Home Labarai Katanga ta rufta kan Masallata a Zaria

Katanga ta rufta kan Masallata a Zaria

Rahotannin daga jihar kaduna na cewa akalla mutane 4 ne suka mutu yayin da 7 suka jikkata bayan da babban masallaci zari’a ya rushe ana tsaka da sallah a masallacin.

Da yake jawabin kan lamarin Mai Martaba sarkin zazzau Mallam Ahmad Nuhu Bamalli, yace wadanda lamarin ya rutsa dasu suna tsaka da sallar la’asar da misalan karfe 4 na Yamma.

Sarkin yace “mun ji karar tsagewar katanga Masallacin, wanda kuma tun bayan jin muka fara shirin gyara kawo Masana harkar gini domin daukar matakin daya dace.

Daga bisa ya Umarci al’umma dake amfani da Masallacin da su cigaba da gudana ayyukan ibada a waje kafen a gyara wurin daya lalace.

Ya kuma mika sakon ta’aziyya ga iyalan mamata, tare da fatan Allah ya karbi shahadar su.

PRNigeria hausa

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com
Latest News
Dangote ya ƙara farashin man feturHukumar Jin dadin alhazan Kano ta sanar da ranar fara jigilar maniyatantaYadda Lakurawa suka kashe masallata a KebbiDSS ta kama jagoran ISWAP da ake nema ruwa a jallo a EdoBa mu taɓa goyon bayan musguna wa Kristoci ba - Gwamnatin NajeriyaGobara ta tashi a babban kasuwar Fika da ke jihar YobeWaye Tunji Disu: Sabon Babban Sifeton 'Yansandan NajeriyaNijar ta amince da kundin ayyukan AES na shekara ta biyuAtiku ya zargi gwamnatin Tinubu da yi wa dimokuraɗiyya zagon ƙasaGwamnatin Kano ta fara tantance ’yan kasuwa da gobarar Singer ta shafa don rabon tallafiSojojin Nijeriya sun kashe Kwamandan Boko haram da mai sayar Musu da jirgin Drone a AdamawaHisbah ta kama mutum tara saboda rashin yin azumi a KanoMajalisar jihar Rivers ta dakatar da shirin tsige FubaraMasu haƙar ma’adinai 33 sun mutu sakamakon gubar sinadarin carbon a FilatoSojojin Amurka 100 sun fara aikin horar da Sojin Najeriya don yaƙi da ta'addanci
X whatsapp