{"id":70902,"date":"2022-02-16T16:01:07","date_gmt":"2022-02-16T16:01:07","guid":{"rendered":"https:\/\/hausa.arewaagenda.com\/?p=9769"},"modified":"2022-02-16T16:01:07","modified_gmt":"2022-02-16T16:01:07","slug":"aikin-akatar-jin-kai","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/","title":{"rendered":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0"},"content":{"rendered":"<p><strong>Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai, magance annoba da bunkasa rayuwar jama\u2019a yayi daidai da tsarin cigaban kasa,<\/p>\n<p>Da yake jawabi a wajen kaddamar da tsare-tsare na ma\u2019aikatar kula da jin kai da annoba da ci gaban al\u2019umma na tarayya a fadar shugaban kasa, mai girma mataimakin shugaban kasa Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo, wanda mataimakin shugaban ma\u2019aikatan fadar shugaban kasa Mista Adeola Rahman Ipaye ya wakilta, Yace, Ma&#8217;aikatar ta hanyar taswirar tana ba da gudummawa ga daidaito da ci gaba a kowane fanni na gudanar da mulki.<\/p>\n<p>Ya kara da cewa, taswirar hanyar ta samar da\u00a0 Muhimmancin ha\u0257in kai a fadin Tarayya, Jihohi, da Kananan Hukumomi, don haifar da canji me dorewa a \u0199asar Nigeria&#8221;.<\/p>\n<p>Acikin jawabin sa yace,\u00a0 \u201ckamar dukkannin tsare-tsare da shirye-shirye mun fahimci cewa ita kanta taswirar hanyar za ta yi tasiri kwarai da gaske kuma Gwamnatin Tarayya a shirye take da ta tallafawa shirin&#8221;.<\/p>\n<p>Ya bukaci masu ruwa da tsaki da su hada kai da ma\u2019aikatar domin samun zaman lafiya a tsakanin al\u2019umma.<\/p>\n<p>A wani jawabi da mai girma ministar harkokin jin kai, kula da annoba da ci gaban al\u2019umma, Sadiya Umar Farouq ke cewa, \u201cdomin aiwatar da umarnin shugaban kasa yadda ya kamata, Ma&#8217;aikatar ta tsara tare da samar da dabarar taswirar hanya don shekarar 2021 zuwa shekarar 2025, wanda zai jagoraci cika kudurin ma&#8217;aikatar&#8221;.<\/p>\n<p>Ministar ta kara da cewa, \u201cTsarin taswirar zai taimaka wajen inganta rayuwar Al&#8217;umma, hakan yayi daidai\u00a0 da gagarumin aikin da Ma\u2019aikatar ke yi na sauke nauyin da ya rataya a wuyan ta, wanda\u00a0 ke da muhimmanci ga tattalin arzikin kasa da kuma jin dadin \u2018yan kasar,\u00a0 sarrafa annoba, ba da amsa ga al&#8217;amuran jin kai da aiwatar da shirye-shiryen ci gaban zamantakewa.<\/p>\n<p>Ma&#8217;aikatar tana da matsaya mai kyau na tunkarar batutuwa da yawa, wanda ya hada annoba, rashin daidaituwar zamantakewa, rashin wadataccen abinci, tare da rashin daidaiton samun ababen more rayuwa a tsakanin \u2018yan kasa&#8221;.<\/p>\n<p>Ministar ta ci gaba da cewa, \u201ca cikin tsara mahimman bayanai guda 7 (bakwai) na taswirar Dabarun Hanya. mun yi nazari sosai a kan muhimman abubuwa guda tara (9) masu muhimmanci na ajandar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Shirin Farfado da Tattalin arziki da ci Gaba (ERGP) Shirin Raya Kasa wanda Shugaban kasa ya kaddamar\u00a0 a ranar Laraba, 22 ga Disamba, 2021.<\/p>\n<p>Daidaita ginshi\u0199an dabarun Ma&#8217;aikatar tare da wa\u0257annan tsare tsare, masu aiki na tabbatar da cewa ma&#8217;aikatar da masu ruwa da tsaki suna aiki kan hanyar da ta dace don ci gaban tarayya.<\/p>\n<p>1.\u00a0 Haka kuma taswirar ta gabatar da aiwatarwa, sa ido, kimantawa, bita, da kuma hanyoyin bayar da rahoto da za a tura don tabbatar da samar da sakamako mai inganci.<\/p>\n<p>Wadannan mahimman tsare tsare gami da ingantattun kayan aiki aiki za su bai wa ma&#8217;aikatar damar lura da ingancin aikin gami da auna aiwatar da taswirar a cikin shekaru biyar na 2021 zuwa 2025.<\/p>\n<p>Haka kuma aiwatar da tsare-tsaren na taswirar hanyar, tare da karfafa bangarorin\u00a0 gwamnatin tarayya, zai kuma jagorance mu wajen cimma wa&#8217;adin ma&#8217;aikatar, inganta rayuwar &#8216;yan Najeriya masu rauni da kuma tsara rayuwar kowa.<\/p>\n<p>2.\u00a0 An bayyana wa ma&#8217;aikatar rukunni guda bakwai (7) wanda suka hada da,<\/p>\n<p>A) \u0198arfafa Manufofi da Tsarin Gudanarwa;<\/p>\n<p>B) Gina Tsare-Tsaren Shaida don Fa\u0257akarwa da Ba da Lamuni;<\/p>\n<p>C) bunkasa Shirye-Shiryen fannin kimiya;<\/p>\n<p>D) Ha\u0253aka hanyoyin samun kudi<\/p>\n<p>E) Tabbatar Da hadin kai da Abokan Hul\u0257a, da baiwa nakasassu dama.<\/p>\n<p>F) Aiwatar da Tsare-tsaren Ha\u0257in Kan Jama&#8217;a don Inganta Sadarwa da tsarin Mulki;<\/p>\n<p>G) Gudanar da manufofin ci gaba Mai Dorewa (SDGs) da tsarin jama&#8217;a tareda shirye-shiryen zuba Jari.<\/p>\n<p>&#8220;Mun ba da cikakkun bayanai game da kowane ginshi\u0199in dabarun samar da tushe, da bayyana mahimman tsare-tsaren ayyuka, da gano mahimman masu ruwa da tsaki,<\/p>\n<p>Taswirar ta kara nuna ayyukan da dole ne a aiwatar a karkashin tsari\u00a0 me kyau tareda, sa ido da tantance matakan kowace dabara.<\/p>\n<p>An tsara taswirar a\u00a0 tsanake tare da karkasa su zuwa kashi kashi kuma an bayyana dangantakar da ke tsakanin su a fili a cikin taswirar hanya\u201d.<\/p>\n<p>&#8220;Ana sa ran bayan kaddamar da aikin a yau, dukkan manufa, shirye-shirye, himma da ayyukan sassan mu da hukumomin mu, za a daidaita tare da Dabarun Taswirar Hanya, Za a kuma gudanar da tarukan bita da tsare-tsare\u00a0 daidai da tsare-tsaren da aka sa a gaba da kuma lokutan da suka dace a dukkan sassan da hukumomin da ma\u2019aikatar ke kula da su\u201d.<\/p>\n<p>Ministar ta ce wannan taswirar dabarun ya samo asali ne daga tuntubar juna da tattaunawa mai zurfi a ciki da wajen ma\u2019aikatar da hukumominta tare da nuna jin dadin ta ga duk wadanda suka ba da gudummawa wajen bunkasa Taswirar Hanya.<\/p>\n<p>Babban sakataren ma\u2019aikatar Bashir Nura Alkali a jawabin bude taron ya bayyana cewa bayan kaddamar da taswirar hanya. Ma&#8217;aikatar za ta ci gaba da tafiyar da rayuwar Taswirar Hanya, shirya jerin horo da bita ga duk masu ruwa da tsaki.<\/p>\n<p>Babban Sakataren ya kara da cewa,<\/p>\n<p>&#8220;Anyi \u0199okari matu\u0199a wajen hangen nesa da tsara wa\u0257annan tabbatattun dabaru kuma yana da mahimmanci mu hada hannu don ganin an yi nasarar aiwatarwa&#8221;.<\/p>\n<p>Taron yayi nasarar samun manyan baki kamar haka,\u00a0 Wakilin Sakataren Gwamnatin Tarayya, Ministan yada labarai da al&#8217;adu, Ministan Kudi da Tsare-Tsaren kasafin kudi, Ministan ciniki da zuba jari, Karamin Minista, Ci gaban ma&#8217;adinai da karafa, Shugabannin Kwamitin Majalisu\u00a0 kan Yaki da\u00a0 Talauci, IDPs da yan gudun hijira, Wakilin Gwamnan Jihar Borno, Abokan Hul\u0257a da Masu Ba da Tallafi na \u0198asashen Duniya,\u00a0 jami&#8217;an diflomasiyya, da sauransu.<\/p>\n<p>Rhoda Ishaku Iliya<\/p>\n<p>Mataimakin Darakta (Bayanai)<\/p>\n<p>Fabrairu 14, 2022<\/p>\n<p>PHOTO CAPTION<\/p>\n<p>Na tara daga hannun hagu, wakilin mataimakin shugaban kasa, prof . YEMI OSINBAJO, Mataimakin shugaban ma\u2019aikata wa shugaban kasa, ADEOLA RAHMAN IPAYE, Na goma daga hannun hagu, ministan ayyukan jin kai, magance annoba da bunkasa rayuwar jama\u2019a, SADIYA UMAR FAROUQ, na takwas daga hagu, ministan yada labarai, ALHAJI LAI MUHAMMAD,\u00a0 na takwas daga hannun dama, shugaban kwamiti yaka da magance talauci, ABDULLAHI BALARABE SALAME, babban sakatare na FMHADMSD, BASHIR NURA ALKALI, na uku daga hannun dama, daraktan shirye shiryen bincike da kididdiga, FMHADMSD, HAJARA AHMAD, da sauran su, ayayin gudanarda shirye shiryen kaddamar da taswirar hanya 2021-2025 a ranar 14 ga watan fabrairu a Abuja.