{"id":76469,"date":"2025-01-10T09:07:43","date_gmt":"2025-01-10T08:07:43","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=76469"},"modified":"2025-01-10T09:58:39","modified_gmt":"2025-01-10T08:58:39","slug":"binkice-gaskiyar-lamari-kan","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/","title":{"rendered":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya"},"content":{"rendered":"<p>Bincike na Gaskiya: Shin Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (custom) ta Nuna Bangaranci a Karin Girma ga Jami&#8217;anta &#8216;yan asalin Arewacin kasar?<\/p>\n<p><strong>Ikirari:<\/strong> Tun da fari Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci a wani salo na binciken Kwakkwafi da tonon silili &#8211; Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin cewa Hukumar Kwastam ta (<a href=\"https:\/\/web.facebook.com\/customsng?__cft__%5b0%5d=AZWmXy6IC9rVoGdnkyzoj2QiDCEcmBj5SBIn8VpaXSGLpiIGOxN_FM4GZyqu6HNx2PoyaCXZuTAPzYnU7LN7qZ-xEnlsqJDg8yTw6CO6XVWFQKQ-BLL35_DEebfws4sQJNs09ii3OibtTAG2A8ZZCyOe8mP6XPcy-eOEF37GUAC8Vc1EVRz-HPQfLJ6sGUS6D-M&amp;__tn__=-%5dK-R\">Nigeria Customs Service<\/a>) ta soke jarabawar karin girma &#8211; wacce ta shirya wa jami&#8217;anta a shekarar 2024 sabida zargin yin magudi daga jami&#8217;anta da suka fito daga yankin arewa, bisa umarnin Shugaban Hukumar Kwastam, Bashir Adewale Adeniyi.<\/p>\n<p><strong>Bayani:<\/strong> A watan Disamba 2024, jaridar PRNigeria ta bayar da rahoton cewa majalisar gudanarwa ta Hukumar Kwastam, wato Nigeria Customs Service Board, ta amince da karin girma ga kananan jami&#8217;ai 1,419 a matakai daban-daban. Wannan matakin ya samu amincewa ne a taron shugabanci karo na goma da Shugaban Hukumar Kwastam, CGC Bashir Adewale Adeniyi, ya jagoranta a ranar 29 ga Nuwamba, 2024.<\/p>\n<p>Jim kadan bayan daukar wannan mataki, sai shugaban Majalisar Gudanarwa na Hukumar Kwastam ta kasa (NCSB), karkashin jagorancin Ministan Kudi, Mr. Wale Edun, ta tabbatar da nadin Mataimakin Kwamturola-Janar (DCG) da Mataimakan Kwamturola-Janar guda bakwai (ACGs). Har ila yau, an kara wa manyan jami&#8217;ai 4,291 girma.<\/p>\n<p>A cikin wannan watan na Disamba dai, Hukumar Kwastam ta sanar da shirin daukar aiki na jami&#8217;ai 3,927 bayan yin karin girma na musamman da samun kudin shiga sama da Naira tiriliyan biyar a 2024. Amma har kafin sakin gajeren bidiyon da Dan Bello yayi, ba bu wata alamar rashin jin dadi kan tsarin karin girma daga kowa.<\/p>\n<p><strong>Tabbatarwa:<\/strong> Jaridar PRNigeria ta tuntubi majiyoyi da dama daga Shalkwatar Hukumar Kwastam dake Birnin Abuja. Majiyoyin sun tabbatar da cewa an gudanar da jarabawar karin girma a duk fa\u0257in shiyyoyin Nijeriya, amma an soke wani sashe sabida gano wadansu matsaloli da aka yi\u2014wanda daga bisani kuma aka sake shirya wata jarabawar, inda aka gudanar da ita cikin adalci, aka bai wa dukkan jami&#8217;an da abin ya shafa damar shiga.<\/p>\n<p>Jarabawar da ta shafi karin girma daga mukaman Superintendent (SC) zuwa Chief Superintendent (CSC) an fara gudanar da ita ne a ranar 20 ga Agusta, 2024, a wurare biyar: Abuja, Kaduna, Bauchi, Legas, da Fatakwal. Sabida matsalolin da aka gano, an sake jadawalin jarabawar zuwa ranar 8 ga Nuwamba, 2024, a Abuja da Legas, inda aka sanya ido sosai kan gudanarwar jarabawar.<\/p>\n<p>Wata takarda da jaridar PRNigeria ta samo ta nuna yadda aka raba karin girman bisa cancanta tsakanin yankunan kasar. Daga cikin jami&#8217;ai 642 da aka kara wa girma daga SC zuwa CSC, ga yadda aka raba su:<\/p>\n<p>Arewa ta Tsakiya: 122<\/p>\n<p>Arewa maso Gabas: 100<\/p>\n<p>Arewa maso Yamma: 152<\/p>\n<p>Kudu maso Gabas: 78<\/p>\n<p>Kudu maso Kudu: 106<\/p>\n<p>Kudu maso Yamma: 84<\/p>\n<p>Jimilla, jami&#8217;ai 374 daga Arewa (58%) aka kara wa girma, yayin da daga Kudu aka samu jami&#8217;ai 268 (42%).<\/p>\n<p>Haka zalika, daga cikin jami&#8217;ai 16 da aka musu karin girma na musamman saboda bajinta da jarunta, tara (9) sun fito daga Arewa. Wasu jami&#8217;ai biyu na musamman daga Kano sun samu karin girma sau biyu.<\/p>\n<p>Martanin Jami&#8217;ai daga Arewa: Wadansu manyan jami&#8217;an Hukumar Kwastam daga Arewa, yayin zantawa da PRNigeria, sun musanta zargin nuna kabilanci. Sun jaddada cewa shugaban hukumar CGC Bashir Adewale Adeniyi yana bin ka\u2019idar adalci kuma yana tabbatar da cewa karin girma ya kasance bisa cancanta.<\/p>\n<p>\u201cShugaban Hukumar Kwastam yana aiki ne bisa cancanta da kwarewa, zargin da ake na nuna bangaranci a kafafen sada zumunta, abu ne mai hadarin gaske wan da ka iya kawo rashin hadin kai a hukumar NCS,\u201d in ji wani jami\u2019i.<\/p>\n<p>Wani jami\u2019i ya bayyana yadda CGC ke tafiyar da hukumar cikin hadin kai, yana bai wa kowa damar taka rawa, har da nada shugabanni daga Arewa a shaldkwatar hukumar:<\/p>\n<p>Mataimakin Kwamptrola-Janar (DCG) Bello Jibo, mai kula da Harkokin Gudanarwa da Kudi, daga Jihar Kebbi.<\/p>\n<p>DCG Caroline N., mai kula da Harkokin Kudaden Shiga, daga Filato.<\/p>\n<p>Shugaban Ma\u2019aikata Isa Umar, daga Zamfara.<\/p>\n<p>Kakakin Hukumar na Kasa Abdullahi Aliyu Maiwada, daga Katsina.<\/p>\n<p>Sakataren Kudi Adamu Yusuf Musa, daga Bauchi.<\/p>\n<p>ADC Datuhun James, daga Filato.<\/p>\n<p>Direbobi da masu tsaron lafiyarsa daga jihohi daban-daban na Arewa, kamar Sokoto, Kano, da Kogi.<\/p>\n<p>\u201ccewa shugabancin CG yana nuna kabilanci ba shi da tasiri a ayyukansa. Zargin nuna bangaranci ba tushe bare makama,\u201d cewar wani jami\u2019I a hukumar.<\/p>\n<p>Kammalawa: Binciken PRNigeria ya nuna cewa jarabawar karin girma an soke ta ne saboda matsalolin da aka gano, ba don nuna bambanci ba. Dukkan jami\u2019an da abin ya shafa sun samu damar sake rubuta jarabawar.<\/p>\n<p>Bayanan karin girman sun nuna cewa an bi tsarin adalci da cancanta, inda jami\u2019ai daga Arewa suka samu karin kaso mai yawa.<\/p>\n<p><strong>Hukunci:<\/strong> Binciken PRNigeria ya nuna babu wani shaida da ke nuna cewa an nuna bambanci wajen karin girma ko dakatar da mukamai ga jami\u2019ai daga Arewa. Don haka, zargin yaudara ne kuma ba gaskiya ba.<\/p>\n<p>PRNigeria Hausa<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Bincike na Gaskiya: Shin Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (custom) ta Nuna Bangaranci a Karin Girma ga Jami&#8217;anta &#8216;yan asalin Arewacin kasar? Ikirari: Tun da fari Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci a wani salo na binciken Kwakkwafi da tonon silili &#8211; Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":76471,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[1,20115],"tags":[],"byline":[],"class_list":["post-76469","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-general","category-labarai"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Bincike na Gaskiya: Shin Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (custom) ta Nuna Bangaranci a Karin Girma ga Jami&#8217;anta &#8216;yan asalin Arewacin kasar? Ikirari: Tun da fari Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci a wani salo na binciken Kwakkwafi da tonon silili &#8211; Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-01-10T08:07:43+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2025-01-10T08:58:39+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"696\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"648\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/png\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya\",\"datePublished\":\"2025-01-10T08:07:43+00:00\",\"dateModified\":\"2025-01-10T08:58:39+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/\"},\"wordCount\":820,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/fact-bello.png\",\"articleSection\":[\"General\",\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/\",\"name\":\"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/fact-bello.png\",\"datePublished\":\"2025-01-10T08:07:43+00:00\",\"dateModified\":\"2025-01-10T08:58:39+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/fact-bello.png\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/fact-bello.png\",\"width\":696,\"height\":648},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/10\\\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa","og_description":"Bincike na Gaskiya: Shin Hukumar hana fasa kwauri ta Nijeriya (custom) ta Nuna Bangaranci a Karin Girma ga Jami&#8217;anta &#8216;yan asalin Arewacin kasar? Ikirari: Tun da fari Wani mai yin gajerun bidiyon barkwanci a wani salo na binciken Kwakkwafi da tonon silili &#8211; Bello Galadanci, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya yi ikirarin [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2025-01-10T08:07:43+00:00","article_modified_time":"2025-01-10T08:58:39+00:00","og_image":[{"width":696,"height":648,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","type":"image\/png"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya","datePublished":"2025-01-10T08:07:43+00:00","dateModified":"2025-01-10T08:58:39+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/"},"wordCount":820,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","articleSection":["General","Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/","name":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","datePublished":"2025-01-10T08:07:43+00:00","dateModified":"2025-01-10T08:58:39+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","width":696,"height":648},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/10\/binkice-gaskiyar-lamari-kan\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Binkice: Gaskiyar lamari kan zargin kabilanci da ake yiwa hukumar Kwastom ta Nijeriya"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/fact-bello.png","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76469","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=76469"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76469\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/76471"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=76469"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=76469"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=76469"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=76469"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}