{"id":71402,"date":"2022-07-19T17:42:24","date_gmt":"2022-07-19T16:42:24","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=71402"},"modified":"2022-07-19T17:42:24","modified_gmt":"2022-07-19T16:42:24","slug":"bincike-shin-gaske-dan-peter","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/","title":{"rendered":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0"},"content":{"rendered":"<p><strong>KORAFI: <\/strong>Wani rubutu dake dauke da hoton wani matashi sanye da kayan kungiyar dake rajin kafa kasar Biyafara, ya taka tutar Nijeriya, ya yadu a kafar sada zumunta, wadda ake ikirarin matashin Da ne ga Peter Obi.<\/p>\n<p><strong>CIKAKKEN BAYANI: <\/strong>Hoton ya bayyana wani Matashi mai hasken fata, sanye da karamar riga mai dauke da Ruwan kalar tutar \u2018Yan Awaren biyafara ya kuma taka tutar Nijeriya.<\/p>\n<p>Da dama cikin masu Amfani da kafar sada zumunta ta zamani sun yi ikirarin cewa wanda ya taka tutar Da ne ga Dan takarar shugabancin Nijeriya karashin Inuwar Jam\u2019iyyar Labour Party (LP). Peter Obi<\/p>\n<p>Wasu cikin rubututtukan sun bayyana cewa \u201cWannan Dan Peter Obi ne, kuma dan kungiyar IPOB ne gashi ma sanyi da kayan su, kalli yadda yake taka tutur Nijeriya kuma mahaifin sa ne ke neman takarar shugabancin Nijeriya.<\/p>\n<p>Wani sakon hoto da aka sake sanyawa a kafar Twitter wanda aka rubuta \u201ca cikin wannan Hoton Gegory Peter Oseloka Obi, da ga Mista Peter Obi Sanye da kayan Kungiyar IPOB, yana tsaye kan tutar kasar Nijeriya, nayi imanin cewa kungiyar IPOB\/UBM ne ke daukar nauyin Peter Obi, za\u2019a lalata Nijeriya a kunna mata wuta (SIC).\u201d<\/p>\n<p>Haka mutane da dama sun yada hoton da mabambanta kalamai a kafafen sada zumunta.<\/p>\n<p>Peter Obi dai tsohon Gwamnan jihar Anambra ne kuma dan takarar shugabancin Nijeriya a kakar zabe mai zuwa karkashin inuwar jam\u2019iyyar Labour Party (LP).<\/p>\n<p><strong>BINCIKEN TABBATARWA:\u00a0<\/strong>A binciken kwakkwafi da PRNigeria tayi wa hoton da ake yadawa a kafafen sada zumuntar, ta yiwa hoton duban kurulla, inda ta gano motocin dake kusa da wanda ya aikata taka tutur Nijeriyar, mallakin hukumar \u2018yan sandan kasar Jamus ne haka kuma alamu sun tabbatar da \u2018yan sandan dake tsaye a wajen \u2018yan sandan kasar Jamus ne, yayin da Dan mista Peter Obi, Oseloka Obi ya kasance yana birnin London ne ba a Jumus yake ba.<\/p>\n<p>Domin sake samun Wasu shaidu da zasu kara tabbatar maka da gaskiya lamarin na ka bincika <a href=\"https:\/\/dailytrust.com\/did-peter-obis-son-step-on-nigerian-flag\">nan<\/a><\/p>\n<p>Hazakali, Dan takarar shugaban kasa na jam\u2019iyyar Labour, Peter Obi ya <a href=\"https:\/\/dailytrust.com\/peter-obi-my-son-isnt-an-ipob-member\">nisanta<\/a> Dansa daga haramtacciyar kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biyafara (IPOB).<\/p>\n<p>Ta cikin wata tattaunawa da kafar talabishin ta Arise TV a ranar Laraba, Obi yace Dansa mutum ne wanda yasan me yake wanda yanzu haka yake \u201cgudanar da aiki a birnin London\u201d.<\/p>\n<p>Yace \u201cakan batun Da na, wancen matashin ba Da bane. Da na kwararre ne wanda yanzu haka yake aiki domin dogaro da kan sa, bari na fada muku wani abu, ban dade da dawowa daga birnin Landan na kasar burtaniya ba, ban san ya shi a ido na ba saboda aiki daya sha masa kai, ya fada min baba ya kake? ya siyasa, ya kuma yakin neman zabe? Ina jin dadin yadda kake gudanar da al\u2019amuranka.<\/p>\n<p>\u201cIdan zan nuna maka tattaunawar da mukayi ta sakon karta kwana zaka ga yadda ya fada min cewa kaga baba, bani da lokacin wannan Magana.\u201d<\/p>\n<p>\u201cIdan har zan kasa ganin Da na saboda aiki daya sha masa kai. To kaga kuwa bashi da lokacin aikata wannan aiki, Da na yana rayuwa a kasar Burtaniya. Zan kuma iya biyan ko nawa ne ga dukkan wanda zai tabbatar mu da cewa wanda ya aikata wannan aiki Da na ne.\u201d<\/p>\n<p>Haka kuma daraktan yada labarai na Peter Obi ya wallafa wani sako a shafin sa na Twitter wanda yake cewa \u201cMuna so mu bayyana cewa wancen matashin da ake Magana a kai ba Da bane ga Peter Obi, domin shi ya fahimci dukkan abinda ya kamata ya gudanar, yana da cikakkiyar tarbiyya.\u201d<\/p>\n<p>Haka kuma sanarwa ta kara da cewa \u201cshi fa Oseloka Obi na da tsayin daya kai kafa (6) kuma yafi wannan matashin tsayi, domin wannan matashin daya aikata wanna dabi\u2019a tsayin sa bai kai kafa 5 ba.<\/p>\n<p>\u201cTa cikin sanarwa ya kuma yi kira ga masu neman mukaman siyasa, da magoya bayan su da suke koyi da dabi\u2019u kyawawa a ko wanne lokaci.<\/p>\n<p><strong>KAMMALAWA<\/strong>: Babu wata shaida da ta tabbatar da cewa dan fafutuka IPOB da ya taka tutar Nijeriya wanda ke sanye da kayan masu launin kungiyar masu fafutukar kafa kasar biyafara wanda kawo yanzu ba\u2019a san ko wanene ba, dan Peter Obi ne, binciken da <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta gudanar ya tabbara da cewa an sauya labarin ne.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>KORAFI: Wani rubutu dake dauke da hoton wani matashi sanye da kayan kungiyar dake rajin kafa kasar Biyafara, ya taka tutar Nijeriya, ya yadu a kafar sada zumunta, wadda ake ikirarin matashin Da ne ga Peter Obi. CIKAKKEN BAYANI: Hoton ya bayyana wani Matashi mai hasken fata, sanye da karamar riga mai dauke da Ruwan [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":71404,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20115],"tags":[20489,11997],"byline":[],"class_list":["post-71402","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-labarai","tag-pdp-peter-obi-son","tag-peter-obi"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"KORAFI: Wani rubutu dake dauke da hoton wani matashi sanye da kayan kungiyar dake rajin kafa kasar Biyafara, ya taka tutar Nijeriya, ya yadu a kafar sada zumunta, wadda ake ikirarin matashin Da ne ga Peter Obi. CIKAKKEN BAYANI: Hoton ya bayyana wani Matashi mai hasken fata, sanye da karamar riga mai dauke da Ruwan [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-07-19T16:42:24+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/obi-son.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"512\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"640\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0\",\"datePublished\":\"2022-07-19T16:42:24+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/\"},\"wordCount\":729,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/obi-son.jpg\",\"keywords\":[\"PDP Peter Obi's Son\",\"Peter Obi\"],\"articleSection\":[\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/\",\"name\":\"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/obi-son.jpg\",\"datePublished\":\"2022-07-19T16:42:24+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/obi-son.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2022\\\/07\\\/obi-son.jpg\",\"width\":512,\"height\":640},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/07\\\/19\\\/bincike-shin-gaske-dan-peter\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa","og_description":"KORAFI: Wani rubutu dake dauke da hoton wani matashi sanye da kayan kungiyar dake rajin kafa kasar Biyafara, ya taka tutar Nijeriya, ya yadu a kafar sada zumunta, wadda ake ikirarin matashin Da ne ga Peter Obi. CIKAKKEN BAYANI: Hoton ya bayyana wani Matashi mai hasken fata, sanye da karamar riga mai dauke da Ruwan [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2022-07-19T16:42:24+00:00","og_image":[{"width":512,"height":640,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2022\/07\/obi-son.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0","datePublished":"2022-07-19T16:42:24+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/"},"wordCount":729,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/obi-son.jpg","keywords":["PDP Peter Obi's Son","Peter Obi"],"articleSection":["Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/","name":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0 - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/obi-son.jpg","datePublished":"2022-07-19T16:42:24+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/obi-son.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/obi-son.jpg","width":512,"height":640},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/07\/19\/bincike-shin-gaske-dan-peter\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Shin da Gaske ne Dan Peter Obi Yataka Tutar Nijeriya, Yana Sanye da Kayan Kungiyar \u2018Yan Awaren ta Biyafara?\u00a0"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2022\/07\/obi-son.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71402","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=71402"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/71402\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/71404"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=71402"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=71402"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=71402"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=71402"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}