{"id":76525,"date":"2025-01-23T13:27:18","date_gmt":"2025-01-23T12:27:18","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=76525"},"modified":"2025-01-23T13:27:18","modified_gmt":"2025-01-23T12:27:18","slug":"mun-samu-kasuwancin-magunguna","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/","title":{"rendered":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya"},"content":{"rendered":"<p>Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta Sami kasuwancin magunguna na jihar, bayan \u0199arewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na Sanata Rabi\u2019u Musa Kwankwaso, a cikin yanayi mara da\u0257i.<\/p>\n<p>Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana haka yayin da yake kar\u0253ar shugabannin \u041aungiyar Masu Ha\u0257a Magunguna da Sarrafa su ta Najeriya, reshen jihar Kano, da suka ziyarci shi a ofishinsa.<\/p>\n<p style=\"text-align: left\">Ya kara da cewa sun samu kasuwar magani, musamman Hukumar Samar da Magunguna da Kayan Asibiti (DMCSA), hukuma \u0257aya tilo da gwamnati ta amince ta samar wa asibitoci magunguna masu inganci da sau\u0199i, a dur\u0199ushe tana bu\u0199atar \u0257auki.<\/p>\n<p>Dakta Labaran ya yi farin ciki da samun dun\u0199ulalliyar kasuwar hada-hadar magunguna a \u018aangwauro kasancewar abubuwa sun fara dawowa daidai, ya \u0199ara da cewa abin da kawai ya rage shi ne tilasta amfani da kasuwar yadda ya kamata domin a tsaftace kasuwancin magunguna a jihar.<\/p>\n<p>Kwamishinan ya ce sirrin da ke tattare da samun nasarar ayyukan samar da magunguna a Kano ta biyo bayan neman shawarar \u0199wararru kan harkokin magunguna da yake yi game da duk wani abu da ya shafi harkar kafin ya tura wa Gwamna Abba Kabir Yusuf.<\/p>\n<p>Ya bayyana cewa, gwamnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf tana yin ayyukan da take yi ne domin al\u2019umma, yana mai shawartar masu kasuwancin magani da su yi taka-tsantsan da jin tsoron Allah yayin da suke gudanar da ayyukansu, domin za a iya sake canja tare da sarrafa maganin da wa\u2019adinsa ya \u0199are a sake mayar da su kasuwa, yana mai yarda da cewa mutum mai tsoron Allah bai zai yi irin wannan \u0199azamin kasuwancin ba.<\/p>\n<p>Dakta Labaran ya ce ya yi farin ciki sosai da \u0257aukar nauyin \u0257alibai zuwa \u0199asar Indiya su yi karatun ha\u0257a magunguna da sarrafa su a lokacin da yake kwamishina a tsakanin shekarar 2011 da 2015, ya ce a lokacin \u2018yan Kano masu rajista a wannan ilimin 51 ne kawai, wanda hakan ya sa Gwamna Kwankwaso ya umarce shi ya tantance mutum 100 aka tura su Indiya, da mafi yawansu yanzu haka suna hidimta wa Kano.<\/p>\n<p>Da yake jawabi tun da fari, Shugaban \u041aungiyar, Famasis Mustafa Umar ya ce sun zo ma\u2019aikatar ne domin su nuna goyon bayansu ga \u0199o\u0199arin kwamishinan na kawo sauyi a sashin lafiya na jihar nan.<\/p>\n<p>Ya nuna farin cikinsa da cewa dawowar kwamishina ta zo a lokacin da ya dace saboda masu ilimin ha\u0257a magunguna da sarrafa su na jihar Kano suna cikin damuwa mai tsanani game da makomar DMCSA, amma yanzu sun samu nutsuwa saboda abubuwa sun fara dawowa daidai da ta kai yanzu ake samun magani kashi 96 cikin 100 a asibitoci idan an kwatanta da baya da ake samun kaso 30 kawai.<\/p>\n<p>Shugaban ya gode wa Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa na\u0257a \u0257aya daga cikinsu, Famasis Aminu Bashir a matsayin Babban Sakatare, wanda shi ne irinsa na farko a tarihin jihar Kano, yana mai tabbatar da cewa babban sakataren zai yi aiki tu\u0199uru wajen ci gaban aikin gwamnati duba da \u0199wazo da jajircewarsa a aiki.<\/p>\n<p>Daga nan sai ya sanar da kwamishinan cewa a watan Nuwamba, na wannan shekarar, jihar Kano za ta kar\u0253i ba\u0199uncin taron \u041aungiyar Masu Samar da Magunguna da Sarrafa su da ake sa ran \u2018ya\u2019yan \u0199ungiyar dubu uku zuwa dubu biyar za su ziyarci Kano, inda ya nemi gudummawar gwamnati.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta Sami kasuwancin magunguna na jihar, bayan \u0199arewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na Sanata Rabi\u2019u Musa Kwankwaso, a cikin yanayi mara da\u0257i. Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana haka yayin da yake kar\u0253ar shugabannin \u041aungiyar Masu Ha\u0257a Magunguna da Sarrafa su [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":76526,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[1,20115],"tags":[],"byline":[],"class_list":["post-76525","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-general","category-labarai"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta Sami kasuwancin magunguna na jihar, bayan \u0199arewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na Sanata Rabi\u2019u Musa Kwankwaso, a cikin yanayi mara da\u0257i. Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana haka yayin da yake kar\u0253ar shugabannin \u041aungiyar Masu Ha\u0257a Magunguna da Sarrafa su [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-01-23T12:27:18+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"1024\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"576\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya\",\"datePublished\":\"2025-01-23T12:27:18+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/\"},\"wordCount\":571,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/IMG-20250123-WA0011.jpg\",\"articleSection\":[\"General\",\"Labarai\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/\",\"name\":\"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/IMG-20250123-WA0011.jpg\",\"datePublished\":\"2025-01-23T12:27:18+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/IMG-20250123-WA0011.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/01\\\/IMG-20250123-WA0011.jpg\",\"width\":1024,\"height\":576},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/01\\\/23\\\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa","og_description":"Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa ta Sami kasuwancin magunguna na jihar, bayan \u0199arewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na Sanata Rabi\u2019u Musa Kwankwaso, a cikin yanayi mara da\u0257i. Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana haka yayin da yake kar\u0253ar shugabannin \u041aungiyar Masu Ha\u0257a Magunguna da Sarrafa su [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2025-01-23T12:27:18+00:00","og_image":[{"width":1024,"height":576,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya","datePublished":"2025-01-23T12:27:18+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/"},"wordCount":571,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","articleSection":["General","Labarai"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/","name":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","datePublished":"2025-01-23T12:27:18+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","width":1024,"height":576},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/01\/23\/mun-samu-kasuwancin-magunguna\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Mun Samu Kasuwancin Magunguna na Kano a Rikice- Kwamishinan Lafiya"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/01\/IMG-20250123-WA0011.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76525","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=76525"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76525\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/76526"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=76525"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=76525"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=76525"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=76525"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}