Home Labarai Yan sandan jihar Kano sun yi nasarar kama dillalin miyagun kwayoyi

Yan sandan jihar Kano sun yi nasarar kama dillalin miyagun kwayoyi

Rundunar Yan sandan jihar Kano ta sami nasarar kame wani hamshakin mai safarar miyagun kwayoyi da ‘yan daba biyar a a yankin ja’oji dake jihar.

Mai Magana da yawun rundunar SP Abdullahi haruna ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, wanda ya bayyana kamen matsyain wata nasara a yunkurin hukumar na yaki na safarar miyagun da wasu lafuka da ta’ammali da kwayoyin ke haifar da su.

Kiyawa yace jami’an yan sandan dake aiki karkashin Ofishin yan sandan na Ja’oji  sun sami nasarar wani matsahi mai kimanin shekaru 25 da ake zargin sa da shafarr miyagun kwayoyi mai suna Hafizu Ali tare da yan daba biyar.

Ya kuma ce sun sami nasarar kwato miyagun kwayoyi da muggan makamai a yayin sumamen

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
An Cire Pantami: Lauyoyi 5 Sun Bai wa INEC Wa'adin 14 ga Oktoba Don Wallafa Sunan Ɗan Takarar PDPAIG Ahmed Musa ya Karbi Aiki a Matsayin Shugaban Ƴan Sanda na 25 na Yankin 10, ya yi Alkawarin Inganta Tsaro a Sakoto Kebbi da ZamfaraSojoji Sun Kashe Wanda Ake Zargi da Aikata Ta'addanci, Sun Kwato Bindigar AK-47 a SokotoCOAS Shaibu ya yi Kira da a Haɗa Kai Yayin da Sojoji Ke Faɗaɗa Zuwa Rukunoni 12Najeriya ta Shirya Horarwa ta Yankuna Kan Gano da Bin Diddigin Ƙananan MakamaiSojoji Sun Kai Harin Sama da ya Hallaka Ƴan ISWAP Sama da 40, ya Lalata Motoci a BornoAmurka ta Zargi Najeriya da Daukar Yara Sojoji, Masana'antun Jarirai da Fataucin MutaneHaɗaka DMI da TMS a London ta Tsara Sabuwar Hanyar Goyon Bayan Tinubu Zuwa 2027Yushau Shuaib @57: Bikin Jagora Wanda ya Buɗe Kofofi da Canza Rayuka Daga Hafsat Ibrahim Yusha'u Shuaib @57: Barka da zagayowar Ranar Haihuwa ga Jagoran Mazaje, Mutumin da Ya Bani Dama Daga Ozumi AbdulHarin Jirgin Sama a Filin Jirgin Saudiyya ya yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 12, Raunata 309Trump ya yi Kira ga Sabon Shugaban Ukraine, ya Zargi Zelensky da Kin Amincewa da Yarjejeniyar Zaman LafiyaAFRI-CIRD ta yi Kira ga Gwamnatoci su Kara Kudin Ilimin Ƴa'ya MataAmnesty International ta yi Allah Wadai da Toshe Taron 'Dole Tinubu Ya Tafi' da Ƴan Sanda Suka yi a KanoTMG vs TMS: Matsalar Sadarwa Kan Makomar Tinubu Daga Yushau A. Shuiba 
X whatsapp