{"id":71364,"date":"2022-07-03T22:08:38","date_gmt":"2022-07-03T21:08:38","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71364"},"modified":"2022-07-03T22:08:38","modified_gmt":"2022-07-03T21:08:38","slug":"bincike-wanene-mutum-farko","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/","title":{"rendered":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo?"},"content":{"rendered":"<p>A ranar Juma\u2019a 1 ga watan Julin shekarar 2022, rahotannin suka tabbatar da cewa an wallafa Kur\u2019anin na farko da aka fassara cikin harshen Igbo a Nijeriya.<\/p>\n<p>Kur\u2019anin da aka masa lakabi da \u201cNso Koran\u201d an kaddamar da shi ne a masallacin Ansar-Ud-Deen dake birnin Abuja, inda ta cikin wata ganawa da mawallafin Littafin Muhammad Murtala Chukwuemeka ya bayyanawa sashen BBC cewa ya dauki tsawon shekaru biyar (5) kafin ya kammala fassarar daga harshen larabci zuwa harshen Igbo.<\/p>\n<p>A yayin da al\u2019umma ke tufa albarkacin bakin su kan wannan kokari na fassarar kur\u2019anin a kafafen sadarwa na zamani, sun bayyana cewa za\u2019a iya samun sabani kan wanda a Zahiri ke da ikon bugar kirjin cewa shi ne farkon wanda ya fassara Al\u2019kur\u2019ani mai girma zuwa harshen na Igbo.<\/p>\n<p>Babban mai tace labarai na jaridar Daily Nigeria, Jaafar Jaafar, yace wannan yabo kai tsaye zai je ne ga farfesa Jumbo Ugoji wanda shine mutum na farko da ya fara fassara Kur\u2019ani mai tsarki a shekarar 1984.<\/p>\n<p>\u201c\u2018Yar sa, Ngozi Ugoji, ta ja hankali na kan wannan batu, inda ta ce ikirarin Shiek Chukwuemeka ba daidai bane, ta kuma tura min bangwan Kur\u2019anin da wasu shafuka\u201d Jaafar Jaafar ya wallafa a shafin sa na Facebook.<\/p>\n<p>Wannan Magana kuwa ta kara sanya al\u2019umma da dama tofa Albarkacin bakin su.<\/p>\n<p>Dake na guda cikin Aikin Jaridar <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> gudanar da binciken kwakkwafi domin tabbatar da sahihancin labari, kawo yanzu dai binciken na PRNigeria ya tabbatar da cewa babu cikakken bayani akan batun cikin kafar yanar gizo.<\/p>\n<p>Amma duk da haka <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> da tattara wadanan siyakin bayanai<\/p>\n<ol>\n<li>An dai fassara kur\u2019ani na farko cikin harshen Igbo a 1988 kamar yadda muka bankado a shafin Amazon da kuma, rubutaccen Kur\u2019anin game bukatar dauka. Wanda Islam International Publications Limited suka wallafa Kuma Raqeem Press dake Islamabad da Surrey suka Buga.<\/li>\n<li>Haka kuma ko a martini da Al\u2019umma sukayi a shafin Facebook babu wanda ya musanta cewa ba Farfesa Jumbo Ugoji ne ya fara fassara kur\u2019anin cikin harshen Igbo ba.<\/li>\n<li>Farfesa Ugoji ya fassara cikakken Al\u2019kur\u2019ani mai tsarki, wanda ke kunshe ta shafuka (919), wanda kungiyar Islama ta kasa da kasa fannin Darikar Ahmadiyya ta dauki nauyi. dake an san Darikar ta Ahmadiyya da daukar nauyin fassara kur\u2019anin cikin wasu harsuna Nijeriya musamman Yarbanci a shekarar (1957), haka kuma ta dau nauyin fassarar cikin Harsen Ibgo (1988) da harshen Hausa (1992); wadannan baya ga harsuna sama da 72 a duniya da ta dauki nauyin su.<\/li>\n<li>Kwafin Kur\u2019anin da Farfesa Uguji ya fassara, daga harshen Turanci zuwa harshen Igbo, wanda yanzu haka na yanar gizo, yana da lamba tabbatar da ingaci ta ISBN 1 85372 047 x.<\/li>\n<li>Farfesa Jumbo Ugoji musulmi ne kuma an rawaito cewa yanzu haka yana raye.<\/li>\n<li>Kwafin fassarar ta Jumbo na cikin jerin littafai a shafin yanar gizo na Amazon, yana kuma da shafi 919 kuma an wallafa shi a shekarar 1988. (ko da yake yanzu haka ya kare akan rukunin yanar gizon).<\/li>\n<li>Lambar tabbatar da ingancin Littafi da ta ISBN da Amazon ta bawa wancen littafin da Jumbo ya fassara sun hadar da ISBN-10 \u200e1853723088 and ISBN-13 \u200e978-1853723087.<\/li>\n<li>Jaridar PRNigeria ta gano cewa Sheik Chukuemeka Malamin Majami\u2019a ne dan Darikar <em>&#8220;Deeper Life&#8221;<\/em> kafin ya musulunta a shekarar 1989.<\/li>\n<li>Chukeuemeka ya sami nasarar musuluntar da sama da mutum 300, tun bayan da ya fara kira zuwa shiga Addini Musulun (Da\u2019awa).<\/li>\n<li>chukuemeka ya fassarara Alku\u2019anin mai tsarkin ne daga harshen larabci zuwa zuwa harshen Igbo.<\/li>\n<\/ol>\n<p>Harshen Igbo na guda cikin harsunan Nijeriya da Al\u2019ummar dake yankin Kudu Maso Gabashin kasar ke amfani da shi, wanda mafi yawa cikin Al\u2019ummar yankin mabiyar Addinin kiristanci ne.<\/p>\n<p>Nijeriya dai itace kasa mafi yawan Al\u2019umma a Nahiyar Afirka, galibin Al\u2019ummar dake zaune a Arewacin kasar musulmi ne, inda Kudancin kasar yafi yawan Kiristoci.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> na cigaba da bincike kan wannan batu haka kuma da zarar ta sami wani cigaba a kan sa zata sanar da ku.<\/p>\n<p>By\u00a0<a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>A ranar Juma\u2019a 1 ga watan Julin shekarar 2022, rahotannin suka tabbatar da cewa an wallafa Kur\u2019anin na farko da aka fassara cikin harshen Igbo a Nijeriya. Kur\u2019anin da aka masa lakabi da \u201cNso Koran\u201d an kaddamar da shi ne a masallacin Ansar-Ud-Deen dake birnin Abuja, inda ta cikin wata ganawa da mawallafin Littafin Muhammad [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":71366,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20115],"tags":[4082,20476,20475],"byline":[],"class_list":["post-71364","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","tag-igbo","tag-muhammad-murtala-chukwuemeka","tag-qur-ani"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"A ranar Juma\u2019a 1 ga watan Julin shekarar 2022, rahotannin suka tabbatar da cewa an wallafa Kur\u2019anin na farko da aka fassara cikin harshen Igbo a Nijeriya. Kur\u2019anin da aka masa lakabi da \u201cNso Koran\u201d an kaddamar da shi ne a masallacin Ansar-Ud-Deen dake birnin Abuja, inda ta cikin wata ganawa da mawallafin Littafin Muhammad [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-07-03T21:08:38+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/emeka-1.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"1012\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"1012\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo?\",\"datePublished\":\"2022-07-03T21:08:38+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/\"},\"wordCount\":670,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/emeka-1.jpg\",\"keywords\":[\"Igbo\",\"Muhammad Murtala Chukwuemeka\",\"Qur'ani\"],\"articleSection\":[\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/\",\"name\":\"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/emeka-1.jpg\",\"datePublished\":\"2022-07-03T21:08:38+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/emeka-1.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/emeka-1.jpg\",\"width\":1012,\"height\":1012},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/03\\\/bincike-wanene-mutum-farko\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa","og_description":"A ranar Juma\u2019a 1 ga watan Julin shekarar 2022, rahotannin suka tabbatar da cewa an wallafa Kur\u2019anin na farko da aka fassara cikin harshen Igbo a Nijeriya. Kur\u2019anin da aka masa lakabi da \u201cNso Koran\u201d an kaddamar da shi ne a masallacin Ansar-Ud-Deen dake birnin Abuja, inda ta cikin wata ganawa da mawallafin Littafin Muhammad [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2022-07-03T21:08:38+00:00","og_image":[{"width":1012,"height":1012,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/emeka-1.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo?","datePublished":"2022-07-03T21:08:38+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/"},"wordCount":670,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/emeka-1.jpg","keywords":["Igbo","Muhammad Murtala Chukwuemeka","Qur'ani"],"articleSection":["Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/","name":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/emeka-1.jpg","datePublished":"2022-07-03T21:08:38+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/emeka-1.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/emeka-1.jpg","width":1012,"height":1012},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/03\/bincike-wanene-mutum-farko\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Wanene Mutum Na Farko Daya Fassara Al\u2019Kur\u2019ani Mai Tsarki Cikin Harshen Igbo?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/emeka-1.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71364","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71364"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71364\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71366"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71364"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71364"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71364"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71364"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}