Home Labarai Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Najeriya ya ƙaru Zuwa Kashi 15.93

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Najeriya ya ƙaru Zuwa Kashi 15.93

Food

Hauhawar Farashin Kayan Masarufi a Najeriya ya ƙaru Zuwa Kashi 15.93

 

Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta ce hauhawar farashin kayan masarufi a Najeriya ya ƙaru zuwa kashi 15.93 a watan Mayun 2026.

NBS ta sanar da alƙaluman ne a ranar Litinin, wanda shi ne karo na uku a shekarar 2026.

Hukumar ta ce hauhawar farashin kayan abinci a watan Mayu ya kai kashi 16.96%, saɓanin yadda yake a 16.68% a watan Afrilu.

Yawancin kayan abincin da hauhawar farashin ya shafa su ne: Albasa, masara, hatsi, rogo, fulawa, dankali, wake, tumatur, doya, citta da sauransu.

NBS ta ce hauhawar farashin ya ƙaru sosai a jihohin Adamawa da ke da 29.62% da Kwara da ke 28.47% da Kuma Rivers da ke 28.40%.

Sai dai an samu saukar farashin a jihohin Borno da Taraba da Bayelsa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Rahoton Siyasa: ADC ta Haifar da Muhawara Kan Ranar Zaɓe Yayin da APC Ke Jagorantar Ganuwa, NDC na da Kashi 68.7%Sojoji Sun Kwato Dabbobi 520 da Aka Sace, Sun Ceto Makiyaya 2 a SokotoTinubu ya Umarci EFCC da ta bi Diddigin Rabon Kuɗaɗen FAAC na Jihohi da Ƙananan HukumomiFilato: Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi da Kashe Makiyayi a ManguUmrah: Tinubu Zai Tafi Saudiyya ya Dawo Mako Mai ZuwaNITDA, NCC Sun Nemi Ƙarfafa Tsaron Yanar Gizo Yayin da AI ke Sauya Barazanar DijitalBauchi: Ƴan Sanda Sun Kama Mai Shekaru 24 Bisa Zargin Garkuwa da yi wa Ƴar  Shekara 16 FyadeHatsarin Igbokoda: NAF Za Ta Ci Gaba da Biyan Albashin Sojojin da Suka Mutu Har Sai An Biya Diyya2027: Abba Kabir ya Sauƙaƙa Min Aiki - Garba YusufZamfara: Sojoji Sun Ceto Mutane 2 da Aka yi Garkuwa da suCBN ta yi Watsi da Rage Kudin da Aka Zuba a Asusun Bankuna ta Hanyar OMO na N2trnWazirin Tinubu: Tasiri da Karfin Ibrahim Masari, na Umar Farouk BalaNAF ta Horar da Ma'aikata 13 a Italiya Don Inganta Ƙarfin Gyaran Jiragen Sama na M-346Shettima ya Kaddamar da Asibitin Koyarwa Mai Gadaje 400 na Zulum, Manyan Makarantu a BornoNCS ta Gwada Sabbin Na'urorin Duba Kaya da Tsarin Bin Diddigi a China
X whatsapp