Tinubu ya cire sunan Maryam Shatty daga kunshin Ministocin sa

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sanya sunan  tsohon karamin ministan Ayyuka Festus kiyamo cikin jerin sunayen ministocin da ya aiki wa majalisar dattijan kasar.

Haka ku shugaban ya cire sunan Maryam Shatty daga ciki kunshin sunan Ministocin daya turawa majalisar Dattijai tun da fari, in da ya maye ta da Dr Mairiga Mahmud.

Tinubu ya bayyana hakan ne ta cikin wata wasika da ya aikawa shugaban majalisar Godswill Akpabio, kuma aka karanta a zaman majalisar na ranar Juma’a.

PRNigeria hausa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1190 days 9 hours 10 minutes 45 seconds,

Baptist School Students, Kaduna
1172 days 10 hours 52 minutes 10 seconds

Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Spent 88 days from May 30, 2021 - August 26, 2021


Report By: PRNigeria.com

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com