{"id":76985,"date":"2024-01-23T17:35:47","date_gmt":"2024-01-23T16:35:47","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=76985"},"modified":"2025-04-24T18:14:43","modified_gmt":"2025-04-24T17:14:43","slug":"bincike-gaskiya-wani-bidiyo","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2024\/01\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/","title":{"rendered":"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019?"},"content":{"rendered":"<p>I\u0199irari: Wani faifen bidiyo da aka ya\u0257a, wanda ke nuna wani yaro sanye da rigar \u0199ungiyar \u0199wallon kafa ta Manchester United mai dau]a, yana kuma ri\u0199e da nama a hannunsa da ya yi kama da kafadar ]an Adam. An ya\u0257a bidiyon ne da ake cewa yaron bafullatani ne.<\/p>\n<p>Bidiyon dake da tsahon minti 1 da da\u0199i\u0199a 10 na dauke da hoton wata mata da sautin murya a kasan bidiyon dake \u0199arin haske da bayani, in da ta bayyana cewa yaron bafullatani makiyayi ne dake rayuwa a cikin daji.<\/p>\n<p>Ta gargadi masu bibiyarta da su kaucewa irin wa\u0257annan mutane ta hanyar daukar matakan da suka da ce, ta bayyana yadda ya ke cin Naman a yunwace kamar wani mai cin karas. Ta kara da cewa yadda yake cin naman mutane hankali kwance zai iya cutar da kowa. Ta kuma bukaci masu bibiyarta da su ya\u0257a bidiyon domin ya kai ga wasu.<\/p>\n<p>An hada Bidiyon da wani rubutu mai daukar hankali:<\/p>\n<p>\u201cDan Fulani na cin naman Mutane; Mun Gama yawo.<\/p>\n<p>Ba iya kasar mu suke bu\u0199ata ba- za su cinye mu kamar wasu namon daji.<\/p>\n<p>Wa\u0257anan fulanin sun hada da cin mutane a kan ta\u2019addanci. Ya kamata su fice daga cikin dazukanmu da wuri, ko kuma mun gama yawo. Ya kamata kudanci ya kasance ba wurin zaman mutanen nan ba ne kafin duka su karar da mu.\u201d<\/p>\n<p><strong>TASIRIN KAFAFEN SADA ZUMUNTA <\/strong><\/p>\n<p>Jaridar <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta sake gano <a href=\"https:\/\/www.facebook.com\/share\/v\/1NEnFM8YDV\/\">wani bidiyon<\/a> da aka wallafa a shafin facebook, in da aka yi irin wancan i\u0199irarin amma cikin harshen Yarbanci. Wanda ke cewa Fulani makiyaya na cin naman wanda suka yi garkuwa da shi bayan \u2018yan uwansa sun gaza biyan ku\u0257in fansa. Bidiyon da akalla mutane dubu 9.6K suka kalla yayin da 1.5 suka tofa albarkacin bakinsu a kai, sai kuma mutane dubu 7.3k suka sake yadawa. Ko da ya ke ka\u0257an cikin wa\u0257anda suka magantu kan wallafar ne suka amince da labarin, da dama sun yi Alla-wadai da wallafar wadda suka kira matsayin yada bayannan \u0199arya da ba\u2019a tantance sahihancinsa ba.<\/p>\n<p><strong>Tabbatar da Sahihanci: <\/strong>Domin tabbatar da sahihancin bidiyon da aka yada jaridar <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta gudanar wani nazari, in da ta gano cewa muryar da ke kan bidiyon an maye gurbinsa da na asali, wanda aka dora muryar mace wanda salo ne da masu amfani da kafafen sada zumunta suke yi domin daukar hankalin masu bibiyarsu don tara mabiya. Muryar da aka dora akai ta hana gano muryar asali ta bidiyon.<\/p>\n<p>\u0198arin bincike, da suka hadar da yin amfani da hanyar tabbatar da ingancin hoto, da bincike irin solon cin kifin karfasa, ya tabbatar da cewa asalin bidiyon ya fito ne daga <a href=\"https:\/\/vm.tiktok.com\/ZMBGcKL8x\/\">\u00a0Shafin Tiktok\u00a0 (@Hadzabe_Lifestyle)<\/a>, wanda ke kawo yanayin rayuwar yau da kullum na Al\u2019ummar Hadzabe, wa\u0257anda ke rayuwa a gabashin Nahiyar Afirka. Kamar yadda aka bayyana a shafin naman da aka ga yaron na ci ba na mutane bane, naman Biri ne, sannan kuma yaron ba bafullatani bane dan \u0199abilar Hadzabe.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/www.tiktok.com\/@hadzabelifestyle\/video\/7489923396323593527\">Bidiyon na asali<\/a> minti daya ne da da\u0199ika \u00a0goma sha shida, idan ka kwantanta da wanda ke yaduwa da ke da tsahon minti daya da da\u0199i\u0199a goma. wanda ba\u2019a sauya muryar dake \u0199asa ba na dauke da harshen Hadzabe, ba kamar wanda aka dora murya a kai ba dake kokarin rikita al\u2019umma.<\/p>\n<p><strong>Su waye Hadzabe?<\/strong><\/p>\n<p>Hadzabe ko kuma (Hadza) wasu al\u2019umma ne mafarauta dake zaune a \u0199asar Tanzaniya, suna rayuwa ne a yankin Baray a gundumar Karatu da ke yankin Arusha a kasar. Suna rayuwa ne a kusa da tafkin Eyasi daura da tsaunin Serengeti. Sun fito ne daga zuri\u2019ar Bantu, Hadzabe dai mutane ne dake kula da al\u2019ada tsahon dubunnan shekaru.<\/p>\n<p>Al\u2019ummar Hadzabe mutane da suka kware a fannin farauta, wanda suke amfani da makaman da suka hada da hannayensu da suka hadar da kwari da baka matansu da kananan yara kuma sun dogarane wajen cin namun daji matsayin abinci.\u00a0 Suka ci Nama, Zuma, kayan marmari, da kuma abinci jinsin doya da rogo, ya danganta ta lokaci ko yanayin da ake ciki.<\/p>\n<p>Duk da takurar gwamnati da kuma masu kira zuwa ga addinai na su zauna waje guda sun fara yin noma da kuma addinin kirista, amma da dama cikin al\u2019ummar Hadzabe na gudanar da rayuwa irin ta magabantansu.<\/p>\n<p><strong>Banbancin hannun Mutum da na Biri \u2013 Muhimmai <\/strong><\/p>\n<p>Duk da cewa hannun mutum na kamanceceniya da na biri, amma akwai banbanci na kira:<\/p>\n<p>Babban \u018aan yatsa: babban \u0257an yatsan mutum yana da girma, da yake ba shi damar danna wani abu, amma babban \u0257anyatsan biri \u0199arami ne bai kai na mutum ba.<\/p>\n<p>\u01b3an yatsu: \u2018yan yatsun mutum basu da tsayi sannan a mi\u0199e suke, ya yin da \u2018yan yatsun biri ke da tsayi kuma sun tankwara wanda suke bashi damar hawa tsauni.<\/p>\n<p><strong>Kwarin \u01b4an yatsu:<\/strong>\u00a0Hannun mutum na da kwari saboda yanayin tsarin su, amma hannun biri bashi da kwari, da su yake amfani wajen tsalle-tsalle akan bishiya.<\/p>\n<p>A bidiyon dake yawo ya nuna, hannun yana da tsayi, wanda hakan ya nuna cewa kafadar biri ce, ba ta mutum ba.<\/p>\n<p><strong>Kammalawa<\/strong>: jaridar <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta tabbatar da cewa yaron da ke jikin wannan bidiyon ba bafullatani ba ne, sannan kuma ba naman mutum yake ci ba. Kuma dan kabilar Hadzabe ne dake kasar Tanzaniya a gabashin Afrika, sannan naman da ake Magana a kai naman biri ne, ba na mutum ba. Sannan muryar da ke kan bidiyon an saka ta ne domin yada labaran \u0199arya domin hasala wata kabila da kuma kawo rabuwar kawuna.<\/p>\n<p>Hukunci: \u00a0<a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta yanke hukuncin cewa i\u0199irarin cewa \u201c\u018aan Fulani\u201d na cin naman mutum a wancan bidiyon \u0198ayar ne da raba kan Al\u2019umma.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>I\u0199irari: Wani faifen bidiyo da aka ya\u0257a, wanda ke nuna wani yaro sanye da rigar \u0199ungiyar \u0199wallon kafa ta Manchester United mai dau]a, yana kuma ri\u0199e da nama a hannunsa da ya yi kama da kafadar ]an Adam. An ya\u0257a bidiyon ne da ake cewa yaron bafullatani ne. Bidiyon dake da tsahon minti 1 da [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":76986,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[21262],"tags":[20999,20549,4516,21286,21285,20708,21284,20339],"byline":[],"class_list":["post-76985","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-bincike","tag-arewacin-nijeriya","tag-bincike","tag-fulani","tag-hadza","tag-hadzabe","tag-kabilancin","tag-kudancin-nijeriya","tag-matsalar-tsaro"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"I\u0199irari: Wani faifen bidiyo da aka ya\u0257a, wanda ke nuna wani yaro sanye da rigar \u0199ungiyar \u0199wallon kafa ta Manchester United mai dau]a, yana kuma ri\u0199e da nama a hannunsa da ya yi kama da kafadar ]an Adam. An ya\u0257a bidiyon ne da ake cewa yaron bafullatani ne. Bidiyon dake da tsahon minti 1 da [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2024-01-23T16:35:47+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2025-04-24T17:14:43+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"696\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"631\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/png\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019?