Home Labarai Farashin ɗanyen Mai ya Faɗi Bayan Amurka ta Soke Sabbin Hare-Haren kaiwa...

Farashin ɗanyen Mai ya Faɗi Bayan Amurka ta Soke Sabbin Hare-Haren kaiwa Iran

Crude Oil

Farashin ɗanyen Mai ya Faɗi Bayan Amurka ta Soke Sabbin Hare-Haren kaiwa Iran

 

Farashin ɗanyen mai ya faɗi a kasuwannin duniya sakamakon soke sabbin hare-haren da Amurka ke kaiwa Iran.

Brent crude, wanda shi ne ma’aunin man fetur a duniya,yi ragu inda ake sayar da shi ƙasa da dalar Amurka 90 a kowace ganga, bayan sanarwar da Shugaba Donald Trump ya yi na janye shawarar kai hare-haren.

Farashin gangar mai ya yi ƙasa da dala 100 tun daga makon da ya gabata na watan Mayu, amma bai ragu zuwa farashin da ya ke kafin Amurka da Isra’ila su fara yaƙi da Iran – kafin ɓarkewar rikicin da, ana sayar da Brent Crude ne a kan kusan dala 70 kan kowanne ganga guda.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Kashifu Inuwa: Jagorantar Kamfen Na Dimokuraɗiyya Na "Tinubu Must Stay" Mai Inganci Na Abdulkadir IbrahimTsakanin Ƙuri'u Da Haihuwa: Lokacin Da Lambobi Suka Zama Ƙarfin Ƙasa Da Ba A Yi Amfani Da Shi Ba Na Haroon Aremu Abiodun, ANIPRWPRF: Tinubu Ya Amince Da Kafa Jami'ar Hulɗa Da Jama'a Da JagoranciZaɓen 2027: NYSC Ta Hana Tura Ƴan Bautar Ƙasa Zuwa Ƙananan Hukumomi 94 Masu Rashin TsaroDalilin Da Ya Sa Afuwar Da Shugaba Tinubu Ya Yi Wa Wadanda Ake Zargi Da Harin Ayarin Motocinsa Ta Cancanci Yabo Na Umar Farouk BalaRundunar Sojojin Ruwa Ta Kwace Man Fetur na  ₦15.79m da Ake Zargin An Sace, ta Mika Buhunan Shinkafa 316 ga Hukumar KwastamDSS ta Roƙi Kotun Ɗaukaka Ƙara ta Tabbatar da Hukuncin Tarar N100m a Kan SERAP Bisa Ɓata Suna2027: Ƴan Sandan Sokoto Sun Umurci Tsaka-Tsaki, Sun Ƙarfafa Leken Asiri Gabanin Yaƙin Neman Zaɓe2027: NDC ta Kano ta Rasa Mataimakin Shugaban Ƙaramar Hukumar Bichi, Shugabannin Mazabu 5 zuwa APCƳan Jarida na Brand Sun Yaba wa IMPR kan Ƙirƙirar AI a PR, da Nasarar Grand Prix ta IPRA Mai TarihiTinubu Ya Umurci Sakin Mutane 78 da Ake Zargi Bayan Harin da Aka Kai wa Tawagar Shugaban ƘasaBUGUN SIYASA: Harin Tawagar Kwankwaso, Afuwar Tinubu Sun Ƙara Tashin Hankali a Yaƙin Neman ZaɓeBauchi 2027: Shehu Buba na PRP ya Kaddamar da Kwamitin Yaƙin Zaɓe na Mambobi 1,000Jihohi 33 Sun Nemi Ƙarin Dala Miliyan 500 na NG-CARESYawan Hauhawar Farashin Kayayyaki a Najeriya ya Ragu Zuwa Kashi 14.06% a Oktoba
X whatsapp