{"id":71059,"date":"2022-04-14T00:06:01","date_gmt":"2022-04-13T23:06:01","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71059"},"modified":"2022-04-14T00:24:02","modified_gmt":"2022-04-13T23:24:02","slug":"nitda-farin-ciki-marayu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/","title":{"rendered":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin ware wasu ma\u0199udan ku\u0257a\u0257e wajen tallafawa rayuwarsu ba, sai dai kuma mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar zamani ta \u0199asa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE) ya sha bamban da saura domin kuwa ya kasance jami\u2019in gwamnatin tarayya na farko \u0257an asalin Jihar Jigawa wanda ya tuna da marayu a duk kafatanin \u0199ananan hukumomin Jihar guda (27) ya tallafa musu.<\/p>\n<p>Kimanin buhun shinkafa (2700) Malam Kashif Inuwa Abdullahi ya ba wa kwamitin marayu na \u0199ungiyar Izala aka rabawa marayun a \u0199ar\u0199ashin gidauniyarsa ta aikin alkhairi gami da tunawa da mahaifinsa, (Malam Inuwa Foundation).<\/p>\n<p>A cikin jimillar buhun shinkafar guda (2700), kowacce \u0199aramar hukuma ta samu jimillar buhu (100) ga gidajen marayu \u0257ari, wanda kuma aka rabar a ranar 5 ga watan Afrelu, zuwa 12 ga watan na Afrelu, 2022. Kwamitin marayu na \u0199ungiyar ta Izala su ne su ka ha\u0257a sunayen marayun a kowacce \u0199aramar hukuma birni da kewaye su ka za\u0253o wa\u0257anda su ka fi bu\u0199ata aka kuma ba su wannan tallafi batare da wani bambanci ko sanayyar alfarma ba, (cancanta zalla aka bi wajen za\u0253o wa\u0257anda aka ba wa).<\/p>\n<p>Bayyana irin wannan aikin alheri wanda babu manufar tozarta wa\u0257anda su ka amfana, kana kuma babu manufar riya cikinsa, ya na taimakawa ne wajen zaburar da sauran al\u2019umma musamman mawadata wajen cigaba da samar da tsare-tsaren tallafawa yara marayu da sauran mutane masu rauni, gami da fitar da shakku da munanan zarge-zargen: (\u201cba a taimakawa\u201d a zukatan jama\u2019a kan shugabanni) wanda kuma addini bai \u0199yamaci bayyana duk wani nau\u2019in alkhairi da kykkyawar manufa ba.<\/p>\n<p>Mutanen da su ka amfana, da ma sauran al\u2019umma daban-daban, sun bayyana farin ciki matu\u0199a da godiyarsu bisa wannan abin alheri. Misali: Amina Shu\u2019aibu, yarinya ce marainiya \u01b4ar asalin \u0199aramar hukumar Buji, ga abin da ta ce jim ka\u0257an bayan an ba ta tata shinkafar \u201cNi marainiya ce, babana da iyata duk sun mutu, yayana ne ya ke ri\u0199e da ni, ina godiya da samun wannan tallafi Allah Ya saka da alkhairi\u201d. Inji ta.<\/p>\n<p>Shi ma wani dattijo wanda ya amfana mai suna Ali na Ali \u0257an asalin \u0199aramar hukumar Kiyawa, ya bayyana godiya da farin cikinsa gami da addu\u2019a kamar yadda ya ce: \u201cmun gode, Allah Ya yalwata dukiyar Malam Kashif Inuwa, Allah Ya saka masa da alkhairansa, Allah Ya kai ladan kabarin magabata\u201d. Inji shi ya yin da aka ba shi.<\/p>\n<p>A \u0257aya gefen kuma, su ma shugabannin kwamitin marayun na kowacce \u0199aramar hukuma sun bayyana godiya da farin cikinsu kamar haka: \u201cwannan tallafi abu ne mai muhimmanci musamman duba da yadda ake fama da tsadar rayuwa, duk wa\u0257anda aka tallafawa ba shakka sun ji da\u0257i, mu na fatan Allah Ya saka masa da alkhairi Ya kuma sanya sauran masu hali su yi koyi da shi\u201d. Inji Malam Auwal Shu\u2019aibu Musa Yayarin Tukur, shugaban \u0199ungiyar Izala na \u0199aramar hukumar ta Buji.<\/p>\n<p>Haka zalika, \u201cmu na ro\u0199on Allah yadda Malam Kashif Inuwa Ya kula da marayu Allah Ya kula da shi, Allah Ya sa randa zai bar duniya Ya bar nasa marayun shi ma Allah Ya kula masa da su, mun yi farin ciki matu\u0199a Allah Ya ji \u0199an Malam Inuwa\u201d. Cewar Malam Ibrahim Chiroma Birnin Kudu, \u0257aya daga cikin shugabannin kwamitin marayu na \u0199aramar hukumar Gumel.<\/p>\n<p>Shi ma a nasa tsokacin, Malam Umar Usaini Jahun, shugaban kwamitin marayu na \u0199ungiyar Izala na Jahun, ya bayyana cewa: \u201cmu na godiya marar iyaka ga Malam Kashif Inuwa bisa wannan taimako da ya yi, wannan ba wai abu ne farau na taimako da ya ke yi ba domin ni shaida ne banda wannan akwai abubuwa da dama na taimako da ya yi, mu na godiya sosai Allah Ya sa masa a mizani, Allahi Ya taimake shi kamar yadda ya ke taimakon addinin Islam\u201d.<\/p>\n<p>Su ma iyayen \u0199asa, hakimai wa\u0257anda rabon tallafin shinkafar ya gudana a kan idonsu, sun bayyana nasu farin cikin da godiya gami da fatan alkhairi, misali: \u201cBabban fatana Allah Ya saka masa da alkhairi, Allah sa Ya gama lafiya, Allah Ya kai ladan ga dukkan magabata da su ka rasu, Allah Ya tsare dukkan abin \u0199i, Allah Ya \u0199ara arzi\u0199i, Allah Ya sa mutane dayawa su yi koyi da shi\u201d. Inji mai girma sarkin ban Ringim, Hakimin \u0181a\u0253ura, Alhaji Nata\u2019ala Mustapha.<\/p>\n<p>Shi ma a nasa jawabin, mai girma Hakimin Miga, Alhaji Sani Yakubu, ya bayyana cewa: \u201cWannan kusan shi ne karon farko da wani mutum wanda ba \u0257an yankinmu ba ya kawo mana wannan abin alkhairi domin marayu da masu \u0199aramin \u0199arfi, mun gode Allah Ya saka\u201d.<\/p>\n<p>Haka zalika, \u201cYa kamata sauran mawadata su yi koyi, duk wanda ya ke da hali ya kamata ace ya na da irin wannan gidauniya ta Malam Kashif Inuwa saboda anan Arewa ne za ka ga almajirai wanda da ace da irin wannan gidauniya to da duk haka ba ta kasance ba, da an samu sau\u0199in matsalolin, mu na fatan sauran mawadata za su yi koyi, mun gode Allah Ya saka da alkhairi\u201d. Cewar mai girma Sarkin Dawakin Gumel, hakimin Maigatari, Alhaji Sani Alhassan wanda Malam Yakubu Aminu ya wakilta wajen rabon.<\/p>\n<p>Kafatanin marayun da su ka samu tallafin za su yi amfani da shinkafar ne tare da sauran \u01b4an gidansu, wanda \u0257umbin jama\u2019a ne su ke kwana babu abin da za su ci, wanda hakan kuma ya sanya mutane da dama godiya da addu\u2019a gami da jinjinar fatan alkhairi ga Malam Kashif Inuwa bisa wannan tallafi ga marayun a daidai ga\u0253ar da wasu masu iyaye rayen ma bu\u0199ata su ke tare da zaburar da sauran masu hali da su yi koyi domin jin\u0199ai da agaji ga rayuwar marayu.<\/p>\n<p>Garba Tela Ha\u0257ejia<\/p>\n<p>Laraba, 12 ga watan Ramadan, 1443.<\/p>\n<p>Laraba, 13 ga watan Afrelu, 2022.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa &nbsp; Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin ware wasu ma\u0199udan ku\u0257a\u0257e wajen tallafawa rayuwarsu ba, sai dai kuma mai girma shugaban [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":453,"featured_media":71064,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20098],"tags":[1828,20414,20100,20415,2336],"byline":[43],"class_list":["post-71059","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-taska","tag-jigawa","tag-malam-inuwa-foundation","tag-malam-kashifu-inuwa-abdullahi","tag-marayu","tag-nitda","byline-prnigeria"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-04-13T23:06:01+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2022-04-13T23:24:02+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"720\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"540\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"garbakubura\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"garbakubura\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"garbakubura\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"headline\":\"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa\",\"datePublished\":\"2022-04-13T23:06:01+00:00\",\"dateModified\":\"2022-04-13T23:24:02+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/\"},\"wordCount\":1021,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/04\\\/IMG-20220413-WA0020.jpg\",\"keywords\":[\"Jigawa\",\"Malam Inuwa Foundation\",\"Malam Kashifu Inuwa Abdullahi\",\"Marayu\",\"NITDA\"],\"articleSection\":[\"Taska\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/\",\"name\":\"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/04\\\/IMG-20220413-WA0020.jpg\",\"datePublished\":\"2022-04-13T23:06:01+00:00\",\"dateModified\":\"2022-04-13T23:24:02+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"description\":\"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/04\\\/IMG-20220413-WA0020.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/04\\\/IMG-20220413-WA0020.jpg\",\"width\":720,\"height\":540},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/04\\\/14\\\/nitda-farin-ciki-marayu\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\",\"name\":\"garbakubura\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"caption\":\"garbakubura\"},\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/garbakubura\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa","description":"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa","og_description":"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-04-13T23:06:01+00:00","article_modified_time":"2022-04-13T23:24:02+00:00","og_image":[{"width":720,"height":540,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"garbakubura","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"garbakubura","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/"},"author":{"name":"garbakubura","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"headline":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa","datePublished":"2022-04-13T23:06:01+00:00","dateModified":"2022-04-13T23:24:02+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/"},"wordCount":1021,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","keywords":["Jigawa","Malam Inuwa Foundation","Malam Kashifu Inuwa Abdullahi","Marayu","NITDA"],"articleSection":["Taska"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/","name":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","datePublished":"2022-04-13T23:06:01+00:00","dateModified":"2022-04-13T23:24:02+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"description":"Yara marayu na daga cikin rukunin mutane wa\u0257anda bakasafai al\u2019umma ke damuwa da duba da halin da su ke ciki ba, balle har su kai ga tunanin","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","width":720,"height":540},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/04\/14\/nitda-farin-ciki-marayu\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Yadda Shugaban NITDA ya Sanya Farin Ciki a Zukatan Marayu a Jahar Jigawa"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450","name":"garbakubura","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","caption":"garbakubura"},"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/garbakubura\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/04\/IMG-20220413-WA0020.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71059","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/453"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71059"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71059\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71064"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71059"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71059"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71059"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71059"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}