Home Labarai Dakarun MNJTF Sun Sake Halaka Mayakan ISWAP

Dakarun MNJTF Sun Sake Halaka Mayakan ISWAP

Wani Harin Dakarun hadin gwuiwar Rundunar Soji ta MNJTF Ya sake Halaka Mayakan Kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram Masu tarin ya Jamhuriyyar Nijar.

Dakarun rundunar hadin gwuiwar ta kasa da kasa MNJTF sun yi nasarar fatattakar ‘Yan ta’addar ne a maboyar mayakan na ISWAP a jamhuriyar Nijar.

PRNigeria ta rawaito cewa ‘yan ta’addan sun gamu da gamon su ne, bayan sun yi yunkurin kai hari wani Depo na Man fetur a garin Soudeye dake yankin Borgogorou a jamhuriyyar Nijar.

A ranar Asabar din data gabata ne dai wani rahoto ya bayyana yadda jami’an tsaro suka fatattaki ‘yan ta’addan, bayan kwashe sama da sa’a guda ana fafatawa, abinda yayi sanadiyyar rayukan ‘yan ta’addan masu tarin yawa.

A dai ‘yan tsakanin na rundunar a wani harin hadin gwuiwa, ta farmaki ‘yan ta’addan ta sama, inda wasu cikin ‘yan ta’adda suka gudu cikin motoci domin tsira da rayukan su.

PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Gwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanciGwamnatin Najeriya da gwamnonin APC sun bai wa ƴan kasuwar Singer tallafin biliyan 8Kwankwasiyya ta yi martani kan matakin majalisar Amurka na hukunta KwankwasoSojojin Najeriya sun daƙile hare-haren mayaƙan ISWAP a BornoFarfesa Abdullahi Pakistan ya bayyana dalilinsa na ajiye shugaban Hukumar NAHCONMajalisar Najeriya ta kafa kwamitin nazari kan gyaran dokar zaɓeRundunar sojin Najeriya ta tura dakaru na musamman zuwa Filato don daƙile ƴanbindigaMajalisar Dinkin Duniya da Turkiya sun yi Alla-wadai da harin da aka kai KwaraAmurka ka iya sake kai Hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci- TrumpAmurka ka iya sake kai hari Nijeriya muddin aka ci gaba da kashe kiristoci
X whatsapp