Home Labarai Rundunar ‘Yan Sanda jihar kano ta fara binkice kan bata garin da...

Rundunar ‘Yan Sanda jihar kano ta fara binkice kan bata garin da suka raunata Musa khan

Kwamishinan ƴan sandan jahar Kano ya aike da tawagar dubiya ga Ɗan jaridar da wasu bata gari suka raunata a eaten Asabar a jihar kano.
Musa Sani Aliyu (Khan) da yake aiki da gidan Radiyo Jalla Fm Kano da Jaridar Arewa Agenda, ya gamu da Aftila’in ne akan hanyarsa ta komawa gida Daga wajen aiki.
Tawagar da kwamishinan ƴan sandan jahar Kanon ya aike ƙarƙashin jagorancin kakakin rundunar ƴan sandan jahar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ta ziyarci gidan su Musa dake Unguwar Hausawar Mazare dake yankin gidan Zoo Kano.
Kakakin ƴan sandan ya jajantawa ƴan uwan Ɗan jaridar da sauran abokan aiki bisa wannan abu da ya faru.
SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ƙara da cewa rundunar ta duƙufa wajen gudanar da bincike domin cafko waɗanda ake zargi da aikata wannan lamarin dan su fuskanci hukunci.
PRNigeria hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp