Home Labarai WSCIJ ta yaba da kwazon jaridun PRNigeria da Economic confidential

WSCIJ ta yaba da kwazon jaridun PRNigeria da Economic confidential

Cibiyar binciken kwakwafi ta Wole Soyika ta yabawa da kwazon jaridun PRNigeria da Economic confidential.

Cibiyar binciken kwakwafi ta Wole Soyinka, WSCIJ ta bayyana gamsuwarta bisa kokarin Jaridun PRNigeria da Economic Confidential suka nuna a wani hadin gwiwa da tayi da su domin cigaba.

Dukkan jaridun na  PRNigeria da Economic Confidential, wani yanki ne dake karkashin inuwar kamfanin Image Merchants Promotion (IMPR), na cikin zababben kafafen yada labarai 26 da cibiyar ta WSCIJ zaba bisa tallafin  gidauniyar MacArthur.

Babbar daraktan cibiyar Mrs. Motunrayo Alaka, ta bayyana hakan yayin da  jagorancin tawagar cibiyar zuwa babban ofishin Jaridar dake Abuja, domin bayyana kokarin jaridun.

Ta  yabawa jaridun guda biyu dake karkashin kamfanin na IMPR bisa yadda suke wallafa sahihan labarai masu muhimmancin gaske.

Da yake nasa jawabin babban Editan Jaridun Mal. Yushau Shuaib ya bayyana cewa jaridun sun wallafa Labarin binciken kwakwafi, rahotanni na musamman da ya ja hankalin Mahukunta suka dauki mataki kan wasu lamurran da suka shafi al’ummomin  Niger, Zamfara, Kebbi da kuma birnin tarayya Abuja.

PRNigeria hausa

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp