Home Taska Nijar ta ƙulla Yarjejeniyar Gina Matatar Mai da Kamfani a Canada

Nijar ta ƙulla Yarjejeniyar Gina Matatar Mai da Kamfani a Canada

Nijar ta ƙulla Yarjejeniyar Gina Matatar Mai da Kamfani a Canada

 

A ranar 15 ga Agusta 2026, gwamnatin Nijar ta sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwar gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu (PPP) da Zimar Group ta Canada, domin gina katafaren matatar mai da sauran albarkatun man fetur a birnin Dosso, kudancin kasar.

Muhimman abubuwan yarjejeniyar

Za a gina matatar mai mai ikon tace gangar mai 100,000 a rana.

Aikin zai gina bututu da sauran kayayyakin more rayuwar masana’antu.

Zimar Group da abokan hulɗarta ne za su samar da kuɗin aikin na tsawon shekara 16.

Bayan shekara 16, za a miƙa mallakar aikin ga gwamnatin Nijar ƙarƙashin tsarin Build-Operate-Transfer (BOT).

Kamfanin yana da wata 4 na neman kuɗin aikin da kammala cikakken tsarin injiniya, yayin da dole ne a kammala samar da kudin aikin gaba daya cikin watanni 12.

Wannan yarjejeniya ta samo asali ne daga yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da aka rattaba hannu a kanta a Oktoba 2024

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Tinubu Ya Kaddamar da Jiragen Helikwafta Biyar na NAF Yayin da Rundunar ke Jiran Karin Jiragen 67NSA Ya Bawa Kwamitin Bita Dokar Tsaron Kasa Wa'adin Makonni HuduINEC Za Ta Iya Tabbatar da Pantami a Matsayin Dan Takarar Gwamnan Gombe na PDPCikin Juyin Juya Halin Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa na Dr Aliyu a ICPC, Daga Nafisat BelloKwankwaso Ya Yi Gargadi Kan Hotunan AI a Rijistar INECBayan Fagen Yaƙi: Me Yasa Sadarwa a Lokacin Rikici ta Zama Wajibi ga Tsaron Ƙasa Daga MUKHTAR Ya'u Madobi Kungiyar Tinubu ta Kaddamar da Dandali Domin Kara Muryar Ƴan KasaHukumar PSC ta Ƙara wa Jami'anta 2 Muƙamin DIG, 10 AIG, 17 CP da Sauran 3,850Gara Gombe Ya Dakatar da Ayyukan Al'umma Bisa Zargin Tsangwamar SiyasaRahoton Siyasa: ADC ta Haifar da Muhawara Kan Ranar Zaɓe Yayin da APC Ke Jagorantar Ganuwa, NDC na da Kashi 68.7%Sojoji Sun Kwato Dabbobi 520 da Aka Sace, Sun Ceto Makiyaya 2 a SokotoTinubu ya Umarci EFCC da ta bi Diddigin Rabon Kuɗaɗen FAAC na Jihohi da Ƙananan HukumomiFilato: Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi da Kashe Makiyayi a ManguUmrah: Tinubu Zai Tafi Saudiyya ya Dawo Mako Mai ZuwaNITDA, NCC Sun Nemi Ƙarfafa Tsaron Yanar Gizo Yayin da AI ke Sauya Barazanar Dijital
X whatsapp