{"id":71172,"date":"2022-05-09T23:16:48","date_gmt":"2022-05-09T22:16:48","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71172"},"modified":"2022-05-09T23:19:10","modified_gmt":"2022-05-09T22:19:10","slug":"bankada-yadda-gwamnan-jihar","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/","title":{"rendered":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka"},"content":{"rendered":"<p>Daga: Abdulsalam Mahmud,\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 Fassara: Rabiu Sani Hassan<\/p>\n<p>Hankula na cigaba ta tashi, fargaba na kara shiga zukatan Al\u2019ummar Jihar Gombe, sakamakon Yunkurin Gwamnan Jihar Muhammad Inuwa Yahaya na dakile kafafen yada labarai da fadin albakacin baka.<\/p>\n<p>A kalla \u2018Yan Jarida 3 ne aka kama ko kuma aka tursasasu gami da tsoratar da su Kan wasu tuhume tuhume da ake musu na bata suna, bayan sun wallafa wani labarin binciken na gaskiya.<\/p>\n<p>Haka kuma Jarida PRNigeria ta bankado cewa yanzu haka Gwamna Yahaya na bin diddigin wasu \u2018Yan Jarida da suka gudanar da binciken.<\/p>\n<p>Ga misali gwamnan ya haramtawa mawallafin Jaridar Daylight, Dahiru Hassan Kera shiga Jihar Gombe, kuma muddin ya shiga za\u2019a kamashi wato dai \u2018persona non grata\u2019 kuma tuni ya fice daga cikin jihar.<\/p>\n<p>Ta cikin wata ganawa da Dan uwa ga Kera, ya shaidawa PRNigeria cewa dan uwan nasa bai taka kafarsa cikin jihar ba tsawon watanni da yawa, inda ya shiga boye boye bayan Gwamna Yahaya ya yi barazanar yin maganin sa ta hanyar daukar kwakkwaran mataki a kansa.<\/p>\n<p>An dai fara daukar wannan mataki ne mai kama da <em>Zalunci<\/em> kan Dan Jaridan tun bayan da ya wallafa wani labari a jaridar da ake wallafawa a yanar gizo, dake bayyana yadda rudani kan dumbin basussukan da ake bin Jihar Gombe a karkashin Gwamnatin Inuwa Yahaya.<\/p>\n<p>Sauran kafafen yada labarai irin su The Peoples Gazette, Premium Times da Sahara Reporters, duk sun wallafa kalaman kungiyoyi daban-daban, inda suka yi Allah wadai kan batun bashin.<\/p>\n<p>Ta cikin wata ganawa da PRNigeria tayi da Kera ta wayar tarho, ya bayyana kudurin na Gwamnan matsayin bita da kulli irin na siyasa, kasancewar ya kasa daukar mataki kan sauran jaridun da suka wallafa labari makamancin nasa.<\/p>\n<p>\u201cbaya ga labarin dinbin basussukan da jaridar ta wallafa, Gwamna Yahaya bai gamsu da shawarar dana yanke na tsayawa takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Gombe ba, a zaben shekara mai zuwa,\u201d inji shi.<\/p>\n<p>A cewar Kera, tsoffin gwamnoni biyu da wasu fitattun \u2018yan siyasa biyar a jihar Gombe da suaran sannan Nijeriya suka yi yunkurin shiga Tsakani domin daidaita lamarin, amma gwamna Yahaya ya tsaya kyam akan bakar sa.<\/p>\n<p>\u201cSaboda Gwamnan na kasa ziyartar kanena da aka kwantar a Asibitin Gombe lokacin da yake fama da rashin lafiya, kafin rasuwar sa a ranar 21 ga watan Aprilun, 2022.<\/p>\n<p>\u201cba wanne kadai matsalar ba, ban sami damar halartar jana\u2019idar sa ba, domin ban san irin tarkon da Gwamna Yahaya ya dana min ba idan na shiga Jihar ta Gombe ba.<\/p>\n<p>Baya ga wannan mawallafi, akwai wani dan jarida a jihar da ya samu tsangwama fiye da Kera, a hannun Gwamna Yahaya, shine wakilin Muryar Amurka dake aiki a jihar ta Gombe.<\/p>\n<p>A takaice dai, ta cikin wata murya da aka nada ta wayar tarho tsakanin Gwamnan da wakilin na Muryar Amurka, wanda PRNigeri ta samu, ta cikin wasu kalamai da Gwamna Yahaya yayi a fusace yana mai bayyana cewa zaiyi maganin wakilin na Muryar Amurka, bisa wani labari da yayi wanda bai yiwa gwamnan dadi ba.<\/p>\n<p>Da yake Karin haske kan lamarin, wakilin na murya Abdulwahab Muhammad, da ake Magana akan say ace barazanar gwamnan bata razana shi ba.<\/p>\n<p>Ya bayyanawa PRNigeria cewa \u201cA cikin kwanaki 100 na farko da Gwamna Yahaya yay ikan Mulki, na yi hira da shi, na kuma yi masa tamabaya kan matakin da ya dauka na korar matasa sama da 4,000 wanda Gwamna Alh. Ibrahim Hassan Dankwambo, ya dauka aiki a cibiyar tsaro ta sirri ta jihar Gombe.<\/p>\n<p>\u201cAmma yayin da yake bada amsa kan tambayar, sai ya kada baki yace \u201cai wadanda aka dauka aikin sun an dauke su ne domin su taimaka wajen ciyar da siyasar tsohon Gwamna Dankwambo gabanin zaben shekarar 2019. A cewarsa, wadanda aka dauka zasu iya shiga aikin dan sanda ko soja idan suna da sha\u2019awar aikin damara.<\/p>\n<p>\u201cDon haka, wajen daidaita labarina wato (<em>balancing<\/em>), na kuma sami zarafin tattaunawa da kakakin jam\u2019iyyar PDP na Jihar Gombe, wanda ba kawai ya kalubalanci matakin gwamnan bane, ya ayyana kwanaki 100 da gwamnan yayi akan karagar gwamnatin Jihar matsayin \u2018Bakar Rana\u2019 ga Jihar, babu dadewa labarin ya fito nan Gwamnan ya kirani a waya ta inda ya shiga bata nan yake fita ba, yana fadar maganganu marasa dadi.<\/p>\n<p>Ta cikin wata tattaunawa da wakilin PRNigeria ta wayar tarho wani mai tasiri a kafafen sada zumunta na zamani, Sani Labaran ya bayyana mummunan zaluncin da shima ya fuskanta a hannun \u2018yan daba da Direban Gwamna Yahaya, a watan satumban da ya gabata.<\/p>\n<p>A cewar Sani labaran yace cin zarafin da ya fuskanta a hannun \u00a0wasu \u2018yan daba da ake zargin suna yiwa Gwamna Yahaya aiki, baya rasa nasaba da yadda ya yi wasu rubuce-rubuce a shafukan sada zumunta ba, yana sukar wasu manufofin Gwamnan jihar ta Gombe ba.<\/p>\n<p>Labaran, yace a karshen watan satumban shekarar data gabata ina tsaye a wani garejin mota domin gyara motata, nan wasu mutum 3 cikin wata mota kirar Jeep dake dauke da lambar gwamnatin jihar Gombe suka yiwa garejin tsinke<\/p>\n<p>\u201cNan suka hau kaina da mari, mangari gani da bugu da sanduna wasu kuma dauke da wasu makamai inda suka ji min muggan raunika a sassan jikina gani da kai na.<\/p>\n<p>\u201cdaga bisani aka tsare ni bisa umarnin gwamnatin Jihar na tsawon kwanaki 11, daga bisani kuma na shaki iskar \u2018Yanci, bayan zalunci da muguwar azabar da na dandana a ofishin \u2018Yan Sanda lokacin da ake tsare da ni, ya sa ko tafiya bana iya yi gami da yin fitsari cikin sauki, wanda hakan ya sanya sai da aka yi min tiyata bayan an sake ni.<\/p>\n<p>Sai dai dukkan kokarin da PRNigeria tayi ta samin damar ganawa da guda cikin manayan jami\u2019an Gwamnatin jihar ta Gombe hakarta bai cimma ruwa ba.<\/p>\n<p>Haka zalika babban daraktan yada labarai na Gwamnatin jihar Gombe, bai amsa kiran da wakilin PRNigeria ya yi masa ta wayar tarho ba. Har ila yau bai mayar da martini ga sakon whatsapp da aka tura masa ba,<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Daga: Abdulsalam Mahmud,\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 Fassara: Rabiu Sani Hassan Hankula na cigaba ta tashi, fargaba na kara shiga zukatan Al\u2019ummar Jihar Gombe, sakamakon Yunkurin Gwamnan Jihar Muhammad Inuwa Yahaya na dakile kafafen yada labarai da fadin albakacin baka. A kalla \u2018Yan Jarida 3 ne aka kama ko kuma aka tursasasu gami da tsoratar da su Kan wasu [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":71173,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20115],"tags":[20446],"byline":[],"class_list":["post-71172","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","tag-gombe-inuwa-yahaya"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Daga: Abdulsalam Mahmud,\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 Fassara: Rabiu Sani Hassan Hankula na cigaba ta tashi, fargaba na kara shiga zukatan Al\u2019ummar Jihar Gombe, sakamakon Yunkurin Gwamnan Jihar Muhammad Inuwa Yahaya na dakile kafafen yada labarai da fadin albakacin baka. A kalla \u2018Yan Jarida 3 ne aka kama ko kuma aka tursasasu gami da tsoratar da su Kan wasu [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-05-09T22:16:48+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2022-05-09T22:19:10+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/download-12.