Home DUNIYA Rishi Sunak Zai Karbi Mukamin Firaministan Birtaniya

Rishi Sunak Zai Karbi Mukamin Firaministan Birtaniya

Rishi Sunak yanzu zai karbi mukamin Firaministan Birtaniya, yayin da  kasar ke cikin mawuyacin hali na tattalin arziki, bayan da wasu daga cikin ‘yan takarar suka janye.

Mambobin jam’iyyar Conservative sun zabi Rishi Sunak, a matsayin wanda zai shugabanci jam’iyyar.

Ko da yake babu wani cikakken bayani game da shirin sa kan makomar tattalin arzikin kasar lokacin yakin neman zabe.

Sai dai a halin yanzu za a yi kira gare shi don ya ba da haske game da yadda zai daidaita lamuran kasar.

Sunak ya zama firaministan birtaniya na farko tun bayan mutuwar sarauniyar Ingila Queen Elizabeth II, wanda murabus Lizz Truss ya bashi damar, duk da ana kallon zai karbi ragamar ne dadai lokacin da kasar kef ama da matsalar tattalin arziki.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
HOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar Tallafi
X whatsapp