Home Taska Rigakafin ƙyanda ya Ceci Yara Miliyan 20 a Afirka – Hukumar Lafiya...

Rigakafin ƙyanda ya Ceci Yara Miliyan 20 a Afirka – Hukumar Lafiya ta Duniya

Rigakafi

Rigakafin ƙyanda ya Ceci Yara Miliyan 20 a Afirka – Hukumar Lafiya ta Duniya

 

Wani rahoto da Hukumar Lafiya ta Duniya ta fitar ya bayyana cewa allurar rigakafin ƙyanda na yara da ake yi ya ceci rayukan kusan mutum miliyan 20 a Afrika cikin shekaru 25 na ƙarnin da ya gabata.

Alkaluman da aka tattara tare da haɗin gwiwar shirin rigakafin GAVI, sun nuna adadin mutuwar da ake samu sakamakon cutar kyanda ya ragu a tsawon wancan lokacin.

Kasashen Cape Verde da Mauritius da Seychelles a bara sun zama kasashe na farko a yankin kudu da hamadar Sahara da suka kawar da cutar gaba daya.

Ci gaban da aka samu ya ƙara bayyana ƙoƙarin da ake yi na faɗaɗa shirye-shiryen rigakafin yara ciki har da na cututtuka kamar ciwon sanƙarau da zazzaɓin cizon sauro.

Amma masana sun yi gargaɗin cewa hallau akwai ƙalubale saboda har yanzu miliyoyin yara ba su samu allurar kariya daga cutar ba.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
HOTO: NSCDC ta Tsare Jami'ai 24 Kan Mutuwar Masu Hakar Ma'adinai a TsareShirin Tallafin Mai: Atiku ya yi Watsi da Gaskiyar Magana – APCGwamnatin Tarayya ta Inganta Samar da Abinci ta Hanyar Shirin AgriShield na ONSA Daga Chido OnumahAtiku ya yi Tambaya Kan Rashin Zuwa UNGA a Karo na Uku da Tinubu ya yi, ya Nemi Karin BayaniFalconets ta Fice Daga Gasar Cin Kofin Duniya ta Mata Ƴan Kasa da Shekaru 20 Bayan Colombia ta Sha Kashi a Wasan KarsheMatawalle Ya Nemi Tallafin Czech Don Samar da Alburusan DICON da Canja FasahaRundunar Sojojin Najeriya Ta Tallafa wa Iyalan Sojojin Gambia da Suka MutuFilato: Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa 11, Sun Kwato MakamaiOPHK ta yi Bayani Kan Rahoton Amnesty na 2016 Dangane da Mutuwar da Ake Zargi a Barkin Giwa2027: Sama da Mambobin Jam'iyyar NDC 6,000 Sun Sauya Sheka Zuwa PDP a EnuguKwankwaso ya Nuna Aniyar Yin Sulhu da Gwamna YusufYadda Hon. Hudu Kanje Ya Sake Fasalin Jagorancin Cigaban Kasa Daga Mika'il Ja'afarƳan Sanda Sun Kama Mutane 300 a Farmakin Wuraren da Ake Aikata Laifuka a FCT Sun Kwace Wukake, Bindigar Wasa, da WiwiZakari Mohammed: Dole Kwara ta Cika Kwarewarta – Dan Takarar ADC ya Nemi Muhawara a BayyaneWSCIJ ta Yaba wa PRNigeria Kan Ci Gaba da Tallafawa Matasa Wajen Sadarwa Bayan Karewar Tallafi
X whatsapp