Home Taska Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar

Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar

Gallant Soldiers Burial
Gallant Soldiers Burial

Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar

 

Shugaban Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa aikin.

Shugaba Abdelmadjid Tebboune ya faɗa wa ‘yan jarida cewa za a fara biyan matasan ‘yan shekara 19 zuwa 40 daga watan Maris.

Waɗanda suka cancanci shiga tsarin za su karɓi kuɗin da ya kai kusan dala 100 duk wata, da kuma wasu tallafi na lafiya, har sai sun samu aikin yi.

Da yake ba da sanarwar, Mista Tebboune ya ce Aljeriya ce ƙasa ta farko da ta fito da irin wannan shiri wadda ba ta Turai ba.

Ya ƙara da cewa akwai marasa aikin yi 600,000 a ƙasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Bankin Duniya ya Sanya Lamunin Noma na $500m ga Gyare-Gyare, Rijistar Manoma ta DijitalGwamnatin Tarayya Ta Bukaci Bankuna Su Ba Wa Ƙananan da Matsakaitan Kamfanoni Lamuni Ba Tare Da Jingina BaMan Fetur da aka Shigo da Shi Daga Waje ya fi na Dangote Rahusa Da N102, PETROAN ta Shaida wa NMDPRANRS na Neman Dokokin Haraji Masu Sauƙi ga Masana'antar Kere-kereLabarin Siyasa: Gwani ya Bayyana Tikitin Obi-Kwankwaso a Matsayin Auren da ya DaceBayani: Daga Zargin Kisan Kiyashi zuwa Haɗin Gwiwar Tsaro Tsakanin Amurka da Najeriya Na Abbas BadmusTinubu Ya Taya Shugaban ICPC Murnar Zaɓensa a Matsayin Shugaban Ƙungiyar Kwato Kadarorin AfirkaSojoji Sun Kawar da Ƴan Ta'adda 3, Sun Kwato Babura a KatsinaNCS ta Tabbatar da Naɗin Manyan Jami'ai 3 na Fasaha a Hukumar Kwastam ta Duniya2027: Rikici ya Barke a Jam'iyyar NDC Yayin da Ake Zargin Jam'iyyar ta Ajiye N6.5bn a Banki, ta Yunwatar da Kamfen2027: Manyan ADC 5 Tare da Masu Ruwa da Tsaki Sun yi Watsi da Atiku, Sun Goyi Bayan TinubuKashifu Inuwa: Jagorantar Kamfen Na Dimokuraɗiyya Na "Tinubu Must Stay" Mai Inganci Na Abdulkadir IbrahimTsakanin Ƙuri'u Da Haihuwa: Lokacin Da Lambobi Suka Zama Ƙarfin Ƙasa Da Ba A Yi Amfani Da Shi Ba Na Haroon Aremu Abiodun, ANIPRWPRF: Tinubu Ya Amince Da Kafa Jami'ar Hulɗa Da Jama'a Da JagoranciZaɓen 2027: NYSC Ta Hana Tura Ƴan Bautar Ƙasa Zuwa Ƙananan Hukumomi 94 Masu Rashin Tsaro
X whatsapp