{"id":71160,"date":"2022-05-03T23:16:40","date_gmt":"2022-05-03T22:16:40","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71160"},"modified":"2022-05-04T16:17:39","modified_gmt":"2022-05-04T15:17:39","slug":"yadda-yan-adda-suka-kori","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/","title":{"rendered":"VIDEO: Yadda &#8216;Yan Ta&#8217;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi"},"content":{"rendered":"<h2><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/2022\/05\/03\/untold-story-bandits-kebbi\/\">Wani bincike da jaridar PRNigeria ta gudanar ya bayyana cewa akalla mutane dubu 10 ne suka rasa mutsugunnan su\u00a0 tsahon shekaru 3 da suka gabata, a jihar Kebbi dake Arewacin Nijeriya.<\/a><\/h2>\n<p>Kalli Video:<\/p>\n<p><iframe loading=\"lazy\" title=\"Kebbi: Bandits Displace 10,000, Kill 200, Sack 42 Villages...No Humanitarian Aid for IDPs in Chonoko\" width=\"696\" height=\"392\" src=\"https:\/\/www.youtube.com\/embed\/6lmD4_TV7VA?feature=oembed\" frameborder=\"0\" allow=\"accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture\" allowfullscreen><\/iframe><\/p>\n<p>Mutanen sun rasa matsugunnin ne sakamakon wasu hare-hare da \u2018Yan bindiga suka kaddamar a tsakanin kauyukan Chonoko da wasu yankuna a karamar hukumar Danko\/Wasagu ta Jihar.<\/p>\n<p>Jaridar tace wani kisan kiyashi da \u2018Yan bindigar suka fara kan Al\u2019ummomin sun halaka mutum 200 tare da fatattakar kauyuka 42 a shekarar 2019.<\/p>\n<p>Kauyukan sun hadar da Dan Kade, Warkata, Kurgiye, Ragam I, II da ta III, \u2018Yar Kuka, Shangel, Tungan Dangula, Kahalmo I da ta II, Kadebo, Ched-Kubu, Yababa, Gimi, Ganyale I, II da ta III, Silabi da kuma \u00a0Digoga.<\/p>\n<p>Sai kuma wasu kauyukan da suka hadar da; Bankunatare, Bawada, Zagami, Turame, Gyado, Tungan Kwando, Ketare, Sebzama I, II da ta III, Dhilo da kuma Duru.<\/p>\n<p>Sauran sun hadar da; Tudun Wada, Digwengwe, Gaya, Saaki, \u2018Yar Buga, Dilanko, Zuttu da Irgaa.<\/p>\n<p>Wakilan jarida su biyu (2) da suka ziyarci garin na Chonoko, sun rawaito cewa tun daga lokacin \u2018yan bindigar suka mamaye gidajen wadanda suka mutu ba tare da wani daukar mataki kan hakan ba.<\/p>\n<p>A yayin da yake bayyanawa PRNigeria irin halin da ya shiga, wani tsoho mai kimanin shekaru 70 mai suna Mai Unguwa Maizuwa da aka kora daga kauyen Zagami ya bayyana cewa \u2018yan bindigar sun shafe shekaru 3 a jere suna kai hare-hare a kan al\u2019ummar tun daga shekarar 2019.<\/p>\n<p>Yace \u201c\u2019yan bindigar bayan sun kore shanun su sun kuma yi awon gaba da dukiyoyinsu, baya ga hallaka mutane da dama, sannan kuma a \u2018yan tsakanin nan sun kori kowa daga kauyen.<\/p>\n<p>Mai zuwa yace \u201cbayan haka yayi asarar wasu kayayyaki da suka hadar da buhunan siminti da dama da kuma wasu kudade da ya ajiye na kasuwanci, kimanin naira 997,000 a yayin harin<\/p>\n<p>Mai zuwa dake da \u2018ya\u2019ya guda Shirin (20) yanzu haka yana rayuwa ne a sansanin \u2018yan gudun hijra mai tarin cunkoso dake garin Chonoko.<\/p>\n<p>Wani magidanci daya rasa Dan sa sakamakon wasu hare-haren \u2018Yan bindiga a kauyen Kadebo, Musa Sarkin Makada, ya bayyana wa PRNigeria yadda suka shiga halin kakanakayi tun bayan da akayi awon gaba da Al\u2019ummomin su.<\/p>\n<p>An ruwaito cewa tun da aka kai hare-haren kauyen ya zama tamkar kufai, baya ga kwashe mata da kananan yara da tsoffi gami da nakasassu wadanda baza su iya guduwa ba domin tsira da rayuka su.<\/p>\n<p>Shima da yake Magana a irin wannan yanayi na alhini, guda cikin shugaban al\u2019ummar duk da ya nemi a sakaye sunan sa, ya bayyanawa PRNigeria cewa kawo yanzu \u2018yan ta\u2019addan na cigaba da cin karen su babu babbaka ba tare da an hukunta su ba; inda\u00a0 suka kori wasu mutane da kauyukan su tare da kone\u00a0 gidaje da kayayyakin abinci inda makarantu suka kasance a rufe.<\/p>\n<p>\u201cBaya ga hare-hare da garkuwa da mutanen kauyen, \u2018yan bindigar na lalata gonaki da gidajen al\u2019ummomin yankin da basu da karfi.<\/p>\n<p>\u201cMatsalar abinci da ake fuskanta babu shakka zata lakume rayukan mutane da dama, saboda an tilastawa dubban manoma hakura da gonakin su, kuma hakan ya rage ayyukan noman da ke matsayin hanya daya tilo ga mazauna yankin. Haka kuma an rufe makarantu a dukkan kayukan da al\u2019amarin ya shafa, kaga wannan na taimakawa wajen kara yawan daliban da basu samin damar karatun.<\/p>\n<p>\u201cBugu da kari, duk wannan ta\u2019asa da \u2018yan ta\u2019addan ke aikatawa, babu wasu jami\u2019an tsaro dake kokarin daukar mataki domin magance ayyukan su, yayin da hukumomin agaji da suka hadar da Red Cross da hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA basu bayar da wani tallafi ga \u2018Yan gudun hijirar musamman kayayyakin agaji da magunguna ga marasa lafiya da masu rauni.<\/p>\n<p>\u201cYanzu haka dai mutanen da suka rasa matsugunansu basu da Muradin komawa gidajen sakamakon mummunan yanayin da suka fuskanta,\u201d kamar yadda ya bayyana cikin tashin hankali.<\/p>\n<p>A martanin da hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA tayi kan wannan rahoto hukumar tayi alkawarin magance matsalolin da \u2018yan gudun hijirar ke ciki da gaggawa, yayin da ICRC tace, sakamakon ayyukan jin kai da suke yi a yankin Arewa Maso Gabas da kuma Arewa ta Tsakiya, kawo yanzu da basu sami damar mayar da hankali kan\u00a0 Arewa Maso Yammacin Nijeriya ba.