{"id":71397,"date":"2022-07-19T08:48:28","date_gmt":"2022-07-19T07:48:28","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71397"},"modified":"2022-07-19T08:50:22","modified_gmt":"2022-07-19T07:50:22","slug":"bincike-shin-gaske-kashim","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/","title":{"rendered":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno?"},"content":{"rendered":"<p><strong>KORAFI<\/strong>: Wasu hotuna da suka dauki hankulan al\u2019umma da\u00a0 aka yada a kafafen sada zumunta na Facebook da whatsapp\u00a0 sun nuna yadda Dan takarar Mataimakin shugaban kasa karkashin inuwar jam\u2019iyyar APC Senator Kashim Shettima, yake Karin kumallo da \u2018yan bindiga.<\/p>\n<p><strong>CIKAKKEN BAYANI: <\/strong>wasu hotuna sun yadu a kafafen sada zumunta, wanda suke nuna yadda sanator Kashim Shatima, kma tsohon gwamnan jihar Borno, wadanda ke nuna yadda ya dauki hoto da wasu da ake zargin mayaka masu tada kayar baya ne, wanda aka nuna sun a cin tsire da biredi da kuma Ruwan roba.<\/p>\n<p>Hoton da aka yi masa take \u201cyan bindiga na Karin kumallo da Mai gidan su. Chanki waye? Mataimakin Tinubu, Kashim Shettima.\u201d<\/p>\n<p>An sami zazzafan ce-ce-kuce tsakanin mabiya addinin Kirsita da Musulmi tun bayan da aka sanar da Musulmi a matsayin wanda zai yiwa Dan takarar shugabancin kasar karkashin inuwa jam\u2019iyyar APC mataimaki. Wasu daga cikin mabiya addinin kirsitanci a kasar sunyi ikirarin cewa \u00a0ba adalci bane dan takarar shugaban kas ana Jam\u2019iyyar APC ya zabi wanda zai tsaya takarar dashi daga cikin mabiya addinin Musulunci kasancewar addinin su daya duba da yadda kasar take<\/p>\n<p><strong>RA\u2019AYIN MAI BINCIKE: <\/strong>tun bayan ayyana sanata Kashim Shettima matsayin mataimaki ga dan takarar shugaban kas ana jam\u2019iyyar APC Asiwajo Ahmad Tinubu, wasu cikin Al\u2019ummomi suka fara nuna cewa an yi son kai a zabin nasa, gami da kalubalantar hadin.<\/p>\n<p>Guda cikin irin wadannan kalaman kalubalanta kuwa, an dingi yada wasu hotona na sanata shettima tare da wasu mutane da ake zargin \u2018yan bindiga ne ko kuma \u2018yan Ta\u2019adda.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/2022\/07\/12\/fact-check-ekiti-christian\/\">Fact-check: Is it true that between 2010- 2018, Ekiti State Ran on a Christian \u2013 Christian ticket?\u00a0 \u2013 PRNigeria News<\/a><\/p>\n<p><strong>BINCIKEN TABBATARWA<\/strong>:<\/p>\n<p>Ta cikin wani cikakken faifen Bidiyo da kafar yada labarai ta PRNigeria ta samu Sanata kashim Shettima yana cin abinci tare da Fulani makiyay a yankisu, lokacin da ya kai musu wata ziyarar lallashi a kokarinsa na shawo kan su, su sanya \u2018ya\u2019yan su makaranat domin su ci gajiya tsarin nan na Ilimi kyauta a wannan yanki, wannan faifen bidiyon ke nuna Zahiri sanata Kashim ne.<\/p>\n<p>A kuma wannan ziyara ne shatima ya sami damar cin abinci tare da wadancan shuwagabannin Fulani.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/watch\/?extid=WA-UNK-UNK-UNK-IOS_GK0T-GK1C-GK2C&amp;v=1040697539405074\">Wannan kuma na cikin wani faifen bidiya mai dauke da kwanan watan Oktoban 2017, da kashim ya wallafa a shafin s ana sada zumunta.<\/a><\/p>\n<p>Faifen bidiyan kuwa yayi masa taken \u201cMuna Shigar da yaran Fulani makiyaya Makaranta a karkashin shirn bayar da tallafin Karatu kyauta.<\/p>\n<p>\u201c A karkashin wannan Shirin, muna jan hankalin iyaye da yara tare da Dimbin Al\u2019ummar dake wannan yanki don yin rijiistar shiga wannan tsari.<\/p>\n<p>Idan za\u2019a iya tunawa, a watan Oktoban 2017 ne Gwamnan Jihar Borno na wancan lokaci, kashim Shettima ya kaddamar da Shirin baiwa \u2018ya\u2019yan Fulani Makiyaya rijistar a makarantu kyauta, tare da jan hankalin Fulanin don ganin an dakile yawan fadace-fadace dake haifar da rashin zaman lafiya a cikin Al\u2019umma.<\/p>\n<p>Haka kuma ko da a watan Disambar 2018, Uwar Gidan Shugaban kasa Muhammad Buhari Aishata kaddamar da bude makaranta wadda aka sanaya mata suna \u201cAisha Buhari Integrated School for Nomadic community\u201d a garin Maduguri.<\/p>\n<p>Makarantar wacce Gwamnatin Borno karkashin jagorancin Kashim Shettima ta samar da ingantattun kayan aiki, gani da inganatccen yanayi domin koyo da koyarwa.<\/p>\n<p>Shettima ya gana da iyayen yaran da dama, haka kuma an dauki lokaci ana wayar da kai tare da karawa Fulani makiyaya kwarin gwuiwa, abinda ya sanya Fulanin bada yaransu da dama domin saka su a makarantar, hakan kuma ya taimaka matuka wajen kawar da tashe tashen hankula daya ke da alaka da faulani makiyaya a jihar ta Borno.<\/p>\n<p><strong>HUKUNCI\/ DAGA KARSHE<\/strong><\/p>\n<p>Maganar cewa Sanata Kashim Shattima ya yi Karin kumallo da \u2018yan fashin, <strong>KARYA<\/strong> ce. Dangane da hujjojin da PRNigeria ta tatta daga Faifan Bidiyon da tayi masa kallon kurulla tare da tattara rahotannin daga wasu kafafen yada labarai, sanata Kashin Shettima bai taba cin abincin safe ( Karin kumallo) da \u2018yan ta\u2019adda ba.Don haka Da\u2019awar ba GASKIYA ba ce.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>KORAFI: Wasu hotuna da suka dauki hankulan al\u2019umma da\u00a0 aka yada a kafafen sada zumunta na Facebook da whatsapp\u00a0 sun nuna yadda Dan takarar Mataimakin shugaban kasa karkashin inuwar jam\u2019iyyar APC Senator Kashim Shettima, yake Karin kumallo da \u2018yan bindiga. CIKAKKEN BAYANI: wasu hotuna sun yadu a kafafen sada zumunta, wanda suke nuna yadda sanator [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":71399,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20115],"tags":[20103,6543,20481],"byline":[],"class_list":["post-71397","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","tag-yan-bindiga","tag-bandits","tag-kashim-shattima"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"KORAFI: Wasu hotuna da suka dauki hankulan al\u2019umma da\u00a0 aka yada a kafafen sada zumunta na Facebook da whatsapp\u00a0 sun nuna yadda Dan takarar Mataimakin shugaban kasa karkashin inuwar jam\u2019iyyar APC Senator Kashim Shettima, yake Karin kumallo da \u2018yan bindiga. CIKAKKEN BAYANI: wasu hotuna sun yadu a kafafen sada zumunta, wanda suke nuna yadda sanator [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-07-19T07:48:28+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2022-07-19T07:50:22+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/kashim.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"681\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"450\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno?\",\"datePublished\":\"2022-07-19T07:48:28+00:00\",\"dateModified\":\"2022-07-19T07:50:22+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/\"},\"wordCount\":682,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/kashim.jpg\",\"keywords\":[\"'yan bindiga\",\"Bandits\",\"Kashim Shattima\"],\"articleSection\":[\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/\",\"name\":\"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/kashim.jpg\",\"datePublished\":\"2022-07-19T07:48:28+00:00\",\"dateModified\":\"2022-07-19T07:50:22+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/kashim.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/kashim.jpg\",\"width\":681,\"height\":450},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-kashim\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa","og_description":"KORAFI: Wasu hotuna da suka dauki hankulan al\u2019umma da\u00a0 aka yada a kafafen sada zumunta na Facebook da whatsapp\u00a0 sun nuna yadda Dan takarar Mataimakin shugaban kasa karkashin inuwar jam\u2019iyyar APC Senator Kashim Shettima, yake Karin kumallo da \u2018yan bindiga. CIKAKKEN BAYANI: wasu hotuna sun yadu a kafafen sada zumunta, wanda suke nuna yadda sanator [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2022-07-19T07:48:28+00:00","article_modified_time":"2022-07-19T07:50:22+00:00","og_image":[{"width":681,"height":450,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/kashim.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno?","datePublished":"2022-07-19T07:48:28+00:00","dateModified":"2022-07-19T07:50:22+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/"},"wordCount":682,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/kashim.jpg","keywords":["'yan bindiga","Bandits","Kashim Shattima"],"articleSection":["Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/","name":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/kashim.jpg","datePublished":"2022-07-19T07:48:28+00:00","dateModified":"2022-07-19T07:50:22+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/kashim.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/kashim.jpg","width":681,"height":450},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-kashim\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Shin Da Gaske Ne Kashim Shattima Yayi Karin Kumallo Da Mayaka Masu ikirarin Jihadi A Jihar Borno?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/kashim.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71397","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71397"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71397\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71399"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71397"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71397"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71397"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71397"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}