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"277\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"182\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka\",\"datePublished\":\"2022-05-09T22:16:48+00:00\",\"dateModified\":\"2022-05-09T22:19:10+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/\"},\"wordCount\":997,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-12.jpg\",\"keywords\":[\"Gombe Inuwa Yahaya\"],\"articleSection\":[\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/\",\"name\":\"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-12.jpg\",\"datePublished\":\"2022-05-09T22:16:48+00:00\",\"dateModified\":\"2022-05-09T22:19:10+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-12.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/05\\\/download-12.jpg\",\"width\":277,\"height\":182},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/05\\\/09\\\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa","og_description":"Daga: Abdulsalam Mahmud,\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0\u00a0 Fassara: Rabiu Sani Hassan Hankula na cigaba ta tashi, fargaba na kara shiga zukatan Al\u2019ummar Jihar Gombe, sakamakon Yunkurin Gwamnan Jihar Muhammad Inuwa Yahaya na dakile kafafen yada labarai da fadin albakacin baka. A kalla \u2018Yan Jarida 3 ne aka kama ko kuma aka tursasasu gami da tsoratar da su Kan wasu [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2022-05-09T22:16:48+00:00","article_modified_time":"2022-05-09T22:19:10+00:00","og_image":[{"width":277,"height":182,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/05\/download-12.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka","datePublished":"2022-05-09T22:16:48+00:00","dateModified":"2022-05-09T22:19:10+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/"},"wordCount":997,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-12.jpg","keywords":["Gombe Inuwa Yahaya"],"articleSection":["Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/","name":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-12.jpg","datePublished":"2022-05-09T22:16:48+00:00","dateModified":"2022-05-09T22:19:10+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-12.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-12.jpg","width":277,"height":182},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/05\/09\/bankada-yadda-gwamnan-jihar\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bankada: Yadda Gwamnan Jihar Gombe ke Haramtawa \u2018Yan Jarida Fadin Albarkacin Baka"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/05\/download-12.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71172","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71172"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71172\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71173"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71172"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71172"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71172"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71172"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}