{"id":71166,"date":"2022-05-09T00:22:36","date_gmt":"2022-05-08T23:22:36","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71166"},"modified":"2022-05-09T00:22:36","modified_gmt":"2022-05-08T23:22:36","slug":"kashifu-hantsi-gidan-kowa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/","title":{"rendered":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa<\/strong><\/p>\n<p>Al&#8217;ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar zamani ta \u0199asa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), Damo sarkin ha\u0199uri, Agogo sarkin aiki, shi ne ya bu\u0257e sabon babi na nuna so da \u0199auna gami da rungumar kowa da kowane yankin Jihar bisa damar da ya samu a tarayya wanda hakan ke nuni da shi \u0257an jakada ne nagari ga Jihar Jigawa ba wai iya yankinsa ba.<\/p>\n<p>A yau duk inda ka bincika ka duba a fa\u0257in Jihar Jigawa sai ka gano \u0257umbin ayyukan alkhairan da ya shimfi\u0257a in ma a \u0199ar\u0199ashin hukumar ta (NITDA) da ya ke jagoranta ko kuma ta \u0199ar\u0199ashin gidauniyarsa ta taimakon al&#8217;umma (Malam Inuwa Foundation), ko ma duka biyun.<\/p>\n<p>Wannan \u0257abi&#8217;a da halayyar \u0199aunar kowa da kowane yanki da ya ke nunawa duk al&#8217;ummar tsawon shekaru uku a wannan mu\u0199ami, shi ke \u0199ara zaburar da al&#8217;ummar wannan Jiha wajen cigaba da yin amanna da shi gami da yi masa addu&#8217;ar cigaba da samun nasara da \u0257aukaka.<\/p>\n<p>Duk inda ka duba cikin kowane rukuni na al&#8217;ummar wannan Jiha yabonsa su ke, masu martaba iyayen \u0199asa, (sarakuna) sun yi imani shi \u0257in matashi ne mai dattako da cikar duk wata kamala, kana kuma mutum ne wanda ya yi imani da ha\u0257in kan al&#8217;ummar Jihar Jigawa da damawa da kowa cikin duk wata damarsa.<\/p>\n<p>A wata ziyarar girmamawa da ya ta\u0253awa kaiwa mai martaba sarkin Dutse, Alhaji Dakta Nuhu Muhammad Sunusi, (CON), mai martaba sarki ya yi bayanin cewa, Kashifu shi ne \u0257aya \u0257aya tilo da ya samu dama a gwamnatin tarayya kuma ya ke amfani da damar tasa wajen amfanar da al&#8217;ummar Jihar Jigawa gaba\u0257aya.<\/p>\n<p>Haka zalika, mai girma shugaban \u0199aramar hukumar Gumel na yanzu, Comrade Ahmad Rufa&#8217;i Gumel, a ya yin wata ziyarar girmamawa da mu ka kai masa a \u0199ar\u0199ashin \u0199ungiyar BNMC, ya ta\u0253a fa\u0257a cewa Malam Kashif Inuwa shi \u0257in nadaban ne a Jigawa domin duk yawancin mutane idan su ka samu dama to su na amfani da wannan dama ne ta amfane su, su ka\u0257ai da \u01b4an garinsu kawai, amma shi ya rungumi kowa.<\/p>\n<p>Da\u0257i da \u0199ari, shi ma Buhari Ya&#8217;u Gumel, cewa ya yi, &#8220;shi fa wannan bawan Allah, (Malam Kashif Inuwa Abdullahi) da ku ke gani, shi \u0257aya ne tal! Babu na biyunsa \u0257an Jahar Jigawa wanda mu ke da shi ya ke wakiltar jihar a matakin gwamnatin tarayya wanda babu wata \u0199aramar hukuma da ta ke Jigawa da za ka zo ba ka ga aikin alkairinsa ba. Tun daga kan minista, har zuwa \u0199asa da minista tunda aka kafa Jigawa da sunan Jiha har zuwa yau din nan ba a ta\u0253a samun wata kujera wadda kusan dukkan \u01b4an Jihar su ka amfana irin ta wannan bawan Allah, shugaban hukumar (NITDA), Malam Kashif Inuwa ba, idan kuma akwai to a gaya mana don mu sani. Wannan shi ne ya sa mu ke yi wa wannan bawan Allah Addu&#8217;a da kuma fatan alkairi, Allah Ya sa likkafa tafi ta yanzu. Amin Ya Hayyu Ya Qayyum&#8221;. -B. Gumel.<\/p>\n<p>Haka zalika, matashin \u0257an gwagwarmaya daga yankin masarautar Kazaure, (Adamu Kazaure) a wani rubutu da ya yi a shafinsa na Facebook jiya mai taken: &#8220;Jihar Jigawa A 2023&#8221;, a cikin rubutun ya bayyama cewa: &#8220;Tabbas nagartar Malam Kashifu Inuwa, da gogewarsa, da hangen nesansa, da kuma jajircewarsa sun isa su sa ya zo ya ja ragamar shugabancin wannan Jiha tamu. Muna da kyakkyawan sa rai akansa na cewa duk wani abu da muka rasa a baya, to zamu same shi a gaba, idan Allah (S.W.T) ya ba shi dama zai yi shugabanci daidai da zamani&#8221;.<\/p>\n<p>Adamu Kazaure ya kuma cigaba da cewa: &#8220;dattakon sa zai taimaka wajen ha\u0257a kan al&#8217;ummar wannan Jiha tamu, mu zama tsintsiya ma\u0257aurin ki \u0257aya. Za kuma mu samu gagarumin cigaba a \u0253angarori da dama. Ya Allah! Ka tabbatar mana da Malam Kashifu Inuwa a matsayin sabon Gwamnan jihar Jigawa. Amin&#8221;. Cewar Adamu Kazaure.<\/p>\n<p>Duk inda za ka tuntu\u0253a ko ka saurara daga ra&#8217;ayoyin al&#8217;umma daban-daban daga kowane sashe na Jihar Jigawa alkhairan Malam Kashif Inuwa su ke fa\u0257a gami da yi masa fatan alheri.<\/p>\n<p>Wannan kuma wata \u01b4ar manuniya ce da ke nuni da yadda Malam Kashif Inuwa ya zama jakadan Jihar Jigawa a tarayya ba wai yankin da ya fito kawai ba, kana kuma shi \u0257in na zaman tamkar hantsi mai le\u0199a gidan kowa wanda zai cigaba da yi da kowa a duk wata dama ta alkhairi da zai samu a rayuwarsa.<\/p>\n<p>Khairan Insha Allah.