Home General Gobara ta tashi a Shalkwatar ‘yan sandan Jihar Kano

Gobara ta tashi a Shalkwatar ‘yan sandan Jihar Kano

Gobara ta kama a shalkawatar rundunar ‘yan sandan jihar kano
Rahotannin na bayyana cewa gobara ta kama shalkatar rundunar ‘yan sanda jihar kano dake unguwar bompai a yammacin ranar asabar.
Jaridar PRNigeria ta ruwaito cewa gobarar ta fara ne daga ofishin Provost ta kuma bazu zuwa sashen kudi, ta biyo ta dakin taro, zuwa ofishin kakakin hukumar, gami da ofishin mataimakin kwamishina (dake lura da gudanarwa) da dai sauransu.
Jaridar ta ruwaito cewa wutar ta taba dukkanin ofisoshin dake gini mai lakabin 1967, idan banda ofishin kwamishinan
“Mun yi kokarin kashe gobarar daga Ofishin provost ta hanayar amfani da abn kashe gobarar na hannu amma sai wutar ta bazau zuwa wasu ofisoshi. Kamar yadda wani ma’aikacin hukumar kashe gobara ya shaidawa manema labarai.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp