{"id":80116,"date":"2026-06-13T21:45:20","date_gmt":"2026-06-13T20:45:20","guid":{"rendered":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?p=80116"},"modified":"2026-06-13T21:45:20","modified_gmt":"2026-06-13T20:45:20","slug":"jami-soji-rasa-rayukansu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/","title":{"rendered":"Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda"},"content":{"rendered":"<p><strong>Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta&#8217;adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan sojoji, \u01b4an sanda da sauran tsofaffin jami&#8217;an tsaro.<\/p>\n<p>Rahoton This day ya nuna cewa manyan jami&#8217;an tsaro da dama da suka ajiye aiki sun fada komar \u01b4an bindiga, har ta kai ga rasa rayukan wasu daga cikinsu.<\/p>\n<p>Wasu daga cikin jami&#8217;an da aka sace sun rasu, wasu kuma an karbe su nan take, yayin da wa\u0257ansu suka shaki iskar \u01b4anci, amma akwai wanda har yanzu ke tsare a hannun \u01b4an bindiga.<\/p>\n<p>Manyan jami&#8217;an da suka shiga hannun \u01b4an bindiga<\/p>\n<p>1.Manjo Janar Idris Alkali<\/p>\n<p>Manjo Janar Mohammed Idris Alkali (mai ritaya) ya yi aiki a matsayin Shugaban Gudanarwa a Hedikwatar Sojoji da ke Abuja a lokacin aikinsa na soja.<\/p>\n<p>Jaridar Punch ta wallafa cewa ya \u0253ace a ranar 3 ga Satumba, 2018, sannan daga bisani aka gano gawarsa a ranar 31 ga Oktoba, 2018 a wat rijiya da \u0253ata-gari suka jefa ta.<\/p>\n<p>Janar Alkali, wanda ke kan hanyar tafiya daga Abuja zuwa gonarsa a Jihar Bauchi da motarsa Toyota Corolla, ya bi ta yankin a Jos, inda ake sa ran cewa a nan ne aka kama shi, aka kashe shi tare da jefar da gawarsa.<\/p>\n<p>Bayan bincike mai zurfi da Sojojin Najeriya suka gudanar, an gano gawarsa a cikin wani rijiyar da aka watsar a Guchwet, Shen, a Jos ta Kudu, a ranar 31 ga Oktoba, 2018.<\/p>\n<p>An yi jana\u2019izarsa a makabartar Gudu da ke Abuja a ranar 3 ga Nuwamba, 2018, kamar yadda addinin Musulunci.<\/p>\n<p>2. Air Chief Marshal Alex Badeh<\/p>\n<p>Premium Times ta wallafa cewa tsohon Shugaban Hafsan Tsaron \u0198asa, Air Cif Marshal Alex Badeh (mai ritaya), ya gamu da miyagun mutane, inda aka kashe shi a ranar 18 ga Disamba, 2018, a kan hanyar Abuja\u2013Keffi yayin da yake dawowa daga gonarsa.<\/p>\n<p>3. Air Vice Marshal Muhammad Maisaka<\/p>\n<p>Rahoton Daily Post ya bayyana cewa \u01b4an bindiga sun hallaka tsohon Air Vice Marshal Muhammad Maisaka tare da jikansa a Rigasa, \u0198aramar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna, a ranar 8 ga Nuwamba, 2021.<\/p>\n<p>Rahotanni sun nuna cewa tsohon jami\u2019in yana murmurewa daga wata rashin lafiya da ta sa ya shafe fiye da shekaru uku yana fama da shanyewar jiki.<\/p>\n<p>Maisaka, wanda ya ta\u0253a zama Daraktan Horarwa da Ayyuka na Likitanci a Hedikwatar Tsaro, an kashe shi ne a wani hari da ya girgiza rundunar soja.<\/p>\n<p>4.Kanal Rabi\u2019u Garba Yandoto<\/p>\n<p>TVC News ta ruwaito cewa a ranar 1 ga Janairu, 2023, wasu \u2019yan bindiga sun sace tsohon jami\u2019in soja Colonel Rabi\u2019u Garba Yandoto tare da \u2019ya\u2019yansa biyu a kan hanyar Gusau\u2013Tsafe a Jihar Zamfara.<\/p>\n<p>Da farko masu garkuwa sun nemi ku\u0257in fansa na Naira miliyan 50, amma daga baya suka sauko. A ranar 10 ga Janairu, 2023, Kanal Yandoto da \u2019ya\u2019yansa sun shaki iskar \u2019yanci bayan an biya fansa da aka ce ya kai kusan Naira miliyan 10.<\/p>\n<p>5. Manjo Janar Richard Duru<\/p>\n<p>Kafar Channels TV ta wallafa cewa an sace tsohon Manjo Janar Richard C. Duru a Owerri, Jihar Imo, a watan Satumba 2023.<\/p>\n<p>An sace shi ne a Bishops\u2019 Court, Area 7, Orji\/Uratta, Owerri, yayin da aka kuma sace motarsa kirar Mercedes-Benz GL 450 mai lamba LND 826 NG.<\/p>\n<p>Duk da rahotannin cewa an biya ku\u0257in fansa na dala 50,000, daga bisani masu garkuwar suka kashe shi. Rundunar \u2019yan sandan Jihar Imo ta ce an kama wa\u0257anda ake zargi bayan an yi aiki tare da sashen yaki da garkuwa da mutane.<\/p>\n<p>6. Birgediya Janar Uwem Udokwere<\/p>\n<p>Jaridar The Cable ta ruwaito cewa an kashe Brigediya Janar Uwem Harold Udokwere (mai ritaya) a ranar 22 ga Yuni, 2024, lokacin da \u2019yan fashi suka kai hari gidansa da ke Sunshine Homes Estate a yankin Lokogoma, Abuja.<\/p>\n<p>Mafarautan sun caka masa wu\u0199a har ya rasu yayin da yake \u0199o\u0199arin kare iyalinsa, sannan suka tafi da bindigarsa da wasu kayayyaki masu daraja.<\/p>\n<p>A ranar 24 ga Yuni, 2024, rundunar \u2019yan sandan FCT ta gabatar da mutane hu\u0257u da ake zargi\u2014Ibrahim Rabiu, Nafiu Jamil, Aliyu Abdullahi, da Mohammed Nuhu.<\/p>\n<p>7.Birgediya Janar Maharazu Tsiga<\/p>\n<p>Garkuwar tsohon Darakta-Janar na NYSC, Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), a watan Fabrairu 2025 ta ja hankalin \u0199asa kusan baki \u0257aya.<\/p>\n<p>An sace Tsiga a ranar 5 ga Fabrairu, 2025, a garinsu Tsiga da ke \u0198aramar Hukumar Bakori a Jihar Katsina, tare da wasu mutum tara.<\/p>\n<p>Duk da cewa iyalansa sun biya ku\u0257in fansa, rahotanni sun bambanta kan ainihin adadin da aka nema da wanda aka biya.<\/p>\n<p>Daga bisani ya samu \u2019yanci a ranar 3 ga Afrilu, 2025, bayan shafe kwanaki 56 a hannun masu garkuwa.<\/p>\n<p>8. Manjo Joe Ajayi<\/p>\n<p>Jaridar Vanguard ta ruwaito an sace Manjo Joe Ajayi mai shekaru 76 daga gidansa da ke Odo-Ape, \u0198aramar Hukumar Kabba-Bunu a Jihar Kogi a ranar 21 ga Mayu, 2025.<\/p>\n<p>Hukumar \u2019yan sandan jihar Kogi ta tabbatar cewa ya rasu a hannun masu garkuwa duk da cewa iyalansa sun biya Naira miliyan 10 a matsayin fansa. An gano gawarsa sannan aka ajiye ta a asibitin Kabba kafin aka yi masa jana&#8217;iza.<\/p>\n<p>9. Kanal Joseph Ajanaku<\/p>\n<p>A watan Janairu 2026 ne aka sace tsohon Colonel Joseph Ajanaku daga gidansa da ke gaban cocin Salvation Army a kan titin Rukuba a Jihar Filato, kamar yadda jaridar Punch ta wallafa.<\/p>\n<p>Masu garkuwar sun nemi Naira miliyan 200 tare da barazanar kashe shi idan sojoji suka ci gaba da aikin ceto ta hanyar karfi.<\/p>\n<p>Daga bisani jami\u2019an tsaro sun canza salo zuwa aikin sirri kuma suka ku\u0253utar da shi a kusa da Rafiki a \u0198aramar Hukumar Bassa da misalin 5:30 na yamma a wannan rana.<\/p>\n<p>10.Manjo Janar Rabe Abubakar<\/p>\n<p>BBC ta wallafa cewa an sace Manjo Janar Rabe Abubakar (mai ritaya), tsohon Daraktan Yada Labaran Tsaro kuma tsohon kakakin Rundunar Sojin Najeriya.<\/p>\n<p>Jami\u2019in soja mai ritaya tare da matarsa suna tafiya a yankin \u0198aramar Hukumar Matazu a ranar 30 ga Mayu, 2026, lokacin da wasu \u2019yan bindiga suka kai musu kwanton \u0253auna.<\/p>\n<p>Majiyoyin tsaro sun ce maharan sun tare motarsu sannan suka tafi da su zuwa wani wuri da ba a sani ba.<\/p>\n<p>Hukumar \u2019yan sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa an bude wuta yayin harin, lamarin da ya tilasta direban ya tsere.<\/p>\n<p>Rahotannin da ke shigowa yanzu sun bayyana cewa Janar Rabe Abubakar ya rasu a hannun masu garkuwa da shi, kamar yadda gwamantin jihar Katsina ta tabbatar.<\/p>\n<p>A zantawa da Legit, Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida ya bayyana cewa ana wasu shirye shirye a halin yanzu, saboda haka ba zai iya bayar da cikakken bayani game da lamarin ba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda &nbsp; Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta&#8217;adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan sojoji, \u01b4an sanda da sauran tsofaffin jami&#8217;an tsaro. Rahoton This day ya nuna cewa manyan jami&#8217;an [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":453,"featured_media":75647,"comment_status":"closed","ping_status":"closed","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20098],"tags":[21463,21464,21467,21466,21462,21469,21470,21465,21468,20440],"byline":[],"class_list":["post-80116","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-taska","tag-air-chief-marshal-alex-badeh","tag-air-vice-marshal-muhammad","tag-birgediya-janar-maharazu-tsiga","tag-birgediya-janar-uwem-udokwere","tag-janar-idris-alkali","tag-kanal-joseph-ajanaku","tag-manjo-janar-rabe-abubakar","tag-manjo-janar-richard-duru","tag-manjo-joe-ajayi","tag-yan-adda"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.7 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Manyan Tsofaffin Jami&#039;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#039;adda - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta&#039;adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Manyan Tsofaffin Jami&#039;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#039;adda - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta&#039;adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2026-06-13T20:45:20+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"980\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"551\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"garbakubura\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"garbakubura\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"5 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"garbakubura\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"headline\":\"Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda\",\"datePublished\":\"2026-06-13T20:45:20+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/\"},\"wordCount\":1090,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2024\\\/08\\\/yan-bindiga.jpg\",\"keywords\":[\"Air Chief Marshal Alex Badeh\",\"Air Vice Marshal Muhammad Maisaka\",\"Birgediya Janar Maharazu Tsiga\",\"Birgediya Janar Uwem Udokwere\",\"Janar Idris Alkali\",\"Kanal Joseph Ajanaku\",\"Manjo Janar Rabe Abubakar\",\"Manjo Janar Richard Duru\",\"Manjo Joe Ajayi\",\"Yan Ta'adda\"],\"articleSection\":[\"Taska\"],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/\",\"name\":\"Manyan Tsofaffin Jami'an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta'adda - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2024\\\/08\\\/yan-bindiga.jpg\",\"datePublished\":\"2026-06-13T20:45:20+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\"},\"description\":\"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta'adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2024\\\/08\\\/yan-bindiga.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2024\\\/08\\\/yan-bindiga.jpg\",\"width\":980,\"height\":551,\"caption\":\"'Yan Ta'adda\"},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2026\\\/06\\\/13\\\/jami-soji-rasa-rayukansu\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450\",\"name\":\"garbakubura\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g\",\"caption\":\"garbakubura\"},\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/garbakubura\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Manyan Tsofaffin Jami'an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta'adda - PRNigeria Hausa","description":"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta'adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Manyan Tsofaffin Jami'an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta'adda - PRNigeria Hausa","og_description":"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta'adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2026-06-13T20:45:20+00:00","og_image":[{"width":980,"height":551,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"garbakubura","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"garbakubura","Est. reading time":"5 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/"},"author":{"name":"garbakubura","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"headline":"Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda","datePublished":"2026-06-13T20:45:20+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/"},"wordCount":1090,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","keywords":["Air Chief Marshal Alex Badeh","Air Vice Marshal Muhammad Maisaka","Birgediya Janar Maharazu Tsiga","Birgediya Janar Uwem Udokwere","Janar Idris Alkali","Kanal Joseph Ajanaku","Manjo Janar Rabe Abubakar","Manjo Janar Richard Duru","Manjo Joe Ajayi","Yan Ta'adda"],"articleSection":["Taska"],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/","name":"Manyan Tsofaffin Jami'an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta'adda - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","datePublished":"2026-06-13T20:45:20+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450"},"description":"Najeriya \u2013 Garkuwa da mutane da shiga kauyukada \u01b4an bindiga da sauran \u01b4an ta'adda ke yi ya jima da tsallake kan fararen hula, zuwa kan","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","width":980,"height":551,"caption":"'Yan Ta'adda"},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2026\/06\/13\/jami-soji-rasa-rayukansu\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Manyan Tsofaffin Jami&#8217;an Soji 10 da Suka Rasa Rayukansu a Hannun \u01b4an Ta&#8217;adda"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/14efdb4a99818511db4e5c5aea6b9450","name":"garbakubura","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/a87591c4213ea1bfb76b1d51935503f4749212002b9b0cf68b065366e9acf130?s=96&r=g","caption":"garbakubura"},"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/garbakubura\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2024\/08\/yan-bindiga.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/80116","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/453"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=80116"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/80116\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/75647"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=80116"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=80116"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=80116"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=80116"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}