Home Taska An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP...

An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno

An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar Borno

 

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun kama mutum shida da ake zargi da taimaka wa mayaƙan ISWAP wajen gudanar da ayyukansu a Damasak da ke Jihar Borno.

A cewar rundunar, an kama mutanen ne a ranar 27 ga Yulin 2026 bayan wasu bayanan sirri sun nuna cewa suna taimaka wa ƙungiyar wajen samar da kuɗaɗe ta hanyar saye da sayar da shanu a kasuwannin Gubio, Damasak da Ajuwango.

Sojojin sun ce sun ƙwace makamai da mota da kuma kuɗi Naira 317,950 daga hannun waɗanda ake zargin.

Rundunar ta bayyana cewa waɗanda aka kama na ci gaba da fuskantar bincike, tana mai jaddada aniyarta ta ci gaba da lalata hanyoyin samar da kuɗi da kayan aiki ga ƙungiyoyin masu tayar da ƙayar baya.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Falconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar TallafiSojoji Sun Katse Yunkurin Sace Mutane a Katsina, Zamfara, Sun Ceto Mutane Shida, Sun Kwato Shanu 117Koke-Koke Zuwa ONSA Kan Badakalar Kudi da keɓance Abokan Hulɗa a Cikin Aikin Sadarwa na Dabarun ZamaniTinubu ya yi Umarnin Gaggauta Samar da CNG, ya Sanya Manufa Rage Kudin Mota Daga Oktoba 1NAF Ta Kaddamar da Gidajen Zama 30 a Makurdi Domin Inganta Jin dadin Jami'anta
X whatsapp