{"id":76614,"date":"2025-02-06T23:40:52","date_gmt":"2025-02-06T22:40:52","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=76614"},"modified":"2025-02-07T10:39:32","modified_gmt":"2025-02-07T09:39:32","slug":"bincike-shin-gaske-hauwa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/","title":{"rendered":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya?"},"content":{"rendered":"<p>Wani labari dake yawa a kafafen sada zumunta na zamani, musamman shafin X da aka fi sani da twitter, da kuma shafin Instagram dake cewa sabuwar kwamishinan \u2018yan sanda (CP), Hauwa Ibrahim, ita ce mace ta farko da ta fara kaiwa zuwa wannan mukamin daga yankin arewacin Nijeriya. Kamar yadda <a href=\"https:\/\/kanotimes.com.ng\/2024\/12\/26\/kano-gets-first-female-commissioner-of-police-hauwa-ibrahim-jibrin\/\">wata jarida daga jihar Kano ta wallafa<\/a>, \u201citace mace ta farko daga Arewacin Nijeriya da ta zama kwamishinan \u2018yan sanda.\u201d<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta gudanar da binciken sahihancin labara da wasu kalmomi dake da alaka da wannan labara tare da yin bincike kwakkwafi na kai da kai domin tabbatar da gaskiyar labarin. Binciken kuma ya nuna cewa akwai mata da dama daga yankin na Arewacin Nijeriyar da suka kai wannan matakin na kwamishinan \u2018yan sanda (CP) har wasu ma sun wuce mukamin<\/p>\n<ol>\n<li><strong>AIG Farida Waziri:<\/strong><\/li>\n<\/ol>\n<p><a href=\"https:\/\/www.pointblanknews.com\/artopn1963.html\">Farida Waziri<\/a>, guda ce cikin fitattun mata, wadda ta shiga rundunar \u2018yan sandan Nijeriya 1965\/1966. Wanda ta kai har zuwa \u00a0mataimakiyar babban sifetan \u2018yan sandan na kasa (AIG) sannan kuma ta yi aiki matsayin kwamishinan \u2018yan sanda a sashen lura da laifukan damfara. Wadda ta smai gagarumar nasarar da ba\u2019a taba samu a kasar ba kafin ta. Daga bisani ta zama shugabar hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC inda ta bayyana gogewarta a fannin tabbatar da doka da oda.<\/p>\n<ol start=\"2\">\n<li><strong>AIG Aisha Abubakar Baju:<\/strong><\/li>\n<\/ol>\n<p>Tana matsayin guda cikin fitattun mata daga yankin arewacin Nijeriya da suka kai har matakin Mataimakin babban sifeton \u2018yan sandan kasar wadda ta fito daga jihar Taraba, an fi sanin ta da <em>Sarauniyar Mambila<\/em>. An haifeta a shekarar 1971 a jihar Adamawa, in da tayi Digirin ta na farko a Jami\u2019ar AHmadu Bello, dake Zariya, a shekarar 1994, wadda ta karancin fannin maganin Dabbobi (DVN). Ta shiga rundunar \u2018yan sanda a matsayin karamin sifiritanda (ASP) a shekarar 1995 inda da bisani ta zama kwamishina a shekarar 2016. <a href=\"https:\/\/www.theabusites.com\/cp-aisha-abubakar-baju-cp-animal-branch-k9\/\">Baju<\/a> ta sai damar kamala Digiri na uku a jami\u2019ar Plymouth a shekarar 2007. In da daga bisani ta zama mataimakiyar babban sifeton \u2018yan sandan Nijeriya (AIG) <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/story.php?story_fbid=905651239918246&amp;id=637228206760552\">a shekarar 2020<\/a> ta rike matakin kwamishina \u2018yan sanda shugabar sashen dabbobi dake birnin tarayya Abuja.<\/p>\n<ol start=\"3\">\n<li><strong>AIG Rhoda Adetutu Olofun:<\/strong><\/li>\n<\/ol>\n<p>AIG\u00a0<a href=\"https:\/\/www.thecable.ng\/aig-rhoda-olofu-who-killed-two-birds-with-one-stone\/\">Rhoda Adetutu Olofun<\/a>, ta fito daga Okene a jihar Kogi, itama tana daga cikin manyan \u2018yan sanda da suka fito daga yankin Arewacin Nijeriya. Kamar waziri da Baju, takai matakin kwamishinan \u2018yan sanda kafin daga bisani ta taka har zuwa matsayin mataimakin babban sifeton \u2018yan sandan Nijeriya. Yanzu haka dai ita ce sakataren hukumar \u2018yan sanda.<\/p>\n<p><strong>\u00a0<\/strong><strong>Abin da bincike ya tabbatar: <\/strong>Wadannan jami\u2019an \u2018yan sanda mata da aka lisafta dukkanin su an daga likafarsu zuwa matakin kwamishinan \u2018yan sanda kafin CP Hauwa Ibrahim, abinda aka fi sani dai shi ne DIG Aisha Abubakar Baju ita ce mace ta farko da ta fito daga ARewacin Nijeriya da aka fara daga likafarta zuwa kwamishinan \u2018yansanda, kamar yadda yake a adane a Abusites shafin jami\u2019ar Ahmadu Bello da aka sadaukar ga tsuffin dalibai<\/p>\n<p><strong>A TAKAICE:<\/strong><\/p>\n<p>Ikirarin da akayi na cewa CP Hauwa Ibrahim Jibrin ita ce mace ta farko kwamishinan \u2018yan sanda daga arewacin Nijeriya ba gaskiya bane. Bincike ya tabbatar da cewa akwai kwamishinoni \u2018yan sanda mata da suka fito daga \u2018yankin na Arewacin kasar kafin ta, da suka hadar da AIG Farida Waziri, AIG Aisha Baju da kuma AIG Rhoda Adetutu Olufun.<\/p>\n<p>Sai dai kuma, CP Hauwa Ibrahim ta kan iya zama mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda a jihar Kano.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Wani labari dake yawa a kafafen sada zumunta na zamani, musamman shafin X da aka fi sani da twitter, da kuma shafin Instagram dake cewa sabuwar kwamishinan \u2018yan sanda (CP), Hauwa Ibrahim, ita ce mace ta farko da ta fara kaiwa zuwa wannan mukamin daga yankin arewacin Nijeriya. Kamar yadda wata jarida daga jihar Kano [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":76615,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[1],"tags":[21252,21251,21253,21250,186],"byline":[],"class_list":["post-76614","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-general","tag-aig-aisha-abubakar-baju","tag-aig-farida-waziri","tag-aig-rhoda-adetutu-olofun","tag-hauwa-ibrahim","tag-police"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Wani labari dake yawa a kafafen sada zumunta na zamani, musamman shafin X da aka fi sani da twitter, da kuma shafin Instagram dake cewa sabuwar kwamishinan \u2018yan sanda (CP), Hauwa Ibrahim, ita ce mace ta farko da ta fara kaiwa zuwa wannan mukamin daga yankin arewacin Nijeriya. Kamar yadda wata jarida daga jihar Kano [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-02-06T22:40:52+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2025-02-07T09:39:32+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"696\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"696\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/png\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya?\",\"datePublished\":\"2025-02-06T22:40:52+00:00\",\"dateModified\":\"2025-02-07T09:39:32+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/\"},\"wordCount\":593,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/02\\\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png\",\"keywords\":[\"AIG Aisha Abubakar Baju\",\"AIG Farida Waziri\",\"AIG Rhoda Adetutu Olofun\",\"Hauwa Ibrahim\",\"police\"],\"articleSection\":[\"General\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/\",\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/02\\\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png\",\"datePublished\":\"2025-02-06T22:40:52+00:00\",\"dateModified\":\"2025-02-07T09:39:32+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/02\\\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/02\\\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png\",\"width\":696,\"height\":696},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/02\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-hauwa\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa","og_description":"Wani labari dake yawa a kafafen sada zumunta na zamani, musamman shafin X da aka fi sani da twitter, da kuma shafin Instagram dake cewa sabuwar kwamishinan \u2018yan sanda (CP), Hauwa Ibrahim, ita ce mace ta farko da ta fara kaiwa zuwa wannan mukamin daga yankin arewacin Nijeriya. Kamar yadda wata jarida daga jihar Kano [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2025-02-06T22:40:52+00:00","article_modified_time":"2025-02-07T09:39:32+00:00","og_image":[{"width":696,"height":696,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","type":"image\/png"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya?","datePublished":"2025-02-06T22:40:52+00:00","dateModified":"2025-02-07T09:39:32+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/"},"wordCount":593,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","keywords":["AIG Aisha Abubakar Baju","AIG Farida Waziri","AIG Rhoda Adetutu Olofun","Hauwa Ibrahim","police"],"articleSection":["General"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/","name":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","datePublished":"2025-02-06T22:40:52+00:00","dateModified":"2025-02-07T09:39:32+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","width":696,"height":696},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/02\/06\/bincike-shin-gaske-hauwa\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Shin da gaske ne CP Hauwa Ibrahim ita ce mace ta farko da ta fara zama kwamishinan \u2018yan sanda daga Arewacin Nijeriya?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/02\/CP-HAUWA-IBRAHIM.png","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76614","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=76614"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76614\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/76615"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=76614"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=76614"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=76614"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=76614"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}