{"id":77239,"date":"2025-07-06T12:06:24","date_gmt":"2025-07-06T11:06:24","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=77239"},"modified":"2025-07-12T15:14:53","modified_gmt":"2025-07-12T14:14:53","slug":"bincike-shin-gaske-kama-wani","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/","title":{"rendered":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse?"},"content":{"rendered":"<p><strong>Ikirari: <\/strong>Wani da ya dinga yawo a kafafen sada zumunta na zamani, musamman a manhajar X, wanda ke nuna cewa an kama wani matashi da ke kokarin yin kutse a kwamfutocin bankin FCMB wato (First City Monument Bank) bayan ya kwashe tsawon dare boye cikin rufin silin din bankin.<\/p>\n<p>Rubutun da aka hada a jikin bidiyon na cewa: \u201cWannan Abokin huldar bankin FCMB ne a jiya, in da ya shiga bayan gida kaitsaye ya rufe kansa a ciki, sai ya shiga cikin silif. Bayan da ya fahimci dukkan ma\u2019aikatan sun tafi sai ya fito domin ya yi kutse cikin kwamfutocin bankin\u2026.. da safiyar nan, bayan da abokan aikina suka zo, sai suka fahimci kofara a rufe take ta ciki. Suka kuma yi kokarin karya kofar daga nan ne suka lura da wani mutum a cikin silif din. Da sauri bayan sun kunna kwamfutocin sai suka ga ta rubuta cewa <em>\u2018Restarting, click OK to accept.\u2019\u201d<\/em><\/p>\n<p>Bidiyon ya ya mutsa hazu a kafar internet, wanda ya haifar da kace-nace kan tsaron bankuna, tattalin arziki, da kuma jami\u2019an \u2018yansanda. Jama\u2019a da dama sun nuna damuwarsu matuka, wadanda wasu kuma suka dora alhakin faruwar lamarin da gazawar jami\u2019an tsaro da suka bari hakan ta faru.<\/p>\n<p>Bankin (FCMB) na daga cikin manya kuma sannannun wurin ajiyar kudi da hada hadar su a fadin Nijeriya. Wanda yake samarwa da miliyoyin mutane kasar harkokin bankin na zamani.<\/p>\n<p><strong>\u200e<\/strong><strong>Binciken Sahihancin Ikirarin<\/strong>: domin tabbatar sahihancin ikirarin \u00a0<a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a>\u00a0ta gudanar da binciken sahihancin labara da wasu haruffa da kafar sada zumunta na zamani.<\/p>\n<p>Binciken mu ya nuna mana cewa bidiyon ya yado ne a makon farko na watan Yuni 2025, wanda cikin dan kankanin lokacin ya tara makallata a mabambanta kafafen sada zumunta.<\/p>\n<p>Bayan fadada binkice an gano lamarin ya auku a bankin na FCMB dake yankin <a href=\"https:\/\/dailytrust.com\/how-man-who-sneaked-into-bank-through-toilet-was-caught-hacking-systems\/\">Owerri<\/a>, babban birnin jihar Imo. Mutumin, wanda har yanzu ba\u2019a bayyana ko waye ba, ya samu damar kutsawa cikin harabar bankin inda ya fake cewa shi abokin huldar bankin ne a lokacin aiki. Sai ya shiga bayan gida ya rufe kan shi a bayan gida, inda \u00a0ya shiga cikin silif, domin jiran har sai an tashi daga aiki domin samun damar yin kutse a cikin kwmafutocin bankin.<\/p>\n<p><a href=\"https:\/\/youtu.be\/_S8uZcDN55k?si=v8EbeBuoQMvxSGGF\">Kafafen yada labarai<\/a> na gida da shafukan shaidun gani da ido sun bayyana cewa yayin da ma\u2019aikatan bankin suka dawo aiki da safe, sai suka fahimci cewa bayan gida a rufe yake daga ciki. Sai suka yi amfani da karfi domin kaya kofar shiga bayan gida, nan ne suka lura da wani mutum a cikin silif. bayan sun kunna kwamfutocin sai suka ga sun rubuta cewa <em>\u2018Restarting, click OK to accept.\u2019\u201d<\/em><\/p>\n<p>\u200ebayan da aka kira jami\u2019an tsaro sai domin kama wanda ake zargin. Haka kuma wani yankin na bidiyon ya nuna yadda ake cikinzarafin sa, wanda hakan ya ja hankalin al\u2019umma wanda uksa kalubalanci hukumar \u2018Yansanda.<\/p>\n<p>Da yake martani kan bidiyon, kakakin rundunar \u2018Yansanda Nijeriya CSP Olumuyiwa Adejobi, ya bayyana yadda jami\u2019an suka gudanar da aikin matsayin rashin kwarewa, ya kuma tabbatar da cewa za su gudanar bincike.<\/p>\n<p>\u201c rashin kwarewa ne wannan. Abin da ya auku a cikin bidiyon ba daidai bane. Kuma za mu duba domin gudanar da bincike,\u201d Adejobi kamar yadda ya bayyana X.<\/p>\n<p>Kawo lokacin hada wannan bincike banki FCMB bai fitar da wata sanarwa ta musamman kan lamarin ba, sai dai a wasu <a href=\"https:\/\/x.com\/MyFCMB\/status\/1939980566465552732?t=LMklt2Attp8Q9gxIelSZww&amp;s=08\">shafukan<\/a> bankin ya gargadi abokan huldarsa da su lura da asusun ajiyarsu su kuma guji bayyana kwanan watan haihuwarsu, da wasu lambobin sirrinsu ga kowa.<\/p>\n<p><strong>Kammalawa:<\/strong><\/p>\n<p>Bayan gudanar da bincike, <a href=\"https:\/\/prnigeria.com\/\">PRNigeria<\/a>\u00a0ta gano cewa wannan ikirarin da aka yi gaskiya ne. an sami wani mutum a cikin rufin silif a cikin dare a bakin FCMB dake Owerri a jihar Imo, wanda ya yi kokarin yin kutse a kwamfutocin banki. An kama shi kuma mika shi hannun \u2018Yan sanda.<\/p>\n<p><strong>Hukunci<\/strong>: Ikirarin Gaskiya ne<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Ikirari: Wani da ya dinga yawo a kafafen sada zumunta na zamani, musamman a manhajar X, wanda ke nuna cewa an kama wani matashi da ke kokarin yin kutse a kwamfutocin bankin FCMB wato (First City Monument Bank) bayan ya kwashe tsawon dare boye cikin rufin silin din bankin. Rubutun da aka hada a jikin [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":454,"featured_media":77240,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[21262],"tags":[20549,11216,48],"byline":[],"class_list":["post-77239","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-bincike","tag-bincike","tag-fcmb","tag-prnigeria-2"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.3 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Ikirari: Wani da ya dinga yawo a kafafen sada zumunta na zamani, musamman a manhajar X, wanda ke nuna cewa an kama wani matashi da ke kokarin yin kutse a kwamfutocin bankin FCMB wato (First City Monument Bank) bayan ya kwashe tsawon dare boye cikin rufin silin din bankin. Rubutun da aka hada a jikin [&hellip;]\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:author\" content=\"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2025-07-06T11:06:24+00:00\" \/>\n<meta property=\"article:modified_time\" content=\"2025-07-12T14:14:53+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"512\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"432\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/webp\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:creator\" content=\"@Rabiusanihassan\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Rabiu Sani Hassan\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"3 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"headline\":\"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse?\",\"datePublished\":\"2025-07-06T11:06:24+00:00\",\"dateModified\":\"2025-07-12T14:14:53+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/\"},\"wordCount\":662,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/07\\\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp\",\"keywords\":[\"Bincike\",\"FCMB\",\"prnigeria\"],\"articleSection\":[\"Bincike\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/\",\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/07\\\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp\",\"datePublished\":\"2025-07-06T11:06:24+00:00\",\"dateModified\":\"2025-07-12T14:14:53+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\"},\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/07\\\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2025\\\/07\\\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp\",\"width\":512,\"height\":432},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2025\\\/07\\\/06\\\/bincike-shin-gaske-kama-wani\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse?\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8\",\"name\":\"Rabiu Sani Hassan\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g\",\"caption\":\"Rabiu Sani Hassan\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/web.facebook.com\\\/yaronkirki\",\"official_yaron_kirki143\",\"https:\\\/\\\/x.com\\\/@Rabiusanihassan\",\"@Rabiusanihassan\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/hassanrabiusani\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa","og_description":"Ikirari: Wani da ya dinga yawo a kafafen sada zumunta na zamani, musamman a manhajar X, wanda ke nuna cewa an kama wani matashi da ke kokarin yin kutse a kwamfutocin bankin FCMB wato (First City Monument Bank) bayan ya kwashe tsawon dare boye cikin rufin silin din bankin. Rubutun da aka hada a jikin [&hellip;]","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_author":"https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","article_published_time":"2025-07-06T11:06:24+00:00","article_modified_time":"2025-07-12T14:14:53+00:00","og_image":[{"width":512,"height":432,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","type":"image\/webp"}],"author":"Rabiu Sani Hassan","twitter_card":"summary_large_image","twitter_creator":"@Rabiusanihassan","twitter_misc":{"Written by":"Rabiu Sani Hassan","Est. reading time":"3 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/"},"author":{"name":"Rabiu Sani Hassan","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"headline":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse?","datePublished":"2025-07-06T11:06:24+00:00","dateModified":"2025-07-12T14:14:53+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/"},"wordCount":662,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","keywords":["Bincike","FCMB","prnigeria"],"articleSection":["Bincike"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/","name":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse? - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","datePublished":"2025-07-06T11:06:24+00:00","dateModified":"2025-07-12T14:14:53+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8"},"breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","width":512,"height":432},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2025\/07\/06\/bincike-shin-gaske-kama-wani\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Bincike: Shin da gaske ne an kama wani mutum da ya shiga cikin rufin Silin a bankin FCMB domin yin kutse?"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/ddcbd7faa9958a524c6552574f64e2a8","name":"Rabiu Sani Hassan","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/40189f48112f99e40431a8d80aeedd556953b8edb8b1af0b972b84d72304eda9?s=96&r=g","caption":"Rabiu Sani Hassan"},"sameAs":["https:\/\/web.facebook.com\/yaronkirki","official_yaron_kirki143","https:\/\/x.com\/@Rabiusanihassan","@Rabiusanihassan"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/hassanrabiusani\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2025\/07\/Man-caught-trying-to-hack-into-FCMB.webp","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/77239","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/454"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=77239"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/77239\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/77240"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=77239"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=77239"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=77239"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=77239"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}