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0 &nbsp; gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai, magance annoba da bunkasa rayuwar jama\u2019a yayi daidai da tsarin cigaban kasa, Da yake jawabi a wajen kaddamar da tsare-tsare na ma\u2019aikatar kula da jin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":9770,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20101],"tags":[20157,3629,20158,12392,1343],"byline":[],"class_list":["post-70902","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-siyasa","tag-farouk-sale-gagarawa","tag-lai-mohammed","tag-ikatar-jin-kai","tag-sadiya-umar-farouq","tag-yemi-osinbajo"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-02-16T16:01:07+00:00\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Web Engineer\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Web Engineer\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Web Engineer\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"headline\":\"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0\",\"datePublished\":\"2022-02-16T16:01:07+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/\"},\"wordCount\":1083,\"commentCount\":0,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"\",\"keywords\":[\"Farouk Sale Gagarawa\",\"Lai Mohammed\",\"Ma'ikatar Jin Kai\",\"Sadiya Umar Farouq\",\"Yemi Osinbajo\"],\"articleSection\":[\"SIYASA\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/\",\"name\":\"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"\",\"datePublished\":\"2022-02-16T16:01:07+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"description\":\"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#primaryimage\",\"url\":\"\",\"contentUrl\":\"\"},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/16\\\/aikin-akatar-jin-kai\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\",\"name\":\"Web Engineer\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"caption\":\"Web Engineer\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/deborian.com\\\/\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/adebo\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa","description":"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa","og_description":"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-02-16T16:01:07+00:00","author":"Web Engineer","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Web Engineer","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/"},"author":{"name":"Web Engineer","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"headline":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0","datePublished":"2022-02-16T16:01:07+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/"},"wordCount":1083,"commentCount":0,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"","keywords":["Farouk Sale Gagarawa","Lai Mohammed","Ma'ikatar Jin Kai","Sadiya Umar Farouq","Yemi Osinbajo"],"articleSection":["SIYASA"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/","name":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa - OSINBAJO\u00a0 - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"","datePublished":"2022-02-16T16:01:07+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"description":"gwamnatin tarayya ta bayyana cewa tsarin taswirar hanya na ma\u2019aikatar ayyukan jin kai,","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#primaryimage","url":"","contentUrl":""},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/16\/aikin-akatar-jin-kai\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Kaddamar da Aikin Ma\u2019aikatar Jin Kai na Taswirar Hanya da Tsarin Ci gaban Kasa &#8211; OSINBAJO\u00a0"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266","name":"Web Engineer","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","caption":"Web Engineer"},"sameAs":["https:\/\/deborian.com\/"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/adebo\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/70902","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=70902"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/70902\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=70902"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=70902"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=70902"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=70902"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}