Home Labarai Yanzu-Yanzu: Shugaban APC na Ganawa da Gwamnonin Jam’iyyar

Yanzu-Yanzu: Shugaban APC na Ganawa da Gwamnonin Jam’iyyar

Yanzu haka Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu na wanigani da gwamanonin jam’iyyar APC guda shida, da wasu shuwagabanni kwamitin kolin jam’iyyar abirnin tarayya Abuja; kan batun kunshin kwamitin yakin neman zaben Dan takarar shugabancin Nijeriya karkashin inuwar jam’iyyar Bola Ahmad Tinubu.
Haka kuma a sakatariyar jam’iyya ta kasa da ke Abuja, wurin taron, akwai tsohon shugaban jam’iyyar na kasa, Adams Oshimohole.
Gwamnonin da suka halarcitaron sun hadar da gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu Gwamnan jihar kano Abdullahi Ganduje sai gwamnan jihar jigawa Abubakar Badaru sai kuma Simon Lalong na jihar Plateau, sai gwamnan jihar Niger Sani Bello da kuma na jihar Nasarawa Abdullahi Sule.
Jerin mutane 422 na yakin neman zaben da lalong ya fitar ya haifar da cece-kuce amm da alaa jam’iyyar ta sake duba jerin sunayen gabanin fara yakin neman shugaban kasar.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp