Home Labarai Shahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar...

Shahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar Osun

Shahararren Mawaƙin Najeriya, Davido ya Rubuta wa Trump Wasiƙa Kan Zaɓen Jihar Osun

 

Shahararren mawaƙin Najeriya, Davido ya rubuta wa shugaban Amurka, Donald Trump wasiƙa domin jawo hankalinsa kan halin siyasar da ake ciki a jihar Osun.

Ya rubuta wasiƙar ne a yayin da ake tunkarar zaɓen gwamnan jihar a ranar Asabar inda ya buƙaci shugaban na Amurka ya sanya ido sosai kan zaɓen da za a gudanar.

A saƙon da ya wallafa a shafinsa na X, Davido ya bayyana damuwarsa kan yiwuwar tashin hankali da wasu yiwuwar kawo cikas ga zaɓen cikin lumana da adalci.

“Mutanen Osun suna da ƴancinsu da na ƙundin tsarin mulki ya basu na kaɗa ƙuri’a, cikin lumana kuma ba tare da tsoro ba,” in ji shi.

Mawaƙin ya kuma yi kira ga Amurka da ƙasashen duniya da su mai da hankali kan zaɓen, yana mai cewa, “Ba ma son a zubar da jini. Ba ma son tsoratar da jama’a. Abin da muke so shi ne zaman lafiya, gaskiya da kuma sahihin zaɓe.”

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Hukumar NHRC ta Buƙaci a Kama Malamin Addinin, Sheikh JingirRundunar sojin Najeriya ta Daƙile Shirin Ƴan Bindiga a FilatoJami'an Ƴan Sanda 10 Sun Mutu Yayin Artabu da Ƴan Bindiga a Jihar KebbiAn Naɗa ɗan Najeriya Gidado Shuaib Wakilin Matasa na IPRA-UN Gabanin GWAEFCC da "Wuce Gona da Iri" da Tambayar 2027: Shin ana Rudar da Tinubu ta Hanyar Mutanen da ke Kewaye da Shi ? Daga Yushau A. ShuaibAn Samu Gawar Yara 3 da guda 1 a Sume a Gidan Mai Maganin GargajiyaMene ne Ainihin Abin da ya faru Aka Rufe Asusun Bankunan Gwamnatin Osun ?Jami'an Tsaro Sun Ceto Mutane 308 a Jihohin Arewacin Najeriya An Kama Mutane 6 da Ake Zargin da Taimaka wa Mayaƙan ISWAP a Jihar BornoZaɓen 2027: PDP ta Miƙa Sunan Jonathan ga INEC a Matsayin ɗan Takararta na Shugaban ƙasaIyanen Babban Jami'in Kula da Harkokin Kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP Sun Miƙa Wuya ga SojojiAna Zargin Mayaƙan Boko Haram da Kashe Sojojin Nijar 14Gombe 2027: Malamai da Mambobin APC Sun yi Allah-wadai da Sukar Rarara ga PantamiGazawar Demarketing: Yadda Sukar Rarara Mai Cike da Kiyayya ga Pantami Ya Rushe Daga Yushau A. ShuaibƘungiyar NARD ta yi Barazanar Shiga Yajin Aiki
X whatsapp