• Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Search
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Sign in
Welcome! Log into your account
Forgot your password? Get help
Password recovery
Recover your password
A password will be e-mailed to you.
PRNIGERIA PRNigeria Hausa
PRNIGERIA PRNIGERIA
  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
Home Labarai ‘Yan Bindiga dake Tsare da Fasinjojin Jirgin Abuja Zuwa Kaduna sun Sake...
  • Labarai

‘Yan Bindiga dake Tsare da Fasinjojin Jirgin Abuja Zuwa Kaduna sun Sake Sakin Wani Sabon Hoto.

By
Kaduna Abuja Train
-
April 27, 2022
Arewa Award

‘Ya ta’addan dake tsare da a kalla fasinjojin 160 da suka yi garkuwa dasu bayan dasa wani abin fashewa akan hanyar layin dogo daga Abuja zuwa Kaduna sun sake sakin wani sabon hoto dake dauke da wadanda suka yi garkuwar da su.

Hoton da akasarin wadanda ke cikin sa mata da kananan yara ne, da alama wani yunkuri ne na matsayar ‘Yan Ta’addan na tilastawa Gwamnatin biya musu bukatun su.

Read Also:

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

‘Yan ta’addan dai sunyi ikirarin cewa ba su da Muradin Gwamnatin ta basu kudi, sai dai ayi musayar fursunonin manyan kwamandojin su dake hannun gwamnatin.

Idan dai za’a iya tunawa PRNigeria ta rawaito yadda ‘yan bindigar suka kame matafiyi dake kan hanyar su daga birnin tarayya Abuja zuwa Jihar Kaduna, bayan sun dasa Bam akan hanyar jirgin ranar 28 ga watan Maris

A yayin harin akalla fasinjojin 8 sun mutu yayin da wasu suka sami muggan raunuka, inda kuma yan bindigar sukayi awan gaba da mutum 168 wanda aka tabbatar da batan su.

By PRNigeria Hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Previous articleDakarun ‘Yan Sanda Sun Lakadawa Kwamandan Hukumar NSCDC Duka
Next articleSojan Nijeriya ya Halaka Kansa Bayan da ake Zargin Sa da Hadin Baki
Kaduna Abuja Train

RELATED ARTICLESMORE FROM AUTHOR

Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah

Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina

Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai

Gwamnonin PDP na taro a Zamfara

Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kano

kotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele Kyari

Ana neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a Sokoto

A biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati – ASUU

Amurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346

PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyi

EFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsare

Recent Posts

  • Bama goyan bayan ayyukan ta’addanci a Najeriya – Miyetti Allah
  • Sojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a Katsina
  • Shalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kai
  • Gwamnonin PDP na taro a Zamfara
  • Ya kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai – Musa

Kidnapped School Children

Yauri FGC Students, Kebbi
1529 days 18 hours 36 minutes 40 seconds,



Baptist School Students, Kaduna
1511 days 20 hours 18 minutes 5 seconds

Report By: prnigeria.com/hausa

Book on Sales: Boko Haram Media War: An Encounter with the Spymaster

boko haram

Click Here:To Order Now!

  • Gida
  • DUNIYA
  • Labarai
  • SIYASA
  • TARIHI
  • Taska
  • WASANNI
© 2020 PRNigeria. All Rights Reserved.
Latest News
Bama goyan bayan ayyukan ta'addanci a Najeriya - Miyetti AllahSojoji sun hallaka ’yan fashi 7 a KatsinaShalkwatar tsaron Nijeriya ta yi karin bayani kan batun kare kaiGwamnonin PDP na taro a ZamfaraYa kamata kowane ɗan Najeriya ya koyi dabarar kare kai - MusaHukumar KAROTA ta kaddamar da kotun tafi da gidanka a jihar Kanokotu ta dakatar da asusun banki huɗu na Mele KyariAna neman mutane 40 a cikin Kogi bayan kifewar kwale-kwale a SokotoA biya mu haƙƙoƙinmu, ba mu son bashin gwamnati - ASUUAmurka za ta sayar wa Nijeriya makamai da kuɗinsu ya kai dala miliyan 346PDP za ta ƙaddamar da kwamitocin zartaswa na shiyoyiEFCC ta ba da belin tsohon gwamnan Sokoto Tambuwal da ta tsareMajalisar Dokokin Kano ta Dakatar da Ciyaman din RanoƘananan dillalan mai sun zargi shugabanninsu da yiwa Matatar Dangote zagon ƙasaAtiku Abubakar ya magantu kan tsare Tambuwal da EFCC ta yi
X whatsapp