Home General Ogan Ɓoye ya nada sabbin hadimai 60 a karamar hukumar Nassarawa.

Ogan Ɓoye ya nada sabbin hadimai 60 a karamar hukumar Nassarawa.

Shugaban karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano, Yusuf Imam, wanda aka fi sani da ‘Ogan Boye’ ya amince da nadin mataimaka na musamman guda 60 da za su yi aiki a ɓangarori daban-daban a karamar hukumar.

A cewar takardar amincewa da sakataren karamar hukumar, Ado Muhd Hotoro ya sanya wa hannu, nadin na daya daga cikin kokarin da shugaban karamar hukumar ya ke yi na bunkasa da aiyuka don ci gaban karamar hukumar.

Jerin sunayen wadanda aka nada sun hada da masu bayar da rahoto na musamman guda 18 da aka ba su don kula da sassa daban-daban, kasuwanni, da cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko a cikin karamar hukumar.

Wasikar ta kuma kara jaddada cewa an yi nadin ne bisa cancanta, sadaukarwa, gaskiya, da jajircewa, wanda ke nuni da manufar gwamnati na samun ingantaccen shugabanci.

Har ila yau, ta bayyana kwarin gwiwar cewa wadanda aka nada za su yi aikin da aka ba su da himma domin tallafa wa manufofin ci gaban kananan hukumomin.

Ga Sunayen wadanda aka nada kamar haka:

1-Jamil Da Attahir :Prin Personal Sectary (PPS)

2-Rabilu Muhammad Gama: Personal Asst Documentation

3-Kabiru Ishaq Hannafi: Personal Asst Domestic Affairs

4-Ahmad Hussaini Nuhu: Personal Asst Special Duties

5-Hassan Shehu Adam: Special Asst Media I

6-Comrd Muhd Habib: Special Asst Media II

7-Habibu Adamu Abubakar: Personal Asst Decumentation To The Vice Chairman

8-Ahmad Aminu Sunusi: Personal Domestic.

9-Kamal Muhammad Adam: Personal Asst Decumetation To Sectary.

10-Farouq Garba: Personal Asst Domestic To Sectary.

11-Jamilu Sa,idu: Cheif Details Affairs I

12-Salisu Garba :Cheif Details Affairs II

13-Shamsu Yahaya Abdullahi: Special Asst Photographic

14-Halima Abubakr: Women Affairs

15-Auwalu Abdullahi: Cheif Protocol

16-Khadija İdris:D.G Humanitarian

17- Abdul,Aziz Badamasi: D.G Digital Economic Resources Moblization

18-Sharif Nazir Hassan: D.G Land Physical Planning.

19-Sunusi Abdullahi Ya,u: D.G İnternal Affairs

20-Barrister Umar Shehu Kawaji: Local Government Legal Council

21-Hon.Dalha Yusuf Babban Gawo: D.G Development Strategy

22-Dr. Garba Miko Dakata: D.G Political Affairs

23-Hon. Sani Jibrin SK: D.G Corporate

24- Usman M.K Giginyu: D.G Work.

Inda Munakaman Ya Kara Hadawa Da Masu Dauko Masa Rahoto, Da special Assistant.Kamar Haka.

25- Jazuly Isah Fashion:D.G Market

26- Muhd Yusuf Hamza :Excutive Asst Empowerment

27-Hon.Jasohua Gawuna :Executive Asst Tribe .

28- Yusuf Hassan Gote: Ext Asst On Groups $Association.

29-Abdullahi Dauda :Ext Asst On Slaughter Houses

30- mustagha Muhd Adam:Ext Asst On Project And Monitoring.

31-Sabo A Abdullahi :Special Asst On Yankaba Market.

32-Hon.Muhd Hussain:Special Asst On Tribe And Gender

33-Isma.il Abdullahi Gwagwarwa:Special Asst On Revenue Collection.

34-Sa,idu Muhd:Special Asst Statistics

35-Umar Sunusi Umar :Special Asst Investment $Properteis

36-Safiyanu Ibrahim Muhd:Special Asst Hadejia Road Motor Park

37-Nura Bala :Senior Special Asst Hadejia Road Motor Park

38-Rabi,u Abdullahi Shu,aibu :Senior Special Asst Yankaba Market

39- Isma,il Muhd Tafida : Special Asst Dakata Market

40-Lawan Abubakar Muhd :Special Asst Gama Market

41-Adamu Sa,idu,:Special Reporter Gama Market

42- Ummalkhairi Yusuf: Special Reporter PHC Gwagwarwa Hospital

43-Shafa,atu Yusuf : Special Reporter PHC Kaura Goje Hospital I

44-Fiddausi Sani : Special Reporter PHC Hotoron Arewa

45-Basira Ahmad: Special Reporter Gama PHC Hospital

46-Zakiya Yunusa : special reporter Dakata PHC Hospital

47-Fatima Dayyaba Haruna : Special Reporter Community Dept Nass LG

48-Lawan Ubale : Special reporter Dakata Market

49- Gaddafi Sulaiman Hassan : special reporter Works

50-Salisu Muhd Nasir -Special reporter Agric Nat Resource Dept

51- Aminu Adamu : special reporter Project And Monitoring

52-Shu’aibu Abdullahi: Special Reporter Health Department

53-Yahaya Umar Gawuna : Special Reporter Wesh department

54- Bashir Abdurrazak : Special reporter Education

55- Mustapha Sani :Special reporter Yankaba Market

56-Barrister Adamu Muhd Gwagwarwa: Legal Compliance

57-Hafsat Muhd Idris : Special Reporter Sauna PHC Hospital

58 -Auwalu Sani : Chairman Driver

59- Tanimu Isa Oga :Special Reporter Hotoron Kudu PHC Hospital

60- Muhammad idris Muhammad: Special Reporter P.R.S department

 

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Tarayya ta Kaddamar da Kwamitin Bincike Kan Mutuwar Ma'aikatan Haƙar Ma'adinai 37 a Hukumar Kula da Haƙar Ma'adinai ta NSCDCMajalisar Dattawa ta 10 da Ma'anar Jagorancin Majalisa Daga Kabir AkintayoDarakta Janar na NITDA ya yi Kira da a Hada Hannu Kan Tsarin AI a Taron Manyan ShugabanniƳancin Sanin Gaskiya: Bayani Game da Tsarin Gudanar da Harkokin Sadarwa na Najeriya Daga Franklyn Ginger-EkeHOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna Yusuf
X whatsapp