Bayan Sa’oi 48 da Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele ya sanar da kudirin sa na sauya fasalin kudin kasar, nan da 15 ga watan Disambar 2022, Gwamnatin tarayyar kasar ta barranta kanta da yunkurin nasa.
Ministar kudi kasafi da tsare-tsare Hajiya Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan, inda tace sauya fasalin kudin ka iya haifar da gagarumin tasgaro ga Kasar dama tattalin arzikin kasar.
yayin da take amsa tambayoyi a wurin kare kasafin kudin ma’akatar ta gaban majalisar bayan da sanata Opeyemi Bamidele ya tambaye ta inda ta gargadi CBN kan abinda kaje kazo kan lamarin sauya fasalin kudin.
Sanata Bamidele yayi tambayan ko mene yasa kwanaki biyu bayan bayyana kudin sauya fasalin kudin dalar Amurka ta tashi daga 740 zuwa 788 sakamakon rige-rigen da ake na sauya kudin zuwa dalar Amurka.
https://timesng.com/naira-black-market-exchange-rate-today/
Idan za’a iya tunawa a ranar Laraba Gwamnan Babban Bankin na CBN Emefiele bankin zai sauya fasalin takardun kudin kasar daga naira 200 har zuwa 1000.
Emefiele yace an dauki wannan mataki ne kasancewar yadda ake tasarrufi da kudaden kuma CBN bazai bari ake mu’amala da kudin taci-barkatai ba.
Read Also:
Yace sun dogara ne da sashe na 19 karamin kashi na A da B na dokar babban bankin ta shekarar 2007, wadda ta baiwa hukumar bankin dama bisa sahalewar shugaba Muhammadu Buhari su sauya fasalin kudin kasar daga kan 200 zuwa 1000.
Yanzu-yanzu: Gwamnatin Tarayya Nijeriya tayi watsi da shirin CBN na sauya fasalin kudin Kasar.
Bayan Sa’oi 48 da Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN, Godwin Emefiele ya sanar da kudirin sa na sauya fasalin kudin kasar nan da 15 ga watan Disambar 2022, Gwamnatin tarayyar kasar ta barranta kanta da yunkurin.
Ministar kudi kasafi da tsare-tsare Hajiya Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan, inda tace sauya fasalin kudin ka iya haifar da gagarumin tasgaro ga Kasar dama tattalin arzikin kasar.
yayin da take amsa tambayoyi a wurin kare kasafin kudin ma’akatar ta gaban majalisar bayan da sanata Opeyemi Bamidele ya tambaye ta inda ta gargadi CBN kan abinda kaje kazo kan lamarin sauya fasalin kudin.
Sanata Bamidele yayi tambayan ko mene yasa kwanaki biyu bayan bayyana kudin sauya fasalin kudin dalar Amurka ta tashi daga 740 zuwa 788 sakamakon rige-rigen da ake na sauya kudin zuwa dalar Amurka.
Idan za’a iya tunawa a ranar Laraba Gwamnan Babban Bankin na CBN Emefiele bankin zai sauya fasalin takardun kudin kasar daga naira 200 har zuwa 1000.
Emefiele yace an dauki wannan mataki ne kasancewar yadda ake tasarrufi da kudaden kuma CBN bazai bari ake mu’amala da kudin taci-barkatai ba.
Yace sun dogara ne da sashe na 19 karamin kashi na A da B na dokar babban bankin ta shekarar 2007, wadda ta baiwa hukumar bankin dama bisa sahalewar shugaba Muhammadu Buhari su sauya fasalin kudin kasar daga kan 200 zuwa 1000.
Kidnapped School Children
Yauri FGC Students, Kebbi1254 days 22 hours 19 minutes 14 seconds,
Baptist School Students, Kaduna
1237 days 39 seconds
Tegina Islamiya Pupils, Niger (Freed)
Report By: PRNigeria.com