\",\"datePublished\":\"2024-01-23T16:35:47+00:00\",\"dateModified\":\"2025-04-24T17:14:43+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/\"},\"wordCount\":969,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/04\\\/dan-fulani-naman-mutane.png\",\"keywords\":[\"Arewacin Nijeriya\",\"Bincike\",\"Fulani\",\"Hadza\",\"Hadzabe\",\"kabilancin\",\"Kudancin Nijeriya\",\"Matsalar Tsaro\"],\"articleSection\":[\"Bincike\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/\",\"name\":\"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/04\\\/dan-fulani-naman-mutane.png\",\"datePublished\":\"2024-01-23T16:35:47+00:00\",\"dateModified\":\"2025-04-24T17:14:43+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/04\\\/dan-fulani-naman-mutane.png\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/04\\\/dan-fulani-naman-mutane.png\",\"width\":696,\"height\":631},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/23\\\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"BINCIKE: Me ne gaskiyar wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa","og_description":"I\u0199irari: Wani faifen bidiyo da aka ya\u0257a, wanda ke nuna wani yaro sanye da rigar \u0199ungiyar \u0199wallon kafa ta Manchester United mai dau]a, yana kuma ri\u0199e da nama a hannunsa da ya yi kama da kafadar ]an Adam. An ya\u0257a bidiyon ne da ake cewa yaron bafullatani ne. Bidiyon dake da tsahon minti 1 da [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2024-01-23T16:35:47+00:00","article_modified_time":"2025-04-24T17:14:43+00:00","og_image":[{"width":696,"height":631,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","type":"image\/png"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019?","datePublished":"2024-01-23T16:35:47+00:00","dateModified":"2025-04-24T17:14:43+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/"},"wordCount":969,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","keywords":["Arewacin Nijeriya","Bincike","Fulani","Hadza","Hadzabe","kabilancin","Kudancin Nijeriya","Matsalar Tsaro"],"articleSection":["Bincike"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/","name":"BINCIKE: Me ne gaskiya wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","datePublished":"2024-01-23T16:35:47+00:00","dateModified":"2025-04-24T17:14:43+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","width":696,"height":631},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/23\/bincike-gaskiya-wani-bidiyo\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"BINCIKE: Me ne gaskiyar wani Bidiyo na wani yaro \u2018Dan Fulani\u2019 da ke cin Naman Mutane\u2019?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/04\/dan-fulani-naman-mutane.png","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76985","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=76985"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/76985\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/76986"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=76985"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=76985"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=76985"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=76985"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}