{"id":71265,"date":"2022-06-16T11:16:13","date_gmt":"2022-06-16T10:16:13","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71265"},"modified":"2022-06-16T11:16:13","modified_gmt":"2022-06-16T10:16:13","slug":"kashifu-mahaifina-dora","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/","title":{"rendered":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa, mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar zamani ta \u0199asa (NITDA), Malam Kashif Inuwa Abdullahi, (CCIE), ya bayyana cewa ayyukan da gidauniyarsa ta ke gudanarwa su na faruwa ne saboda irin tarbiyya tagari da mahaifinsa ya yi.<\/p>\n<p>Malam Kashif Inuwa Abdullahi, ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a ranar Litinin, 13 ga watan Yuni, 2022 a garin Ha\u0257ejia, jim ka\u0257an bayan sun kammala rabon kayan tallafin sana&#8217;o&#8217;i da gidauniyar \u0199asar Qatar da ha\u0257in gwiwar tasa gidauniyar su ka samarwa al&#8217;umma a Jigawa.<\/p>\n<p>Tunda farko, Malam Kashif Inuwa, ya fara ne da bayyana cewa: &#8220;Ita wannan gidauniya mun fara ta ne a saboda abin da mahaifinmu ya \u0257ora mu a kai tun a lokacin da mu ke tasowa cewa: duk abin da ka samu ba naka ne na kai ka\u0257ai ba, naka ne na kai da \u01b4an uwanka. Tun a lokacin ko irin an aike ka an ba ka wani abu, ko ka zo da wani abu, zai ce ka raba ka ba wa \u01b4an wanka&#8221;. Inji Malam Kashif Inuwa Abdullahi.<\/p>\n<p>Daga nan ya cigaba da cewa: &#8220;A lokacin da na fara kar\u0253an tallafin karatu (Schoolarship) shi ne ya sa ni na rabar da ku\u0257in nan gaba\u0257aya ga \u01b4an uwa, a lokacin har zuciyata ma na cewa mai ya sa zai sa na yi haka ni ma da zan koma makaranta, amma saboda bin umarni dole na rabar da ku\u0257in duka. Lokacin da zan koma makaranta ya \u0257auko ku\u0257i daga aljihunsa ya ba ni. Tun lokacin duk lokacin da na kar\u0253i ku\u0257in tallafin karatu (Schoolarship) zai sa na raba shi gida (4) ya ce na raba kashi (1), kashi (3) cikin (4) kuma na \u0257auka na yi amfani kaina da shi&#8221;.<\/p>\n<p>Malam Kashif Inuwa, ya kuma \u0199ara da cewa: &#8220;Ko lokacin da na fara \u0257aukan albashi da na fara aiki, albashin farko haka shi ma ya sa duka na rabar, na biyun ya sa na raba kashi hu\u0257u na rabar kashi \u0257aya kashi uku kuma na \u0257auka na yi amfani da shi. To tun lokacin abin da na ke yi kenan har yau. Da na ga abin kuma ya na bun\u0199asa masu bu\u0199atar kuma su na da yawa kuma Allah Ya hore za ka ga mutum ba wai iya \u01b4an&#8217;uwanka ne kawai ba, akwai ma\u0199ota, akwai abokai da sauransu, da haka sai mu ka fara taimakawa abokai da \u01b4an&#8217;unguwa da sauransu,&#8221;. Cewar Malam Kashif Inuwa.<\/p>\n<p>Daga nan kuma sai ya cigaba da cewa: &#8220;Sai na ga domin a samu \u0257orewar abin zai fi kyau a samu wata gidauniya saboda idan yau ina da hali gobe ba dole ne ya zama ina da hali ba, amma su wa\u0257anda ka saba taimakawa wani idan ba ka nan shi kuma \u0199arshen jin da\u0257insa kenan, amma in aka samu irin gidauniyar nan sai a samu \u01b4an&#8217;uwa da abokan arzi\u0199i su ri\u0199a taimakawa, haka mu ka fara abubuwan mu ke abubuwan da zai taimakawa mutane da wanda zai kawo cigaba a gari&#8221;. Cewar Malam Kashif.<\/p>\n<p>Dangane da batun ala\u0199ar gidauniyar tasa da \u0199ungiyoyin ba da agaji na Duniya kuwa, Malam Kashif Inuwa ya yi bayanin cewa: &#8220;kuma sai mu ka ga ashe ma za mu iya zuwa mu yi ha\u0257in gwiwa da wasu gidauniyar musamman ita wannan gidauniya ta \u0199asar Qatar da kuma ta matasa musulmai ta Duniya, (WAMY). Mu na da kykkyawar fahimta da su, mu na da ha\u0257in gwiwa da su, duk wani aiki da za su yi a Nageriya mu na cikin wa\u0257anda su ke shawara da su, su ga a ina ya dace a yi, mai ya kamata a yi, shi ya sa mu ka ga indai an yi shawara in bai fi \u0199arfinmu ba, za mu ce a kawo gida saboda komai an ce ka fara daga inda ka fito, shi ya sa za ka ga mu na kawo su,&#8221;. Iniji Malam Kashif&#8221;.<\/p>\n<p>Da ya ke tsokaci dangane da nasarorin da aka samu daga lokacin da su ka \u0199ulla ala\u0199ar ha\u0257in gwiwar da \u0199ungiyoyin ba da agajin na Duniya zuwa yau, Malam Kashif Inuwa ya bayyana cewa: &#8220;Daga lokacin da mu ka fara da su zuwa yanzu, akwai masallatai wa\u0257anda aka kammala da wa\u0257anda ake kan aikinsu kimanin guda \u0257ari uku da hamsin a cikin Jihar nan (Jigawa), akwai rijiyoyin ruwa masu amfani da hasken rana guda \u0257ari biyu da tamanin da su ka yi&#8221;.<\/p>\n<p>Da ya juya kan batun shirinsu na rabon kayan tallafin sana&#8217;a kuwa, Malam Kashif Inuwa ya bayyana cewa: &#8220;Dan haka yanzu sai su ka ce ai za su iya ma wasu abubuwan, shi ne mu ka fara wannan harka ta baiwa mutane abin da za su yi sana&#8217;a. Kamar yau an rabawa mutane wajen \u0257ari uku da hamsin kayayyakin sana&#8217;a daban-daban, akwai wa\u0257anda aka ba su keken \u0257inki, akwai wa\u0257anda aka ba su mashin, akwai wa\u0257anda aka ba su injin ni\u0199a, akwai wa\u0257anda aka ba su na&#8217;ura mai \u0199wa\u0199walwa&#8221;. -Inji shi.<\/p>\n<p>Da ya juya kan batun shirinsu na gina gidaje kuwa, Malam Kashif Inuwa ya yi tsokaci kamar haka: &#8220;Bayan haka kuma, sai su ka ce ai akwai wa\u0257anda ma ba su da gida, ba za su iya gidansu na kansu ba a rayuwa, shi ya sa su ka ce za su zo su gina gidaje guda hamsin da makaranta da masallaci wa\u0257anda su ma za a ba wa mabu\u0199ata, (mutanen da ba za su iya gina gida ba), a ba su wannan gidajen don su samu sau\u0199in rayuwarsu&#8221;. Cewar Malam Kashif Inuwa.<\/p>\n<p>Da\u0257i da \u0199ari kuma, ya cigaba da cewa: &#8220;Duka abubuwan da mu ke yi ba wai abubuwa ne da ku\u0257i ya ke fitowa daga aljihunmu ba, yawanci mutanen da aka sani ne su ke taimakawa da kuma irinsu gidauniyar ta \u0199asar Qatar&#8221;. Inji shi.<\/p>\n<p>Malam Kashif Inuwa ya kuma \u0199ar\u0199are da nanata cewa: &#8220;Kamar yadda na fa\u0257a tunda farko, wannan abu ne da na taso mahaifinmu ya \u0257ora ni a kai, duk sanda na yi ina jin da\u0257i. Na farko na yi abin da mahaifina ya ce na yi, na biyu kamar na sauke wani nauyi ne a kaina saboda shi Allah ma ya ce idan ya ba ka ba wai kai ka\u0257ai ya ba wa ba, har \u01b4an&#8217;uwanka da abokan arzi\u0199i. Ba abin da ya fi faranta min rai irin na ga wani mutum mai damuwa ya zo irin damuwarsa ta kai damuwa in taimaka ya samu wani sau\u0199i,&#8221;. Cewar mai girma shugaban hukumar bun\u0199asa fasahar sadarwar zamani ta \u0199asa, (NITDA), Malam Kashif Inuwa A. (CCIE).<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa &nbsp; A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa, mai girma shugaban hukumar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":453,"featured_media":71266,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20098],"tags":[20100,2336,19221],"byline":[],"class_list":["post-71265","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-taska","tag-malam-kashifu-inuwa-abdullahi","tag-nitda","tag-wamy"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-06-16T10:16:13+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"1080\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"718\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"garbakubura\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"garbakubura\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"garbakubura\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"headline\":\"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa\",\"datePublished\":\"2022-06-16T10:16:13+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/\"},\"wordCount\":1202,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/06\\\/Kashifu-Inuwa.jpeg\",\"keywords\":[\"Malam Kashifu Inuwa Abdullahi\",\"NITDA\",\"WAMY\"],\"articleSection\":[\"Taska\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/\",\"name\":\"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/06\\\/Kashifu-Inuwa.jpeg\",\"datePublished\":\"2022-06-16T10:16:13+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"description\":\"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/06\\\/Kashifu-Inuwa.jpeg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/06\\\/Kashifu-Inuwa.jpeg\",\"width\":1080,\"height\":718,\"caption\":\"Kashifu I\"},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/06\\\/16\\\/kashifu-mahaifina-dora\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\",\"name\":\"garbakubura\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"caption\":\"garbakubura\"},\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/garbakubura\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa","description":"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa","og_description":"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-06-16T10:16:13+00:00","og_image":[{"width":1080,"height":718,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","type":"image\/jpeg"}],"author":"garbakubura","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"garbakubura","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/"},"author":{"name":"garbakubura","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"headline":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa","datePublished":"2022-06-16T10:16:13+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/"},"wordCount":1202,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","keywords":["Malam Kashifu Inuwa Abdullahi","NITDA","WAMY"],"articleSection":["Taska"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/","name":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba - Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","datePublished":"2022-06-16T10:16:13+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"description":"A wani mataki da ke nuni da irin tarbiyyar da mahaifinsa ya \u0257ora shi a kai tun a lokacin da ya ke kan tasowa gabanin rasuwarsa,","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","width":1080,"height":718,"caption":"Kashifu I"},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/06\/16\/kashifu-mahaifina-dora\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Mahaifina ne ya \u018aora ni Akan Cewa Duk Abin da na Samu ba Nawa ne ni Ka\u0257ai ba &#8211; Shugaban NITDA, Malam Kashifu Inuwa"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450","name":"garbakubura","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","caption":"garbakubura"},"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/garbakubura\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/06\/Kashifu-Inuwa.jpeg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71265","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/453"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71265"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71265\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71266"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71265"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71265"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71265"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71265"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}