<\/p>\n<p>Garba Tela Ha\u0257ejia<br \/>\n8 ga watan Maris, 2022.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa Al&#8217;ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar zamani ta \u0199asa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), Damo sarkin ha\u0199uri, Agogo sarkin aiki, shi ne ya bu\u0257e sabon babi na nuna [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":453,"featured_media":71167,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20098],"tags":[20226,1828,20414,20100,2336,20445],"byline":[],"class_list":["post-71166","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-taska","tag-gwamnatin-tarayya","tag-jigawa","tag-malam-inuwa-foundation","tag-malam-kashifu-inuwa-abdullahi","tag-nitda","tag-nuhu-muhammad-sunusi"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"Al&#039;ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Al&#039;ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-05-08T23:22:36+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"720\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"479\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"garbakubura\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"garbakubura\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"garbakubura\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"headline\":\"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa\",\"datePublished\":\"2022-05-08T23:22:36+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/\"},\"wordCount\":816,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/Kashifu-Jigawa.jpeg\",\"keywords\":[\"Gwamnatin tarayya\",\"Jigawa\",\"Malam Inuwa Foundation\",\"Malam Kashifu Inuwa Abdullahi\",\"NITDA\",\"Nuhu Muhammad Sunusi\"],\"articleSection\":[\"Taska\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/\",\"name\":\"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/Kashifu-Jigawa.jpeg\",\"datePublished\":\"2022-05-08T23:22:36+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"description\":\"Al'ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/Kashifu-Jigawa.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/Kashifu-Jigawa.jpeg\",\"width\":720,\"height\":479},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\",\"name\":\"garbakubura\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"caption\":\"garbakubura\"},\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/garbakubura\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa","description":"Al'ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa","og_description":"Al'ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-05-08T23:22:36+00:00","og_image":[{"width":720,"height":479,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","type":"image\/jpeg"}],"author":"garbakubura","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"garbakubura","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/"},"author":{"name":"garbakubura","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"headline":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa","datePublished":"2022-05-08T23:22:36+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/"},"wordCount":816,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","keywords":["Gwamnatin tarayya","Jigawa","Malam Inuwa Foundation","Malam Kashifu Inuwa Abdullahi","NITDA","Nuhu Muhammad Sunusi"],"articleSection":["Taska"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/","name":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","datePublished":"2022-05-08T23:22:36+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"description":"Al'ummar Jihar Jigawa daga \u0253angarori daban-daban, sun gamsu, sun yarda, sun yi imani cewa mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","width":720,"height":479},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/kashifu-hantsi-gidan-kowa\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Jakadan Jigawa: Malam Kashifu Inuwa Abdullahi: Hantsi Mai Leka Gidan Kowa"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450","name":"garbakubura","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","caption":"garbakubura"},"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/garbakubura\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/Kashifu-Jigawa.jpeg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71166","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/453"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71166"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71166\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71167"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71166"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71166"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71166"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71166"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}