{"id":9836,"date":"2022-02-26T06:07:00","date_gmt":"2022-02-26T06:07:00","guid":{"rendered":"https:\/\/hausa.arewaagenda.com\/?p=9836"},"modified":"2022-02-26T06:07:00","modified_gmt":"2022-02-26T06:07:00","slug":"tarihin-shugaban-rasha-putin","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/","title":{"rendered":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine"},"content":{"rendered":"<p><strong>Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine<\/strong><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan \u0199wace yankin Crimea a 2014, amma fa bai ta\u0253a \u0253oye manufarsa ba ta fa\u0257a\u0257a tasirin Rasha.<\/p>\n<p>Mista ya kasance a kan mulki tun 2000 &#8211; a matsayin shugaba da kuma firaminista kuma shi ne shugaban da ya fi kowa da\u0257ewa a Fadar Kremlin tun bayan jagoran kama-karya na Tarayyar Soviet Joseph Stalin, wanda ya mutu a 1953.<\/p>\n<p>Wata \u0199uri&#8217;ar raba-gardama da aka ka\u0257a a 2020 ta bai wa Putin damar ci gaba da mulki fiye da wa&#8217;adin mulkinsa na yanzu wanda zai \u0199are a 2024. Saboda haka, zai iya ci gaba da zama a mulki har zuwa 2036.<\/p>\n<p>Amma ta yaya ya zo nan? Ga bayanai game da harkokin siyasa da rayuwar mutumin da a yanzu duk duniya ke ta magana a kansa.<\/p>\n<p>Tsohon jami&#8217;in le\u0199en asiri<br \/>\nMasu sukarsa na kallon rayuwar Putin a matsayin wadda ta samo asali daga shekarun aikinsa a lokacin Tarayyar Soviet.<\/p>\n<p>Mai le\u0199en asiri ne a hukumar KGB &#8211; gawurtacciyar hukumar le\u0199en asiri ta Tarayyar Soviet &#8211; kafin ya yi nasarar zama wani a lokacin da USSR (Soviet) ke tsaka da wargajewa.<\/p>\n<p>Da yawa daga cikin na kusa da shi ko kuma hadimansa na gwamnati suna da ala\u0199a ko kuma sun yi aiki da hukumomin le\u0199en asiri.<\/p>\n<p>Mista Putin ya fara harkokin siyasa a shekarun 1990, lokacin da ya yi aiki a matsayin babban mai taimaka wa magajin garin St Petersburg Anatoly Sobchak, wanda ya koyar da shi harkokin lauyanci a jami&#8217;a.<\/p>\n<p>A 1997, ya shiga Fadar Kremlin a matsayin shugaban hukumar tsaro ta \u0199asa wato Federal Security Service (FSB &#8211; wadda ta maye gurbin KGB) kuma ba da\u0257ewa aka ayyana shi a matsayin firaminista.<\/p>\n<p>A jajiberin sabuwar shekarar 1999, Shugaban Rasha Boris Yeltsin ya sauka daga mulki kuma ya na\u0257a Putin a matsayin Mu\u0199addashin Shugaban \u0198asa.<\/p>\n<p>Tun daga wannan loakci yake kan mulki, duk da cewa ya ri\u0199e mu\u0199amin firaminista daga 2008 zuwa 2012 saboda kundin tsarin mulkin \u0199asar ya hana shi yin takara karo na uku a jere.<\/p>\n<p>Ya sake komawa kan mulki bayan lashe za\u0253en 2012 da kashi 66 cikin 100 duk da zargin magu\u0257i.<\/p>\n<p>Ya sake dawo da salon mulkin Tarayyar Soviet yayin faretin sojoji, kuma hoton Shugaba Stalin, wanda a baya aka haramta, ya sake bayyana.<\/p>\n<p>Hatta rigakafin korona da Rasha ta \u0199ir\u0199ira sunansa Sputnik V, wanda sunan wani binciken Rasha ne da ya zama tauraron \u0257an Adam na duniya a 1957.<\/p>\n<p>Mista Putin ya kwatanta rushewar Tarayyar Soviet da cewa &#8220;mafi girman bala&#8217;in da ya faru a \u0199arni na 20&#8221; kuma ya sha sukar salon \u0199ungiyar tsaro ta Nato kan \u0199ara fa\u0257a\u0257a da take yi har zuwa kusa da iyakar Rasha tun daga 1997.<\/p>\n<p>\u0198awance maras da\u0257i da \u0199asashen Yamma<br \/>\nRikci tsakanin Rasha da Ukraine da kuma shiga ya\u0199in Syria da Rasha ta yi wajen goyon bayan Shugaba Bashir al-Assad sun sake tayar da zargin da \u0199asashen Yamma kan Mista Putin.<\/p>\n<p>Ala\u0199a tsakaninsu ta ci gaba da kasancewa maras da\u0257i kamar a lokacin Ya\u0199in Cacar Baka. Sai dai an samu zakka \u0257aya &#8211; Donald Trump ya bayyana abotarsa \u0199arara da Putin.<\/p>\n<p>A gefe guda kuma, wanda ya gaji Trump, Shugaba Joe Biden ya siffanta Putin a matsayin &#8220;makashi&#8221;.<\/p>\n<p>\u0198aunar mazantaka<br \/>\nMista Putin na son nuna kan sa a hotunan da ke nuna shi a matsayin namiji, inda ya shiga yankin Chechnya a cikin jirgin ya\u0199i a 2000 da kuma bayyana a taron matu\u0199a babur na Rashawa a tafkin Black Sea a 2011.<\/p>\n<p>Maris 2013: Mista Putin kenan yake wasa da karnukansa a cikin \u0199an\u0199ara a wajen birnin Moscow<\/p>\n<p>Wani binciken jin ra&#8217;ayin jama&#8217;a da cibiyar Russian Levada ta gudanar a Fabarairun 2021 ya nuna cewa kashi 48 cikin 100 na &#8216;yan Rasha na son Putin ya ci gaba da zama a kan mulki har bayan 2024.