• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home General Ana Cigaba da Samun Masu kamuwa da Kwalara a Nijeriya
  • General

Ana Cigaba da Samun Masu kamuwa da Kwalara a Nijeriya

By
Cholera, Lafiya
-
October 19, 2022
Arewa Award

Ana kyatata zaton mutane 4153 da suka kamu da cutar kwalara a Nijeriya, cibiyar kula da cututtuka ta kasar ce ta bayyana hakan ta cikin wani rahoto dake nuna halin da ake ciki game da cutar a kasar.

Jihar Borno  na da cikin jihohin dake fuskantar karuwar masu kamuwa da cutar, yayin da ta samu sama da kashi 60 cikin 100 na adadin wadanda ake kyautata zaton sun kamu da ita a watan Satumba shekarar 2022.

Rahoton ya nuna cewa daga cikin mutane 4153 suka kamu da cutar, jihar Borno da ke arewa maso gabas ce ke kan gaba da adadin masu dauke da cutar da mutane 2626.

Read Also:

  • Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam Sanda
  • Gwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma’aikata a jihar
  • Za’a samar da sabbin jihohi 6 a Nijeriya

Rahoton ya nuna cewa an samu karuwar kashi 42 cikin 100 na adadin wadanda suka kamu da cutar a cikin watan da ake nazari a kai idan aka kwatanta da 2428 da aka samu a watan Agusta.

Rahoton ya bayyana cewa, ya zuwa ranar 2 ga Oktoba, Najeriya ta samu jimillar mutane 10,745 da ake kyautata sun kamu da cutar, da kuma mutuwar mutane 256 a fadin jihohi 31.

Rahoton ya nuna cewa jihohi 11 ne ke da kashi 86 cikin 100 na adadin wadanda suka kamu da cutar, inda Borno ke kan gaba da mutane 3663, sai jihar Yobe mai mutane 1632.

Sauran jihohin sun hada da Katsina da mutane 767, Taraba  675, Kuros Riba 649, Gombe 470, Jigawa 417 da Bauchi  da mutane 304.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleGwamnatin Gaba za ta Gaji Bashin $716m
Next articleAdadin Masu Siyan Danyen Mai Daga Najeriya na Raguwa -Shugaban NMDPRA
Cholera, Lafiya

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da Amupitan a matsayin shugaban INEC

NAHCON ta bayyana dalilian da suka saka Saudiya rage mata kujerun aikin hajji bana

Gwamnatin Najeriya ta cire darasin Lissafi cikin sharuɗan samun gurbin karatun Jami’a ga wasu ɗaliban

Za a karɓe wa ƴan Najeriyar da aka samu da laifi a waje fasfo na shekara 10

Muna so majalisa ta gaggauta amincewa da sabbin dokokinmu – INEC

DSS ta gurfanar da Sowore a kotu kan zargin ‘aibata’ Tinubu a shafin X

Sojojin Nijeriya sun hallaka mayakan boko haram 5 a jihohin Borno da Taraba

NDLEA ta kama Ba’indiye da wasu mutane da ƙwaya ta naira biliyan uku a Legas

Kotu ta yanke wa kwamandan Ansaru hukunci ɗaurin shekaru 15

Gwamnatin Kano ta bayar da hutun bikin Mauludi

Hukumar DSS ta yi holen manyan kwamandojin ƙungiyar Ansaru

Ƙungiyar ƙwadago ta TUC ta yi barazanar shiga yajin aiki a Najeriya

Recent Posts

  • Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam Sanda
  • Gwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma’aikata a jihar
  • Za’a samar da sabbin jihohi 6 a Nijeriya
  • Jami’ar ABU ta musanta labarin samar da makamin Nukiliya
  • Mayakan Boko Haram sun fara kai hari da jirage marasa matuki a Borno

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1596 days 3 hours 3 minutes 54 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1578 days 4 hours 45 minutes 19 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Dalilin Tinubu na soke afuwar da Ya yiwa Maryam SandaGwamnan Jihar Katsina ya samar sabuwar ma'aikata a jiharZa'a samar da sabbin jihohi 6 a NijeriyaJami'ar ABU ta musanta labarin samar da makamin NukiliyaMayakan Boko Haram sun fara kai hari da jirage marasa matuki a BornoBabu wasu bayanan an yi wa masu bin wani addini kisan ƙare dangi - SultanZa ayi bincike kan masu laifin da Tinubu ya yiwa AfuwaTinubu ya taya Kwankwaso munar cika shekaru 69 a duniyaMajalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da Amupitan a matsayin shugaban INECNAHCON ta bayyana dalilian da suka saka Saudiya rage mata kujerun aikin hajji banaDalilin da ya sa Amnesty ke neman a soke hukuncin kisa a NajeriyaGwamnan jihar Bayelsa, ya fice daga jam'iyyarsa ta PDP.Tinubu ya buƙaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Joash AmupitanGwamnatin Najeriya ta cire darasin Lissafi cikin sharuɗan samun gurbin karatun Jami'a ga wasu ɗalibanGwamnan Enugu ya koma APC bayan ficewa daga PDP
X whatsapp