{"id":77047,"date":"2025-04-27T10:00:31","date_gmt":"2025-04-27T09:00:31","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=77047"},"modified":"2025-05-02T15:35:28","modified_gmt":"2025-05-02T14:35:28","slug":"bincike-shin-gaske-mawallafin","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/","title":{"rendered":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa?"},"content":{"rendered":"<p>I\u0199irari: wani Faifen Bidiyo da aka ya\u0257a a kafafen sada zumunta na zamani, da ke nuna tsohon dan takarar shugaban \u0199asa kuma mawallafi a Jaridar Sahara Raporters Omoyele Sowore, ya kaiwa mashawarci na musamman ga Shugaban \u0199asa kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribado ziyara a gidansa dake Yola, a jihar Adamawa domin yiwa shugaban kasar aiki a boye kamar yadda rubutun da aka ha\u0257a da bidiyon ke cewa:<\/p>\n<p><em>\u201ckiran \u2018yan siyasa matsayin abokan gaba, ba shi ke nuna cewa basu da wata ala\u0199a ba. Ka zama wayayye. Wannan Omoyele Sowore ne tare da Nuhu Ribadu, a gidan Ribadu dake garin Yola a jihar Adamawa, kada ka je ka hallaka kanka wajen yin fa\u0257an da ba naka ba.\u201d<\/em><\/p>\n<p>A bidiyon, Sowore wanda ya sami rakiyar wasu mutane, an hange shi yana gaida Ribadu cikin girmamawa. Yana Magana cikin tattausar murya dake cewa: \u201c<a href=\"https:\/\/x.com\/delaniosoba\/status\/1915656371166466419?t=kru3E7I4Ed2r3Rm9a68xlQ&amp;s=08\">nayi farin cikin ganin Ka Nuhu Ribadu, yanzu dai gani a Yola- ji nake ni ma tamkar gida na\u2026\u2026<\/a><\/p>\n<p>Nuhu Ribadu, sanye da fararen kaya da bakar Hula cikin raha yake gaida tsohon dan takarar,\u201d yayin da ya ke \u0199o\u0199arin rungume shi.<\/p>\n<p>Yayin da suke shirin shiga cikin ginin gida, shi kuwa Sowore ke kokarin budewa Rubadu kofa cikin girmamawa.<\/p>\n<p>I\u0199irarin ya yamutsa hazo, tare da wasu tambayoyi kan Sowore, da ake masa kallon tsayayye, kuma jajirtacce.<\/p>\n<p>Omoyele Sowore da aka sani da tsayawa tsayin daka wajen kalubalantar \u2018yan siyasa da Shuwagabannin Nijeriya, wanda ya samar da wani bigire da a bayyane yake kuma ba\u2019a sauya masa tunani. \u00a0Ya mayar da kan sa mai kalubalantar masu ri\u0199e da madafun iko, ta hanyar yin amfani da kalamai irin su masu cin hanci, rashin iya mulki da bayyana gazawarsu wajen tafikas da Nijeriya.<\/p>\n<p><strong>Tabbatar da shahihancin labara<\/strong>: <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta gudanar da bincike ta hanyar yin amfani da hanyar bincikar hoto ta (reverse vedio search). Da wasu hanyoyi, cikin su har da <a href=\"https:\/\/www.youtube.com\/watch?v=RF5j7sWk-1I\">bidiyon da aka dora a manhajar YouTube <\/a>\u00a0da ma\u2019adanar Sahara Reporters, an gano cewa an wallafa bidiyon ne a farko-farkon shekarar 2018. Wannan ya faru ne lokacin da Sowere yaje yakin neman zabe a jihar Adamawa karkashin inuwar Jam\u2019iyyar (AAC).<\/p>\n<p>Bidiyon da sahara TV ta dora wanda ya nuna Sowore a kan hanya in da yake cewa Ribadu \u201cYola tamkar gida yake a waje na\u201d domin na yi hidimar kasa a shekara 1994\/95, kamar yadda bincike ya tabbatar.<\/p>\n<p>Wani abu mai kama da wannan kuma an bincike shafin Sowore na X wanda aka fi sani da twitter da facebook, ya nuna babu wata shaida da ta bayyana cewa ya ziyarci Yola ko ya yi wata ganawa tare da Nuhu Ribadu.<\/p>\n<p>Sai dai:<\/p>\n<p>Kwanaki biyar da suka gabata <a href=\"https:\/\/www.threads.com\/@okopiagu\/post\/DIt1BmzMGZw\/-50th-birthday-party-of-the-wife-of-sdp-2023-presidential-candidate\">an hango<\/a> shi a wajen taron bikin tunawa da haihuwar matar tsohon \u0257antakarar shugabancin \u0199asa a kakar zaben 2023 karkashin inuwar jam\u2019iyyar SDP.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/x.com\/YeleSowore\/status\/1915819015886213565\">A ranar 25 ga watan Afrilun <\/a>\u00a0yayi wasu kalaman Allah wadai kan yadda ake amfani da siyasa wajen danne na \u0199asa, bisa tafiyar da yake son yi, a babbar kotun tarayya ta Abuja, a wani yunkuri na karbar Passport din sa da mai shari\u2019a MS liman ya bayar da damar karbewa.<\/p>\n<p>Nan kusa-kusa an hango Sowore yana ganawa da kafafen ya\u0257a labarai na gida da na waje kan abin da ya shafi tsaro da cigaban matasa, wanda kuma ba\u2019a ji ya ambaci NSA ko kuma Adamawa ba.<\/p>\n<p>A hannun guda, rahotannin daga kafafen yada labarai masu inganci da suka hadar da The Nation, Premium Times, da Channels TV sun tabbatar da cewa Rubadu yana:<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/www.youtube.com\/watch?v=gk93kL1c7Hk\">\u00a0Jihar Benuwai a ranar 22 ga watan Afrilu<\/a>, wanda ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya domin jajantawa wa\u0257anda harin makiyaya ya rutsa da su.<\/p>\n<p>A ranar 24 ga watan na Afrilu, ya gana da <a href=\"https:\/\/saharareporters.com\/2025\/04\/23\/tinubu-orders-nsa-ribadu-security-chiefs-end-killings-plateau-kwara-others\">Defence Intelligence Agency (DIA)<\/a> a birnin tarayya Abuja, wanda kuma aka fitar da takardar manema labarai kan matakan da aka dauka a fannin tsaron.<\/p>\n<p>Babu wani sahihin labari da ya tabbatar da cewa Ribado ya ziyarci Yola a cikin makwannin nan.<\/p>\n<p>Wadannan bayanai da labaran ayyuka sun bayyana cewa Ribadu yana Abuja da benuwai, ba jihar Adamawa ba.<\/p>\n<p>Kammalawa: <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ta gano cewa bidiyon da aka yada na Omoyele Sowore ya kai ziyara ga mai bawa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribadu a gidansa dake birnin Yola ba na yanzu bane; bidiyo ne da aka dauka tun a shekarar 2018 lokacin da Sowore ya je yakin neman zaben a lokacin da ya nemi takarar shugabancin Nijeriya na farko\u00a0 karkashin inuwa Jam\u2019iyyar (AAC). Bincike kwanannan ya nuna cewa Ribadu yana\u00a0 Benue da Abuja, shi kuwa Sowore yana Abuja, kuma wadannan bayanai an same su ne a shafukansu na sada zumunta da kuma kafafen ya\u0257a labarai.<\/p>\n<p>Bidiyon da ya karade kafafen sada zumunta na zamani, wanda babu cikakken bayani ya taimaka wajen yamutsa hazo a \u2018yan tsakaninnan wanda kuma ya bawa Sowore matsala kasancewar yadda aka san shi da tsayawa tsayin daka wajen fa\u0257in gaskiya da kalubalantar \u01b4an siyasa Nijeriya.<\/p>\n<p>Hukunci: shashen bincike na <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a> ya yanke hukuncin cewa wannan bidiyon da aka saka babu cikakken bayani, an yi haka ne domin rikita mutane.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>I\u0199irari: wani Faifen Bidiyo da aka ya\u0257a a kafafen sada zumunta na zamani, da ke nuna tsohon dan takarar shugaban \u0199asa kuma mawallafi a Jaridar Sahara Raporters Omoyele Sowore, ya kaiwa mashawarci na musamman ga Shugaban \u0199asa kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribado ziyara a gidansa dake Yola, a jihar Adamawa domin yiwa shugaban kasar [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":77048,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[21262],"tags":[21300,6754,48,21301],"byline":[],"class_list":["post-77047","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-bincike","tag-nsa-nuhu-ribado","tag-omoyele-sowore","tag-prnigeria-2","tag-sahara-raporters"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"I\u0199irari: wani Faifen Bidiyo da aka ya\u0257a a kafafen sada zumunta na zamani, da ke nuna tsohon dan takarar shugaban \u0199asa kuma mawallafi a Jaridar Sahara Raporters Omoyele Sowore, ya kaiwa mashawarci na musamman ga Shugaban \u0199asa kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribado ziyara a gidansa dake Yola, a jihar Adamawa domin yiwa shugaban kasar [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-04-27T09:00:31+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2025-05-02T14:35:28+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"870\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"686\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"4 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa?\",\"datePublished\":\"2025-04-27T09:00:31+00:00\",\"dateModified\":\"2025-05-02T14:35:28+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/\"},\"wordCount\":868,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/05\\\/Ribado-and-Sowore.jpg\",\"keywords\":[\"(NSA) Nuhu Ribado\",\"Omoyele Sowore\",\"prnigeria\",\"Sahara Raporters\"],\"articleSection\":[\"Bincike\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/\",\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/05\\\/Ribado-and-Sowore.jpg\",\"datePublished\":\"2025-04-27T09:00:31+00:00\",\"dateModified\":\"2025-05-02T14:35:28+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/05\\\/Ribado-and-Sowore.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/05\\\/Ribado-and-Sowore.jpg\",\"width\":870,\"height\":686},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/04\\\/27\\\/bincike-shin-gaske-mawallafin\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa","og_description":"I\u0199irari: wani Faifen Bidiyo da aka ya\u0257a a kafafen sada zumunta na zamani, da ke nuna tsohon dan takarar shugaban \u0199asa kuma mawallafi a Jaridar Sahara Raporters Omoyele Sowore, ya kaiwa mashawarci na musamman ga Shugaban \u0199asa kan harkokin tsaro (NSA) Nuhu Ribado ziyara a gidansa dake Yola, a jihar Adamawa domin yiwa shugaban kasar [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2025-04-27T09:00:31+00:00","article_modified_time":"2025-05-02T14:35:28+00:00","og_image":[{"width":870,"height":686,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"4 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa?","datePublished":"2025-04-27T09:00:31+00:00","dateModified":"2025-05-02T14:35:28+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/"},"wordCount":868,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","keywords":["(NSA) Nuhu Ribado","Omoyele Sowore","prnigeria","Sahara Raporters"],"articleSection":["Bincike"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/","name":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","datePublished":"2025-04-27T09:00:31+00:00","dateModified":"2025-05-02T14:35:28+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","width":870,"height":686},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/04\/27\/bincike-shin-gaske-mawallafin\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Shin da gaske ne mawallafin jaridar sahara reporters Sowore ya kaiwa NSA ziyara ta musamman a Yola da ke Jihar Adamawa?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/05\/Ribado-and-Sowore.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/77047","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=77047"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/77047\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/77048"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=77047"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=77047"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=77047"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=77047"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}