Home General Sunusi Lamido ya zama Uba Jami’ar Skyline

Sunusi Lamido ya zama Uba Jami’ar Skyline

Jami’ar Skyline ta nada mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II a matsayin uban jami’ar.

jami’ar tace ta nada shi ne bisa jajircewar da yake wajen bawa ilimi gudunmawa a jihar nan dama kasa baki daya.

Khalifa Muhammadu Sanusi II ya godewa jami’ar da gwamnatin jihar Kano da irin gudunmawar da gwamnatin take bayarwa wajen habaka ilimi a jihar Kano.

Mai martaba Sarkin ya yi kira ga dukkanin daliban makarantar da suyi amfani da ilimin da suke samu wajen taimakawa kansu da kuma samar da cigaba ga al’umma baki daya.

Taaron ya samu halartar gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da mataimakin sa Aminu Abdulsalam da tsohon gwamnan jihar Kano Rabi’u Musa Kwankwaso da sauran al’umma da dama.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mayaƙan Lakurawa Sun Kashe Sojoji 7 a SokotoAn faɗa wa Shugaba Tinubu Cewa Ina Kitsa Yadda Zan Kashe Shi - ShettimaRundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Ceto ƴan Mali 30 Daga Hannun Masu Safarar MutaneMun Kashe Mayaƙan ISIS 175 - Rundunar Sojin NajeriyaFarfesa Pantami ya Janye Daga Takarar Gwamnan Jihar GombeKishiya: Tsakanin ONSA na Ribadu da Tsaron Gida Famadewa Daga Yushau A. ShuaibZaben Fidda Gwani: An Harbe Mutum a Jihar PlateauRundunar 'Yan Sanda ta Tabbatar Kashe Jami'anta 17 a YobeSatar Kayayyakin Banki: An Kama Mutane Huɗu a Jihar Gombe'Yan Bindiga Sun Sace Basarake Tare da Mata 2 a KatsinaJami'an Kwastam Biyu sun Rasa Ransu a Fafatawa da LakurawaMatar Aure ta Zuba wa Kishiyarta da 'Ya'yanta Biyu Fetur Tare da Banka Musu Wuta a KanoIna da ƴancin Mu'amala da Kowa ba Tare da La'akari da Jam'iyya ba - WikeAdadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya - MSFGwamnatin Yobe ta Sha Alwashin Kawo ƙarshen Hare-Haren Boko Haram
X whatsapp