<\/p>\n<p>&#8216;Yan siyasar Yamma ba za su ji da\u0257in wannan adadin ba, ko kuma dai da yawa daga cikin mutanen na kallon Putin a matsayin mafi dama-dama.<\/p>\n<p>Ya samu yabo saboda ha\u0257a kan Rashawa da ya yi bayan rikicin tsarin kwamunisanci da ya faru a shekarun 1990.<\/p>\n<p>Baya ga dawo da kishin \u0199asa, Putin ya bai wa ma&#8217;aikata damar ci gaba da samun arziki, duk da yake da cewa birnin Moscow ne ya mamaye harkokin tattalin arziki kuma akwai talauci da yawa a \u0199auyuka.<\/p>\n<p>Tashin hankali a cikin gida<\/p>\n<p>Mista Navalny wanda ke fama da rashin lafiya, an gar\u0199ame shi saboda wani tsohon zargin amubazzaranci. Wannan na cikin dalilan da ya sa al\u0199ar Putin da Yamma ta \u0199azanta.<\/p>\n<p>Farin jinin da yake da shi a tsakanin tsofaffi a Rasha ya fi na matasa. Matasan masu yawa sun tashi ne a \u0199ar\u0199ashin mulkinsa kuma da yawansu na neman sauyi.<\/p>\n<p>Dubban matasan Rasha ne suka yi zanga-zanga a Janairun 2021 don nuna goyon bayansu ga jagoaran adawa Alexi Navalny, wanda ke sukar Putin kuma aka kama shi jim ka\u0257an bayan ya koma \u0199asar daga Jamus.<\/p>\n<p>Mista Navalny wanda ke fama da rashin lafiya, an gar\u0199ame shi saboda wani tsohon zargin amubazzaranci. Wannan na cikin dalilan da ya sa al\u0199ar Putin da Yamma ta \u0199azanta.<\/p>\n<p>Yarinta mai tsauri<\/p>\n<p>Mista Putin ya girma a wani gida maras da\u0257in zama da ke Leningrad &#8211; wanda yanzu yake a St Petersburg &#8211; kuma ya yi fa\u0257a da yaran yankin da suka fi shi \u0199arfi da girma. Wannan dalilin ne ya sa ya fara \u0199aunar wasan kokawa na judo.<\/p>\n<p>A cewar shafin Fadar Kremlin, Putin ya so ya yi aiki da hukumomin bayanan sirri na Soviet &#8220;tun kafin ya kammala makaranta&#8221;.<\/p>\n<p>&#8220;Shekara 50 da suka wuce na koyi wata doka a titin Leningrad cewa idan fa\u0257a ya zama dole to ka fara kai naushi,&#8221; a cewar Mista Putin a Oktoban 2015.<\/p>\n<p>Ya yi amfani da kalamai masu tsauri na wani mai fa\u0257a a kwararo wajen kariya daga hare-haren \u01b4an aware a Chechnya, inda ya sha alwashin kawar da su &#8220;ko da a cikin ban \u0257aki suke.&#8221;<\/p>\n<p>An bar Jamhuriyar Arewacin Caucasus da mafi rinjayenta Musulmai ne cikin halin ni \u01b4asu bayan mummunan fa\u0257an da aka yi daga tsakanin shekarar 1999 zuwa 2000, inda dubban fararen hula suka mutu.<\/p>\n<p>Georgia ta zamo wani wajen na rikici fa Mista Putin. A shekarar 2008 dakarunsa suka yi nasara a kan sojojin Georgia suka kuma \u0199wace yankuna biyu da suka \u0253alle &#8211; Abkhazia da South Ossetia.<\/p>\n<p>Fa\u0257a ne na \u0199ashin kai tsakanin sa da shugaban \u0199sar Georgia na wancan lokacin mai goyon bayan \u0199ungiyar Nato Mikheil Saakashvili, ya kuma nuna shirin Mista Putin na yin barazana ga \u0199asashen da ke \u0199ar\u0199ashin Tarayyar Sabiyet a da masu goyon shugabannin yammacin duniya.<\/p>\n<p>Abokai hamsha\u0199an attajirai<br \/>\n\u01b3an tawagar Mr Putin hamsha\u0199an masu ku\u0257i ne kuma shi ma an yi amannar yana da \u0257umbin arziki.<\/p>\n<p>Amma ba ya bari a san harkokin iyalansa da na arzikinsa.<\/p>\n<p>Takardun banka\u0257a na Panama da aka sake a 2016 sun bankado wasu kamfanonin \u0199asashen waje mallakar wani tsohon abokin Mista Putin &#8211; Sergei Roldugin.<\/p>\n<p>Mr Putin da matarsa Lyudmila sun rabu a 2013 bayan auren kusan shekara 30. Ta bayyana shi a matsayin mayen aiki.<\/p>\n<p>A cewar kamfanin dillancin labaran Reuters, \u0257aya daga cikin \u01b4\u01b4an Putin mata Katerina, tana da babban aiki a sahsen gudanarwa na Jami&#8217;ar Jiha ta Moscow sannan tana yawan shiga gasar raye-raye.<\/p>\n<p>Ita kuwa babbar \u01b4arsa Maria, malamar jami&#8217;a ce wani fannin lafiya.<\/p>\n<p>An yi waje da masu sassaucin ra&#8217;ayi<br \/>\nSalon kishin kasa na Mista Putin ya mamaye kafafen watsa labarai na Rasha, inda ake bayar da labarai da rahotanni na kusan abubuwan da suka danganci ra;ayinsa, saboda haka maganar masu hamayya kusan a ce babu ita.<\/p>\n<p>A wa&#8217;adin mulkinsa biyu a matsayin shugaban kasa Mista Putin yana samun dukiya daga cinkin mai da gas, wadanda su ne manyan albarkatun da rasha ke fitarwa waje.<\/p>\n<p>Yanayin rayuwar yawancin &#8216;yan kasar ya inganta, sai dai kuma wasu da dama na ganin kasar ta rasa dumukuradiyyarta da take tasowa.<\/p>\n<p>Tun lokacin matsalar tattalin arziki ta duniya ta 2008 Mista Putin ke fama da tattalin arzikin da ya gamu da koma-baya sannan kuma a kwanan nan ga faduwar farashin mai a kasuwar duniya.<\/p>\n<p>Rasha ta rasa masu zuba jari na waje da dama, wanda hakan ya haifar mata da kwashe dimbin kudaden da aka fice da su daga kasar.<\/p>\n<p>Salon mulkin Mista Putin ya kasance ne na ra&#8217;ayin rikau na kishin Rasha, tare da goyon bayan akidar Kiristanci na gargajiya.<\/p>\n<p>Jim kadan bayan da ya zama shugaban kasa Mista Putin ya fara nuna wariya ga masu ra&#8217;ayin sassauci a shugabancin kasar, yana maye gurbinsu da abokansa masu ra&#8217;ayin rikau ko kuma &#8216;yan ba-ruwanmu, wadanda galibi ake musu kallon &#8216;yan-amshin-shata.<\/p>\n<p>Misali abokan Yeltsin kamar su Boris Berezovsky da Vladimir Gusinsky, dukkaninsu sun kare a matsayin &#8216;yan gudun hijira a waje.<\/p>\n<p>International concern about human rights in Russia has grown over the years, following the jailing of oligarch Mikhail Khodorkovsky, once one of the world&#8217;s richest billionaires, and of anti-Putin activists from the punk group Pussy Riot.<\/p>\n<p>Now, as Russian invades Ukraine and Putin warns that Moscow&#8217;s response will be &#8220;instant&#8221; if anyone tries to take on Russia &#8211; all eyes are the Russian president to see what he does next.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine &nbsp; Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan \u0199wace yankin Crimea a 2014, amma fa bai ta\u0253a \u0253oye manufarsa ba ta fa\u0257a\u0257a tasirin Rasha. [&hellip;]<\/p>\n","protected":false},"author":1,"featured_media":9837,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"_jetpack_memberships_contains_paid_content":false,"footnotes":"","jetpack_publicize_message":"","jetpack_publicize_feature_enabled":true,"jetpack_social_post_already_shared":true,"jetpack_social_options":{"image_generator_settings":{"template":"highway","default_image_id":0,"font":"","enabled":false},"version":2}},"categories":[20237],"tags":[20221,19961,20238],"byline":[],"class_list":["post-9836","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-tarihi","tag-rasha","tag-ukraine","tag-vladmir-putin"],"yoast_head":"<!-- This site is optimized with the Yoast SEO plugin v27.7 - https:\/\/yoast.com\/product\/yoast-seo-wordpress\/ -->\n<title>Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa<\/title>\n<meta name=\"description\" content=\"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan\" \/>\n<meta name=\"robots\" content=\"index, follow, max-snippet:-1, max-image-preview:large, max-video-preview:-1\" \/>\n<link rel=\"canonical\" href=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/\" \/>\n<meta property=\"og:locale\" content=\"en_US\" \/>\n<meta property=\"og:type\" content=\"article\" \/>\n<meta property=\"og:title\" content=\"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"og:description\" content=\"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan\" \/>\n<meta property=\"og:url\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/\" \/>\n<meta property=\"og:site_name\" content=\"PRNigeria Hausa\" \/>\n<meta property=\"article:published_time\" content=\"2022-02-26T06:07:00+00:00\" \/>\n<meta property=\"og:image\" content=\"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2017\/07\/maitama-sule.jpg\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:width\" content=\"720\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:height\" content=\"422\" \/>\n\t<meta property=\"og:image:type\" content=\"image\/jpeg\" \/>\n<meta name=\"author\" content=\"Web Engineer\" \/>\n<meta name=\"twitter:card\" content=\"summary_large_image\" \/>\n<meta name=\"twitter:label1\" content=\"Written by\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data1\" content=\"Web Engineer\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:label2\" content=\"Est. reading time\" \/>\n\t<meta name=\"twitter:data2\" content=\"7 minutes\" \/>\n<script type=\"application\/ld+json\" class=\"yoast-schema-graph\">{\"@context\":\"https:\\\/\\\/schema.org\",\"@graph\":[{\"@type\":\"Article\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#article\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/\"},\"author\":{\"name\":\"Web Engineer\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"headline\":\"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine\",\"datePublished\":\"2022-02-26T06:07:00+00:00\",\"mainEntityOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/\"},\"wordCount\":1578,\"commentCount\":0,\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2017\\\/07\\\/maitama-sule.jpg\",\"keywords\":[\"Rasha\",\"UKRAINE\",\"Vladmir Putin\"],\"articleSection\":[\"TARIHI\"],\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"CommentAction\",\"name\":\"Comment\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#respond\"]}]},{\"@type\":\"WebPage\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/\",\"name\":\"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa\",\"isPartOf\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\"},\"primaryImageOfPage\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#primaryimage\"},\"image\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#primaryimage\"},\"thumbnailUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2017\\\/07\\\/maitama-sule.jpg\",\"datePublished\":\"2022-02-26T06:07:00+00:00\",\"author\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\"},\"description\":\"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan\",\"breadcrumb\":{\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#breadcrumb\"},\"inLanguage\":\"en-US\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"ReadAction\",\"target\":[\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/\"]}]},{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#primaryimage\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2017\\\/07\\\/maitama-sule.jpg\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/wp-content\\\/uploads\\\/sites\\\/3\\\/2017\\\/07\\\/maitama-sule.jpg\",\"width\":720,\"height\":422},{\"@type\":\"BreadcrumbList\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/2022\\\/02\\\/26\\\/tarihin-shugaban-rasha-putin\\\/#breadcrumb\",\"itemListElement\":[{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":1,\"name\":\"Home\",\"item\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\"},{\"@type\":\"ListItem\",\"position\":2,\"name\":\"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine\"}]},{\"@type\":\"WebSite\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#website\",\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/\",\"name\":\"PRNigeria Hausa\",\"description\":\"Reliable Platform for Press Release Syndication\",\"potentialAction\":[{\"@type\":\"SearchAction\",\"target\":{\"@type\":\"EntryPoint\",\"urlTemplate\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/?s={search_term_string}\"},\"query-input\":{\"@type\":\"PropertyValueSpecification\",\"valueRequired\":true,\"valueName\":\"search_term_string\"}}],\"inLanguage\":\"en-US\"},{\"@type\":\"Person\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/#\\\/schema\\\/person\\\/83f574a943a8093187e906308f785266\",\"name\":\"Web Engineer\",\"image\":{\"@type\":\"ImageObject\",\"inLanguage\":\"en-US\",\"@id\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"url\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"contentUrl\":\"https:\\\/\\\/secure.gravatar.com\\\/avatar\\\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g\",\"caption\":\"Web Engineer\"},\"sameAs\":[\"https:\\\/\\\/deborian.com\\\/\"],\"url\":\"https:\\\/\\\/prnigeria.com\\\/hausa\\\/author\\\/adebo\\\/\"}]}<\/script>\n<!-- \/ Yoast SEO plugin. -->","yoast_head_json":{"title":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa","description":"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan","robots":{"index":"index","follow":"follow","max-snippet":"max-snippet:-1","max-image-preview":"max-image-preview:large","max-video-preview":"max-video-preview:-1"},"canonical":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/","og_locale":"en_US","og_type":"article","og_title":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa","og_description":"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan","og_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/","og_site_name":"PRNigeria Hausa","article_published_time":"2022-02-26T06:07:00+00:00","og_image":[{"width":720,"height":422,"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","type":"image\/jpeg"}],"author":"Web Engineer","twitter_card":"summary_large_image","twitter_misc":{"Written by":"Web Engineer","Est. reading time":"7 minutes"},"schema":{"@context":"https:\/\/schema.org","@graph":[{"@type":"Article","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#article","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/"},"author":{"name":"Web Engineer","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"headline":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine","datePublished":"2022-02-26T06:07:00+00:00","mainEntityOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/"},"wordCount":1578,"commentCount":0,"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","keywords":["Rasha","UKRAINE","Vladmir Putin"],"articleSection":["TARIHI"],"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"CommentAction","name":"Comment","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#respond"]}]},{"@type":"WebPage","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/","name":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine - PRNigeria Hausa","isPartOf":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website"},"primaryImageOfPage":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#primaryimage"},"image":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#primaryimage"},"thumbnailUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","datePublished":"2022-02-26T06:07:00+00:00","author":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266"},"description":"Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya \u0257auka tun bayan","breadcrumb":{"@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#breadcrumb"},"inLanguage":"en-US","potentialAction":[{"@type":"ReadAction","target":["https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/"]}]},{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#primaryimage","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","contentUrl":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","width":720,"height":422},{"@type":"BreadcrumbList","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/2022\/02\/26\/tarihin-shugaban-rasha-putin\/#breadcrumb","itemListElement":[{"@type":"ListItem","position":1,"name":"Home","item":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/"},{"@type":"ListItem","position":2,"name":"Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine"}]},{"@type":"WebSite","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#website","url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/","name":"PRNigeria Hausa","description":"Reliable Platform for Press Release Syndication","potentialAction":[{"@type":"SearchAction","target":{"@type":"EntryPoint","urlTemplate":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/?s={search_term_string}"},"query-input":{"@type":"PropertyValueSpecification","valueRequired":true,"valueName":"search_term_string"}}],"inLanguage":"en-US"},{"@type":"Person","@id":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/#\/schema\/person\/83f574a943a8093187e906308f785266","name":"Web Engineer","image":{"@type":"ImageObject","inLanguage":"en-US","@id":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","url":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","contentUrl":"https:\/\/secure.gravatar.com\/avatar\/60c13b341a258564c1ea64f00fb1e0ff41a1a00f761c465c31fc4b112b217550?s=96&r=g","caption":"Web Engineer"},"sameAs":["https:\/\/deborian.com\/"],"url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/author\/adebo\/"}]}},"jetpack_publicize_connections":[],"jetpack_featured_media_url":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-content\/uploads\/sites\/3\/2017\/07\/maitama-sule.jpg","jetpack_sharing_enabled":true,"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/9836","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/1"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=9836"}],"version-history":[{"count":0,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/9836\/revisions"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/9837"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9836"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=9836"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=9836"},{"taxonomy":"byline","embeddable":true,"href":"https:\/\/prnigeria.com\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/byline?post=9836"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}