Home Labarai Kotun ɗaukaka ƙara ta yi watsi da ƙarar da PDP ta shigar...

Kotun ɗaukaka ƙara ta yi watsi da ƙarar da PDP ta shigar kan Tinubu da Shettima

Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da PDP ta shigar gabanta, na ta yi ƙi amincewa da Tinubu da Kashim Shettima a matsayin yan takarar shugaban ƙasa da mataimakinsa na jam’iyyar APC a zaɓen da aka yi na 25 ga watan Fabirairu.

PDP ta nemi kotun ta juya hukuncin da mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya ya yi a ranar 13 ga watan Janairu, wanda ya ce PDP ta gaza kawo hujja kan ƙarar da ta shigar.

Cikin wani hukunci da alƙalai uku suka yi ƙarƙashin jagorancin mai shari’a James Abundaga sun yanke hukunci kan cewa PDP ta gza kawo hujja kan ƙarar da ta shigar.

Yace PDP ta shiga wani lamari ne na harkar cikin gida na jam’iyyar APC.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
COAS Ya Bukaci Bojojin Nijeriya da su Mayar da Hankali Wajen Kare Rayukan Fararen HulaTURA TA KAI BANGO: Bayan Mutuwar Bashar Sani, Dole ne Arewa Ta Fuskanci MatsalolintaDangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige Fubara
X whatsapp