Home Labarai Gwamnan Kano ya taya al’ummar jihar murnar bukukuwan Sallah

Gwamnan Kano ya taya al’ummar jihar murnar bukukuwan Sallah

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya taya al’ummar jihar murnar bikin Sallah babba.
Gwamnan a cikin sakon da mukaddashin babban sakataren yada labaransa, Hisham Habib ya sanyawa hannu, ta ce Gwamnan ya bukaci al’ummar musulmi da su daure su kasance masu taimakon juna.
Gwamnan ya yi wa alhazan kasa mai tsarki addu’ar Allah ya dawo da su gida lafiya.
Ya kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na tallafawa harkokin kiwon lafiya, ilimi, kare muhalli da kuma noma.
Ya ce gwamnati za ta ci gaba da jaddada jin dadin ‘yan kasa
Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado wanda ya tarbi Gwamna Abba Kabir a Gidan Shetima wanda ya bukaci al’ummar Kano da su fito a kidaya su a kidayar jama’a na gaba domin tabbatar da matsayin Kano a matsayin jiha mafi yawan al’umma.
PRNigeria hausa
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp