Home General LP Na kan gaba a mazabar Okowa

LP Na kan gaba a mazabar Okowa

Sakamakon zaben shugaban kasar da ke fitowa daga jihar Delta a yankin kudu maso kudancin Najeriya, wato jihar dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa ya nuna cewa dan takarar jam’iyyar Labour Peter Obi ne kan gaba.

Jihar Delta dai na da kananan hukumomi 25.

Ga sakamakon wasu kananan hukumomi da INEC ta sanar kawo yanzu:

Aniocha ta arewa:

APC – 1,146

LP – 11,678

NNPP – 138

PDP – 3,783

Ika ta arewa maso gabas:

APC – 1,902

LP – 8,980

NNPP – 120

PDP – 16,696

Ethiope ta yamma:

APC – 3,850

LP – 10,199

NNPP – 263

PDP – 5,403

Oshimili ta arewa:

APC – 1688

LP – 14,929

NNPP – 135

PDP – 4,796

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp