Home Labarai An Ceto Wasu Cikin Wadanda Gini Ya Ruftawa a Kano –...

An Ceto Wasu Cikin Wadanda Gini Ya Ruftawa a Kano – Gwamnatin Jihar

Gwamnatin jihar Kano ta bada tabbacin ceto wasu mutane cikin wadanda gini ya rufta kan su a jihar dake Arewacin.

Mataimakin Gwamnan jihar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna ne ya bayyana hakan yayin da yakai ziyarar gani da ido wurin da lamarin ya faru, a kasuwar sayar da waya wayoyin hannu dake titin Beirut a jihar dake Arewacin Nijeriya.

Gwamnatin jihar ta bakin mataimakin gwamnan ta nuna kaduwar ta kan iftila’in, tare da jan hankalin Al’ummar da suka je wajen kallo dasu gaggauta barin wajen domin bawa masu aikin damar ceto wadanda ke karkashin gini, daga bisani ya jajantawa wadanda lamarin ya rutsa dasu.

Tun da fari dai an ruwaito cewa ginin ya ruf ta kan mutanen ne a yammacin wannan rana wanda kuma yanzu haka ana aikin ceto mutanen da suka makale.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp