• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home DUNIYA IGP ya dakadar da shirin fara rijistar e-CMR a Nijeriya
  • DUNIYA
  • General
  • Labarai

IGP ya dakadar da shirin fara rijistar e-CMR a Nijeriya

By
Cmris, E-cmr, Nba-spidel, Police, Police Affairs Ministry, Prnigeria
-
July 15, 2024
Arewa Award

Babban sefeton ‘yan sandan Nijeriya, Mr Kayode Egbetukun ya bayar da umarnin gaggawa na dakatar da shirin fara yiwa motocin hawa rijista da kuma samun takardar shaidar tsarin bayanan ababen hawa a kasar ta e-CMR.

Wannan na cikin wata sanarwa da kakakin hukumar na kasa ACP Olumuyiwa Adejobi ya fitar aka raba manema labarai ranar litinin a birnin Abuja.

Adejobi ya bayyana cewa, dagewar ta biyo bayan yunkurin hukumar na bayar da isasshen lokaci ga Al’ummar kasar, tare da wayar musu da kai a kan rijistar.

Read Also:

  • Sojoji sun lalata maɓoyar masu sace mutane tare da ceto wasu a Kaduna
  • Ba a nemi izinin majalisa ba kafin kai harin Amurka a Najeriya – Sanata Ningi
  • An ji harbe-harbe da fashe-fashe a kusa babban filin jirgin Nijar

sanarwar rundunar ‘yan sandan ta ambaci sefeton na cewa jami’an rundunar sun jinkirta tambayar masu tukin takardar ta e-CMR tukunna

wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Sashen dake kula da cigaban alumma na Kungiyar lauyoyi ta kasa ya bayar da wa’adi ga Sufeto Janar na ‘yan sanda Kayode Egbetokun, da ya gaggauta soke umarnin da aka bayar kan rajistar motoci.

Sashen NBA-SPIDEL ya kuma bukaci sanin  dalilin da ya sa rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bayar da takardar shedar CMRIS, inda ta bayyana cewa babu wata doka da ta bai wa ‘yan sanda ikon bayar da irin wannan lasisi ko satifiket ga masu abin hawa biyo bayan rajistar mota a ofisoshin da suka dace.

PRNigeria Hausa

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleRundunar Sojojin Saman Nijeriya ta tarwatsa maboyar ‘yan ta’adda a jihar Kaduna
Next articleAtiku ya gargadi Tinubu kan tauye hakkin ‘yan Jaridu a Nijeriya
Cmris, E-cmr, Nba-spidel, Police, Police Affairs Ministry, Prnigeria

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Sojoji sun lalata maɓoyar masu sace mutane tare da ceto wasu a Kaduna

Ba a nemi izinin majalisa ba kafin kai harin Amurka a Najeriya – Sanata Ningi

An ji harbe-harbe da fashe-fashe a kusa babban filin jirgin Nijar

Turkiyya za ta tallafawa Nijeriya ta yaki matsalar Tsaro

Najeriya da Turkiyya za su ƙarfafa alaƙa a ziyarar da Tinubu ke yi a ƙasar

karo na biyu a shekarar 2026 Babban layin wutar lantarkin Najeriya ya sake lalacewa

Matatar man Ɗangote ta ƙara farashin man fetur da naira 100

Shalkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunƙurin juyin mulki a watan Oktoban bara

Ana tsammanin haifar jarirai dubu 700 cikin shekarar 2026 a Kano – Gwamnati

JOHESU – Gwamnatin tarayya ce ta janyo yajin aikin ma’aikatan asibiti

Gwamnan Kano zai koma Jam’iyyar APC

Gwamnan Kano ya nada sabon mai ba shi shawara kan Siyasa

Recent Posts

  • Sojoji sun lalata maɓoyar masu sace mutane tare da ceto wasu a Kaduna
  • Ba a nemi izinin majalisa ba kafin kai harin Amurka a Najeriya – Sanata Ningi
  • An ji harbe-harbe da fashe-fashe a kusa babban filin jirgin Nijar
  • Turkiyya za ta tallafawa Nijeriya ta yaki matsalar Tsaro
  • Najeriya da Turkiyya za su ƙarfafa alaƙa a ziyarar da Tinubu ke yi a ƙasar

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1687 days 11 hours 2 minutes 54 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1669 days 12 hours 44 minutes 19 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Sojoji sun lalata maɓoyar masu sace mutane tare da ceto wasu a KadunaBa a nemi izinin majalisa ba kafin kai harin Amurka a Najeriya - Sanata NingiAn ji harbe-harbe da fashe-fashe a kusa babban filin jirgin NijarTurkiyya za ta tallafawa Nijeriya ta yaki matsalar TsaroNajeriya da Turkiyya za su ƙarfafa alaƙa a ziyarar da Tinubu ke yi a ƙasarkaro na biyu a shekarar 2026 Babban layin wutar lantarkin Najeriya ya sake lalacewaMatatar man Ɗangote ta ƙara farashin man fetur da naira 100Shalkwatar tsaron Najeriya ta tabbatar da yunƙurin juyin mulki a watan Oktoban baraAna tsammanin haifar jarirai dubu 700 cikin shekarar 2026 a Kano - GwamnatiJOHESU - Gwamnatin tarayya ce ta janyo yajin aikin ma'aikatan asibitiGwamnan Kano zai koma Jam'iyyar APCGwamnan Kano ya nada sabon mai ba shi shawara kan SiyasaJam’iyyar NNPP ya yi martani kan fitar Gwamnan Kano daga NNPPGwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya fice daga Jam'iyyar NNPPAmurka na son Najeriya ta ƙara jajircewa wajen kare Kiristoci
X whatsapp