<\/p>\n<p><strong>By PRNigeria Hausa<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wani bincike da jaridar PRNigeria ta gudanar ya bayyana cewa akalla mutane dubu 10 ne suka rasa mutsugunnan su\u00a0 tsahon shekaru 3 da suka gabata, a jihar Kebbi dake Arewacin Nijeriya. Kalli Video: Mutanen sun rasa matsugunnin ne sakamakon wasu hare-hare da \u2018Yan bindiga suka kaddamar a tsakanin kauyukan Chonoko da wasu yankuna a karamar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":71161,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20115],"tags":[20196,20439,2651,177,20440,20186],"byline":[43],"class_list":["post-71160","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","tag-yan-gudun-hijira","tag-chonoko","tag-kebbi","tag-nema","tag-yan-adda","tag-yara","byline-prnigeria"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>VIDEO: Yadda &#039;Yan Ta&#039;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"VIDEO: Yadda &#039;Yan Ta&#039;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Wani bincike da jaridar PRNigeria ta gudanar ya bayyana cewa akalla mutane dubu 10 ne suka rasa mutsugunnan su\u00a0 tsahon shekaru 3 da suka gabata, a jihar Kebbi dake Arewacin Nijeriya. Kalli Video: Mutanen sun rasa matsugunnin ne sakamakon wasu hare-hare da \u2018Yan bindiga suka kaddamar a tsakanin kauyukan Chonoko da wasu yankuna a karamar [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-05-03T22:16:40+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2022-05-04T15:17:39+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/download-1.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"300\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"168\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"VIDEO: Yadda &#8216;Yan Ta&#8217;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi\",\"datePublished\":\"2022-05-03T22:16:40+00:00\",\"dateModified\":\"2022-05-04T15:17:39+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/\"},\"wordCount\":728,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-1.jpg\",\"keywords\":[\"'Yan Gudun Hijira\",\"Chonoko\",\"Kebbi\",\"NEMA\",\"Yan Ta'adda\",\"Yara\"],\"articleSection\":[\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/\",\"name\":\"VIDEO: Yadda 'Yan Ta'adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-1.jpg\",\"datePublished\":\"2022-05-03T22:16:40+00:00\",\"dateModified\":\"2022-05-04T15:17:39+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-1.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-1.jpg\",\"width\":300,\"height\":168},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/03\\\/yadda-yan-adda-suka-kori\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"VIDEO: Yadda &#8216;Yan Ta&#8217;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"VIDEO: Yadda 'Yan Ta'adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"VIDEO: Yadda 'Yan Ta'adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa","og_description":"Wani bincike da jaridar PRNigeria ta gudanar ya bayyana cewa akalla mutane dubu 10 ne suka rasa mutsugunnan su\u00a0 tsahon shekaru 3 da suka gabata, a jihar Kebbi dake Arewacin Nijeriya. Kalli Video: Mutanen sun rasa matsugunnin ne sakamakon wasu hare-hare da \u2018Yan bindiga suka kaddamar a tsakanin kauyukan Chonoko da wasu yankuna a karamar [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2022-05-03T22:16:40+00:00","article_modified_time":"2022-05-04T15:17:39+00:00","og_image":[{"width":300,"height":168,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/download-1.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"VIDEO: Yadda &#8216;Yan Ta&#8217;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi","datePublished":"2022-05-03T22:16:40+00:00","dateModified":"2022-05-04T15:17:39+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/"},"wordCount":728,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-1.jpg","keywords":["'Yan Gudun Hijira","Chonoko","Kebbi","NEMA","Yan Ta'adda","Yara"],"articleSection":["Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/","name":"VIDEO: Yadda 'Yan Ta'adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-1.jpg","datePublished":"2022-05-03T22:16:40+00:00","dateModified":"2022-05-04T15:17:39+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-1.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-1.jpg","width":300,"height":168},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/03\/yadda-yan-adda-suka-kori\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"VIDEO: Yadda &#8216;Yan Ta&#8217;adda suka kori Mutum Dubu 10 Suka Halaka Mutum Dari 2 a Jihar Kebbi"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-1.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71160","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71160"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71160\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71161"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71160"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71160"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71160"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71160"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}