Fadar Vatican za ta Iya Taka Rawa Wajen Kawo Karshen Yakin da Rasha Take yi da mu – Shugaban Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi magana da Fafaroma Francis sanna ya ce fadar Vatican za ta iya taka rawa wajen kawo karshen yakin da Rasha take yi da su.
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
A wani sako da ya wallafa a Tuwita, Zelensky ya ce ya shaida wa Fafaroma irin “mummunan yanayin da mutane suka fada aciki” da kuma yadda Rasha ta hana shigar da kayan agaji kasar.
Zelensky ya kara da cewa: “Za mu yi murna idan mai alfarma Fafaroma ya taimak wajen kawo karshen wahalhalun da mutane suka fada a ciki.”











