{"id":70920,"date":"2022-03-18T20:56:58","date_gmt":"2022-03-18T20:56:58","guid":{"rendered":"https:\/\/hausa.arewaagenda.com\/?p=9945"},"modified":"2022-03-18T20:56:58","modified_gmt":"2022-03-18T20:56:58","slug":"gwamnatin-tarayya-shirin-2","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/","title":{"rendered":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B"},"content":{"rendered":"<p><strong>Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B<\/strong><\/p>\n<p>Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al&#8217;umma, Sadiya Umar Farouq, ta kaddamar da shirin zuba jari na \u0198ananan Kasuwanci da Matsakaicin Kasuwancin Noma na masu fita daga shirin N-power Kashi na A da B.<\/p>\n<p>Daga cikin wa\u0257anda aka horas da su mutane 467,183 da suka nuna sha\u2019awarsu, 75,600 za su shiga kashi na farko na shirin wayar da kan jama\u2019a da ake sa ran za su kai ga karbar rancen ku\u0257i har na Naira miliyan uku daga babban bankin Najeriya idan sun cancanta.<\/p>\n<p>A wajen taron kaddamar da shirin wanda aka yi a ranar Litinin \u0257in da ta gabata a cibiyar \u2018yan jarida da ke gidan rediyon Abuja, Ministan wanda ya samu wakilcin babban sakataren dindindin Bashir Nura Alkali ya gode wa shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa kokarin da gwamnatinsa ke yi na kawar da talauci a kasar nan da kuma tallafa wa kasar da kuma dorewar Shirye-shiryen shirin Zuba Jari a Kasar.<\/p>\n<p>Ta kuma taya wa\u0257anda za a horar mutum 467,183 wanda suka nuna sha&#8217;awar su kan shirin (NEXIT CBN AGSMEIS) daga rukunin kashi na A da B 500,000 da suka ci gajiyar shirin.<\/p>\n<p>Sadiya Umar Farouq ta kula cewa wannan matakin farko ne na wasu matakai da za su gudana a dukkan jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya Abuja.<\/p>\n<p>&#8220;Burina shine kada a bar wa\u0257anda suka kammala shirin N-power kashi na A da B ba tare da an kula da su ba. A tashoshi daban-daban, na ci gaba da tabbatar wa wadannan matasan cewa ma\u2019aikatar kula da jin kai agajin gaggawa da inganta rayuwar al\u2019umma ta yi aiki kafada da kafada da babban bankin Najeriya domin cimma wannan buri&#8221;.<\/p>\n<p>\u201cA yau ne aka fara wannan horon da ake jira wanda zai baiwa wa\u0257anda suka ci gajiyar shirin samun tallafin, ga wanda suka nuna sha\u2019awar su na shiga shirin tallafin na babban bankin Najeriya&#8221;.<\/p>\n<p>\u201cDon samun sau\u0199in aikin, za a gudanar da wannan shirin horon mataki-mataki, ina mai sanar da ku cewa dukkan Jihohi 36 da birnin tarayya sun shiga cikin wannan shiri na (NEXIT) da ake jira. Kimanin mahalarta 75,600 ne ke cikin wannan rukunin farko na horon. Za mu ci gaba da horar da ragowar rukunan nan ba da jimawa ba&#8221;.<\/p>\n<p>\u201cMa\u2019aikatar Jin kai, Agajin Gaggawa da inganta rayuwar al&#8217;umma ta Tarayya, ta himmatu wajen tabbatar da cewa an yi amfani da dabarun tsare-tsare na dukannin shirye-shiryen ganin cewa an bada agaji don cimma burin ta&#8221;.<\/p>\n<p>\u201cShirin N-Power wani muhimmin bangare ne a cikin Ma\u2019aikatar Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar al&#8217;umma, da aka tsara don cimma burin Kasa, na rage yawan talauci da samar da ayyukan yi. Shirin N-Power mabu\u0257i ne don taimaka wa matasan Najeriya su samu aiki da kuma ha\u0253aka \u0199warewar rayuwa wanda ke tabbatar da cewa sun zama masu samar da mafita da \u01b4an kasuwa a cikin al&#8217;ummominsu&#8221;.<\/p>\n<p>A jawabinsa na maraba, Babban Sakatare wanda Daraktan Tsare-tsare, Bincike da Kididdiga Raphael Oraeluno ya wakilta ya bukaci wa\u0257anda suka ci gajiyar shirin da su yi amfani da damar ta hanyar da ta dace<\/p>\n<p>&#8220;Zan so in jaddada cewa duk wanda aka horar da shi dole ne ya kalli wannan a matsayin wani dama ta musamman a matsayin wata ni&#8217;imar da ba za ayi asarar ta ba, ku tuna yadda muka yi tafiya cikin wannan shirin. A karshe kuka sami wannan damar. Ku Kula tare da bada mahimmanci a cikin duk abin da za a koya muku a cikin shirin horon. A matsayinku na masu cin gajiyar shirin, za a ba ku horon da ya dace wanda zai ba ku tabbacin shiga cikin shirin na babban bankin Najeriya&#8221;.<\/p>\n<p>Ko\u2019odinetan shirye-shiryen zuba jari na kasa Dr Umar Bindir alao ya shawarci wa\u0257anda suka ci gajiyar shirin da su yi amfani da shirin na babban bankin Najeriya domin dogaro da kai.<\/p>\n<p>A karshen horon na kwanaki biyar, wa\u0257anda suka samu nasara za su samu bashi har na Naira miliyan uku tare da lamunin tsawon shekaru bakwai.<\/p>\n<p>NNEKA IKEM ANIBEZE<br \/>\nSA MEDIA<br \/>\n14-03-2022<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al&#8217;umma, Sadiya Umar Farouq, ta kaddamar da shirin zuba jari na \u0198ananan Kasuwanci da Matsakaicin Kasuwancin Noma na masu [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":1106,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20098],"tags":[20325,20226,20326,333,12392],"byline":[],"class_list":["post-70920","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-taska","tag-farouq-saleh-gagarawa","tag-gwamnatin-tarayya","tag-nexit-cbn","tag-power","tag-sadiya-umar-farouq"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#039;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al&#039;umma, Sadiya Umar Farouq\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#039;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al&#039;umma, Sadiya Umar Farouq\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-03-18T20:56:58+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"480\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"607\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Web Engineer\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Web Engineer\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Web Engineer\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"headline\":\"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B\",\"datePublished\":\"2022-03-18T20:56:58+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/\"},\"wordCount\":733,\"commentCount\":0,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2015\\\/03\\\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg\",\"keywords\":[\"Farouq saleh Gagarawa\",\"Gwamnatin tarayya\",\"NEXIT CBN\",\"power\",\"Sadiya Umar Farouq\"],\"articleSection\":[\"Taska\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/\",\"name\":\"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2015\\\/03\\\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg\",\"datePublished\":\"2022-03-18T20:56:58+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"description\":\"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2015\\\/03\\\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2015\\\/03\\\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg\",\"width\":480,\"height\":607},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/03\\\/18\\\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\",\"name\":\"Web Engineer\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"caption\":\"Web Engineer\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/deborian.com\\\/\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/adebo\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa","description":"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa","og_description":"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-03-18T20:56:58+00:00","og_image":[{"width":480,"height":607,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Web Engineer","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Web Engineer","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/"},"author":{"name":"Web Engineer","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"headline":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B","datePublished":"2022-03-18T20:56:58+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/"},"wordCount":733,"commentCount":0,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","keywords":["Farouq saleh Gagarawa","Gwamnatin tarayya","NEXIT CBN","power","Sadiya Umar Farouq"],"articleSection":["Taska"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/","name":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","datePublished":"2022-03-18T20:56:58+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"description":"Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","width":480,"height":607},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/03\/18\/gwamnatin-tarayya-shirin-2\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Gwamnatin Tarayya ta \u0198addamar da Tsarin Samun Sana&#8217;ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266","name":"Web Engineer","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","caption":"Web Engineer"},"sameAs":["https:\/\/deborian.com\/"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/adebo\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2015\/03\/AYODELE-OWOKA-A-LAWYER-ARRAIGNMENT-AT-THE-LAGOS-HIGH-COURT-IKEJ-011.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/70920","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=70920"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/70920\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/1106"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=70920"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=70920"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=70920"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=70920"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}