Home Taska Mun Kashe Mayaƙan ISIS 175 – Rundunar Sojin Najeriya

Mun Kashe Mayaƙan ISIS 175 – Rundunar Sojin Najeriya

Sojoji

Mun Kashe Mayaƙan ISIS 175 – Rundunar Sojin Najeriya

 

Rundunar sojin Najeriya ta ce bayanan da ta samu bayan hare-hare da ta ƙaddamar tare da haɗin gwiwar sojojin Amurka a ƙarshen mako ya kashe mayaƙan ƙungiyar ISIS 175.

Sai dai babu wata kafa mai zaman kanta da ta tabbatar da wannan adadi ko kuma bayanan waɗanda aka kashen.

A ranar Juma’a ne shugabannin ƙasashen Amurka da Najeriya suka bayyana kashe wani kwamandan IS, mai suna Abu-Bilal al-Minuki da wasu mayaƙansa a wani hari ta sama da sojojin ƙasashen biyu suka kai gidansa a tafkin Chadi.

A farkon wannan wata ne sojojin Najeriya suka musanta rahotonnin kisan fararen hula a wasu hare-hare daban-daban a yankunan arewa maso gabasa da arewa maso yammacin ƙasar.

Tuni dai Majalisar Dinkin Duniya ta yi kiran gudanar da bincike game da batun

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Mayaƙan Lakurawa Sun Kashe Sojoji 7 a SokotoAn faɗa wa Shugaba Tinubu Cewa Ina Kitsa Yadda Zan Kashe Shi - ShettimaRundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Ceto ƴan Mali 30 Daga Hannun Masu Safarar MutaneMun Kashe Mayaƙan ISIS 175 - Rundunar Sojin NajeriyaFarfesa Pantami ya Janye Daga Takarar Gwamnan Jihar GombeKishiya: Tsakanin ONSA na Ribadu da Tsaron Gida Famadewa Daga Yushau A. ShuaibZaben Fidda Gwani: An Harbe Mutum a Jihar PlateauRundunar 'Yan Sanda ta Tabbatar Kashe Jami'anta 17 a YobeSatar Kayayyakin Banki: An Kama Mutane Huɗu a Jihar Gombe'Yan Bindiga Sun Sace Basarake Tare da Mata 2 a KatsinaJami'an Kwastam Biyu sun Rasa Ransu a Fafatawa da LakurawaMatar Aure ta Zuba wa Kishiyarta da 'Ya'yanta Biyu Fetur Tare da Banka Musu Wuta a KanoIna da ƴancin Mu'amala da Kowa ba Tare da La'akari da Jam'iyya ba - WikeAdadin Masu Fama da Cutar Tamowa na ƙaruwa a Najeriya - MSFGwamnatin Yobe ta Sha Alwashin Kawo ƙarshen Hare-Haren Boko Haram
X whatsapp