Home Labarai Kafin Balagoru Zuwa Kasar Senegal Buhari Ya Kai Ziyara Kurkukun Kuje

Kafin Balagoru Zuwa Kasar Senegal Buhari Ya Kai Ziyara Kurkukun Kuje

Rahotannin na bayyana cewa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci gidan Gyaran Hali na Kuje da ke birnin tarayya kasar bayan harin da aka kai gidan ranar Talata da daddare.

ko da yake dai Kawo yanzu babu cikakken bayani kan abubuwan da shugaban  ya yi a ziyarar da ya kai.

Sai dai ta cikin wata sanarwa ta baya- bayannan da hukumar dake lura da gidajen Gyaran hali ta kasar ta fitar kuma ta aikewa PRNigeria sun bayyana cewa mutum 879 ne suka tsere daga gidan Gyaran halin, harin da ake zargi mayakan Boko Haram ne sun kai.

Sanarwar da mai magana da yawun gidan-yarin, Abubakar Umar ya sanya wa hannu, ta ce wasu fursunoni sun koma don radin kansu amma kawo yanzu ana neman fursunoni 443.

wannan ziyara tazo wa Al’ummar kasar a ba zata kasancewar sanarwa ta gabata shugaban na shirin yin balaguro zuwa kasan Senegal.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp