Majalisar Dattawan Najeriya ta gayyaci shugabannin hukumomin bayanan sirri da na tsaron ƙasar da su gudanar da bincike kan zargin da ɗanmajalisar wakilan Amurka Perry Scott ya yi cewa hukumar raya ƙasashe masu tasowa ta Amurka, USAID, na samar da kuɗaɗe ga ƙungiyoyin ta’addanci ciki har da Boko Haram.

Majalisar ta zartar da hakan ne bayan da Sanata Mohammed Ali Ndume, ya gabatar da buƙatar binciken.

Ndume ya buƙaci majalisar ta ɗauki maganar da muhimmanci bisa la’akari da iallar da ‘yan ta’adda musamman ma Boko Haram suka yi.

Sanatan ya jaddada cewa cikakken bincike a kan lamarin zai iya kawo ƙarshen jita-jitar da ake yaɗawa a kan yadda ‘yan ta’adda suka iya kaiwa tsawon waɗannan shekaru suna ta’asa a ƙasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
ICPC ta Gargaɗi Jami'o'i da Kwalejojin Fasaha Kan Cin Hanci da Rashawa a Ayyukan TETFundGwamnatin Tarayya ta Sauya Dokar Kashe Gobara ta 1963 Zuwa Sabuwar Dokar CetoSojojin Ruwa da na Ƙasa Sun Kashe Ƴan Ta'adda 34 a Sabon Hari a Tafkin ChadiHukumar FRSC ta Kaddamar da Samame a Faɗin Ƙasa Kan Lambar Mota na BogiJama'ar Jigawa na Rera Taken "Dole Tinubu ya Tsaya" Yayin da Shugaban NITDA ke Jagorantar GangaminSanata Buba ya Kai Ta'aziyya ga Masarautar Misau Kan Waɗanda Suka Samu Hadari, Ya Kaddamar da Ofishin Yaƙin Neman Zaɓen Jam'iyyar PRPFBI ta Yabi Najeriya Kan Yakar Cin Zarafin Yara, Tinubu ya Yabawa Hukumar EFCCIGP Disu ya Samu Haɗin Kan Amurka da Italiya Don Horar da Ƴan Sanda 5000Kano: NSCDC ta Kai Samame Haramtacciyar Matatar Dizal, ta Kama Mutane 5Sojoji Sun Hallaka Ƴan Ta'adda 71 a Borno da YobeƳan Sanda Sun Tabbatar da Ceto Malamai 3 da Aka Sace a ZamfaraRahoton Siyasa: Rikicin Rijistar INEC da Zargin Sace Sowore Yayin da APC ta fi Ɗaukar HankaliNBSA ta Kaddamar da Sabon Tsarin Dijital Domin Magance Karancin Jini a NajeriyaABU da Jami'ar Copenhagen Sun Kaddamar da Bincike Don Magance Rikicin Manoma da Makiyaya da Kara Samar da MadaraYushau Shuaib ya Zama Babban Memba a IPRA, Ya Sami Matsayin FIPRA
X whatsapp