Gwamna El-Rufai ya Ziyarci Asibitin da Aka Kai Wadanda Harin Jirgin Kasa ya Rutsa da su
Read Also:
- An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa’adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDP
- AIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da Zamfara
- Sojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta’addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a Sokoto
Wakilin BBC da ya je asibitin ya ce ya ga gawar mutum 7, yayin da wasu 22 kuma ke kwance a bangaren kulawar gaggawa na asibitin sojoji na 44.
Tsohon mataimakin gwamnan Zamfara, Ibrahim Wakkala, na daga cikin wadanda aka harba, inda za a yi masa tiyata a kafar da aka harbe shi.












