• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home Labarai Harin Dakarun Rundunar Sojin Najeriya Ya Hallaka Kwamandan da Mayakan ISWAP a...
  • Labarai

Harin Dakarun Rundunar Sojin Najeriya Ya Hallaka Kwamandan da Mayakan ISWAP a Marte Dake Jihar Borno

By
Prnigeria
-
April 9, 2022
Arewa Award

Harin Dakarun Rundunar Sojin Najeriya Ya Hallaka Kwamandan da Mayakan ISWAP a Marte Dake Jihar Borno

Read Also:

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Dakarun rundunar hadin gwuiwar Jami’an tsaron ta MNJTF sun sami nasarar hallaka Kwamandan Rundunar kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram tsagin ISWAP Abubakar Dan-Buduma tare da wasu mayakan kungiyar su 19, dake gudanar ayyukan ta’addanci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya.
Harin da rundunar ta kai ta sama bisa hadin gwuiwar rundunar Operation Hadin Kai a kauyen Kwalaram dake karamar hukumar Marte ta jihar Borno ya sami nasarar hallaka kwamandan da wasu na hannun damar sa.
Idan za’a iya tunawa a watan Janairu 2022 Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa kungiyar ISWAP ta yiwa shugabancin ta wani sauyi saboda mutuwa kwamandojinta sakamakon wasu hare hare ta sama da dakarun soji suka kai mata.
Daga cikin kwamandojin da kungiyar ta ISWAP ta sanya a wancen lokaci sun hadar da Abubakar Dan-Buduma wanda zai lura da yankin Bukkassi Buningil da Doron Buhari; sai kuma Muhammad Ba’ana zai lura da yankin Kirta, Muhamet Aliamir zai lura da Kwalaram, sai kuma Bakura Gana da Malam Musa su lura Jubularam sai kuma mohamadu Mustapha ya lura da Marte.
Abubakar Dan-Buduma wanda ya maye gurbin Muhammad Ba’ana shine babban kwamandan dakarun kungiyar ta ISWAP dake lura da hanyoyin ruwa da suka hadar da Kirta, Bakassi, Buningil da Doron Buhari, a karamar hukumar Marte ta jihar Borno.
PRNigeria

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
  • TAGS
  • ISWAP
Previous articleYanayin Tsaro: Baya ga Azman, Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya Dakatar da Aiki a Kaduna
Next articleSayen form din takarar gwamna da injinya Magaji Mu’azu yayi yaja cece-kuce
Prnigeria

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah

Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina

Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Gwamnonin PDP na taro a Zamfara

Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kano

kotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele Kyari

Ana neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a Sokoto

A biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati – ASUU

Amurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346

PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyi

EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsare

Recent Posts

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1529 days 11 hours 40 minutes 29 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1511 days 13 hours 21 minutes 54 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Bama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi
X whatsapp